Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 114

Chapter 114

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,185 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bukatar kulawa da lokaci kafin tasamu lpy " Fahad ya daga kai ya hadiyi miyon bakin ciki, Doctor yace "as ur family doctor I want to advise you, dukan mata baya taba kawo gyara sede yabata, mata wani lokaci they're crazy se ana kai zuciya nesa ana kaucemusu amma duka bedace dasu ba saboda they're weak , ina maka jajen rashi da kukayi Allah ya bata lpy" (wani lokaci sekaga Christian da soft heart kuji yadda yake bawa fahad shawara) Fahad yace "thanks you" yatashi yafita yanajin duk duniyar tamishi zafi, omer yakira abba yafada mashi suna asibity kuma ana bukatar jini ba bata lokaci segashi asibityn aka dibi nashi dana abul, aka cigaba da sawa faseelat dake kwance tana nishi, Duk kansu hankalinsu tashe abba yakasa yadda da abun da yake gani, ummi dataci kuka tagaji tacewa abba "wlh seya saketa yata bazata zauna da meduka ba, wannan shine karshen zamansu" abba yace "kiyi hakuri asiya amma kidena rantsuwa cikin bacin rai, amma ni kaina bazanso takoma gidan shi ba" ummi tace"hmmmmm"! fahad dakin da akai admitting faseelat ya nufa ,akunyace ya tura kofar ya shiga wayam ba faseelat basu ummi yabi gadon da kallo zuwa jinin dake sargafe ,ya karasa ya tura kofar toilet nanma wayam hankalinshi tashe yakaiwa abunda ake dannawa for emergency bugu ya dauki kara, duk yaburkice ko 1mnt baaiba doctor yashigo da nurses biyu, sukaga gadon wayam se fahad dake tsaye kamar mahaukaci, fahad jijiyoyi amike yace "where's my wife? Ina matata where do you take her? " Doctor da mamaki yagama cika shi yace "this is unbelievable, how will this happened in my hospital? " Ya kalli fahad yace "I'm sorry sir bansan komai ke faruwa ba amma we have CCTV cameras all around the hospital zamu gano mike faruwa" Fahad ya dafe goshi kanshi na mugun bugawa ,su ummi suka dauketa kokuwa? Yana ta tambayar kanshi, Doctor yadafa shi yace "meet me in my office " Yajuya yafita tareda nurses ,hawaye suka zubowa fahad yace "meyasa zaku dauketa? Ni yadace na kula daita" Ya fita ya nufi office na likita,likita yanata duba computer abunda yafaru akofar dakin faseelat ya juya wa fahad computer yace "take a look at them do you know them or seen them before? " fahad ya kalli computer omer ya fito dauke da faseelat ranshi yakara baci yace "he's her brother, but saboda me zaabari sufitar min da mata a asibity su suka kawota ?yama akai suka san we are here? bazan kara kawo patient a asibitin nan ba tunda it's not safety " doctor yajawo computer gabanshi yayi rewinding lokacin da bello yakawosu kofar dakin ranshi ya baci yaja telephone ya kira number office dinsu bello ba dadewa sega shi ya shigo yanata hada zufa, fuska tamke okato yanunawa bello computer yace "meyasa ka kira wadannan mutanen waya aike ka? meyasa ?" bello yace "I'm sorry nasan yayanta ne banyi tunanin fadamishi ze zama matsala ba kuma nayi iya kokarina na tsayardasu basu tsaya ba " fahad jiyake kamar yakaiwa bello naushi don haka ya tashi yafita , okato yace "meyasa baka fadawa securities ba? U r suspended kaje sena nemeka " Bello ya fara begging "I'm sorry sir it's a mistake wlh danasan haka zata faru da bazan kira shi ba dan Allah kayi hakuri " okato ya nunashi da yatsa cikin nuna gargadi yace "next time idan haka tasake faruwa zaka bar nan harabada,now leave " Bello yajuya yafita yana yamutsa fuska cikin ranshi yanata regretting kiran omer, Fahad nafita yashiga mota ya nufi gidan umma don besan ya zaiyi ba, a mota hawaye yake tayi duk lokacin da ya tuno ihunta da jinin da ya zuba seyaji hawayen tausayinta Sun zubomishi, ya samu yaisa gidan umma suna zaune suna kallon film din su bosho munafikin mata sunata dariyar yadda yake fadawa hafsa idris cewa jamila nagudu wari take seya toshe hanci yake bacci saboda tusa, kwasar dariyarsu kawai suke hankali kwance ,ya shigo main falon wuji wuji dashi riga duk jini, dukkansu faraar dake kan fuskarsu ta gushe yaje wurin umma ya zauna kasa tana kan kujera yadora fuska akan cinyar ta yasaki kuka, Umma tadora hannu ta tallabo fuskarshi zuciyarta na harbawa dasauri tace "meyafaru fahad jinin minene ajikin ka haka? " yana kuka yace "umma I cheated myself na doki faseelat har tayi miscarriage " umma dasu lady suka dau salati "innalillahi wainna ilaihi rajiun!" Umma kamar zatai kuka tace "me tamaka da zaka dauki wannan hukuncin? Faseelat ce fa ur love meyasa zakai haka? " Muryarshi na rarrabuwa yace "naga pic dinta da wani awayarta I tried my best nakasa controlling kaina shine na doketa" umma tai shiru hawaye suka zubomata na tausayin baiwar Allah, ya cigaba da cewa "na kaita asibity ,wani doctor yakira yayanta yafadamishi ina komawa nasamu Sun dauketa Sun tafi daita, ya zanyi ne umma? "ya cigaba da kuka, Su lady suna hawaye suka tashi sukabar main falon, Umma tasamu ta goge hawayen fuskarta tace "sunyi dede kuma Sun kyauta konice abinda zanyi kenan, banji dadi ba da dana yakasance mahaukaci me dukan mata ba don duk namiji me hankali bazaya iya daukar hannu ya daki matarshi ba ,bare faseelat yarinya me ladabi da biyayya me sonka me addini amma har kaiya cutar daita kayiwa kanka ai don bazaka taba samun kamar ta ba " yana hawaye yace "umma Dan Allah ki temakamin kije ki basu hakuri wlh inasonta kishinta ne yasa nai haka" umma tace "yo kishi haukane ko kai kadai ne me kishi aduniya? Saad daya daga cikin mubashshirina bil janna yace dazan kama wani akan shimfidar iyali na dazan sare shi da adda kuma ta wurin kaifin zansa se sahabbai sukaita mamakin kishinsa manzon Allah (S. A. W) yace shin kuna mamakin kishin saad ne? yace wlh ni nafishi kishi kuma Allah yafimu kishi gabadaya,bakai kadaine me kishi ba fahad amma ai kishi bekamata ya rabaka da hankalinka da imaninka ba har kayi kisan kai ko agadon ta kasameshi? kasan yaya suke daita ne? Shin kai baka daukar pic dasu lady dasu ramlat? , wai duka ne har ze zubar da ciki wlh fahad bakayi ba ni banda temakon da zan maka sede zan baka shawara ka koma wurin malamai kakara neman ilimi saboda da kanada ilimi wadatacce da baka aikata haka ba " ta dauke kanshi tatashi zata haye sama ya waiwaya fuskarsa gwanin tausayi yace" umma tafiya zakiyi? " Batare da ta jiyo ba tace"eh tafiya zanyi ko zaunawa zanyi na tayaka kukan katashi kabarmin gida "ta haye sama ranta bace, wasu zafafan hawaye suka zubowa fahad dama anan kadai yake tunanin samun sauki kuma itama ta hau ya dade zaune sannan ya tashi ya fita ya nufi gida, Yana zuwa ya danne horn bako dagawa baba tsoho na toilet yaji odar tayi yawa ko tsarki besamu yayi ba yafito da gudu yaja gate din dayake sliding ne, fahad da kanshi ke jikin sitiyari ya dago yaja motar cikin gida, Yakai kusan 15mnt zaune sannan yafito yashiga cikin gidan, dakin faseelat ya nufa zuciyarshi na harbawa tuno jinin dake kwance adakin, dakin a bude yake yana zuwa yayi tsaye ya dafe kofa yasa sabon kuka dakin duk jini bakyan gani, ya karasa

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});