Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 130

Chapter 130

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,194 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya mata ya jiki tatashi takoma daki, Baba babba yace "munyi magana da alhaji yace har yanzu be bata takardarta ba wai sunata rokon alfarma " Ummi tace "aikuwa " baba babba yace "seya saketa tunda beda mutunci, bawani hakuri da zebada miji meduka aiba miji bane faseelat batai saar miji ba gaskiya" ummi tai shiru ,kamin ta rufe ido tabude sede taga faseelat tsugunne gaban baba babba tana hawaye tace "baba Dan Allah kuyi hakuri wlh kuskurene ba acikin hayyacin shi yayi ba dan Allah kumishi hakuri tunda yagane laifinsa" ummi tanata fidda ido dan faseelat tai shiru amma ita batasan ma tanayi ba seda takai aya, baba babba yasha mamaki ranshi ya baci sosai yace "ko kinki ko kinso se yabada takardarki marar kunya fitsararra,tashi kiban wuri kona mangareki wurinnan" Faseelat tatashi tashiga daki tana kuka ummi tai shiru tanajin kunya, baba babba yace "ai gwara ya saketan wannan Allah kadai yasan azabar data kesha wurinshi tai shiru bari naje nasamu alhajin shigowata kenan nashigo ganinta " ummi tace "Tom angode kwarai "yafita ummi bata shiga dakin faseelat ba tawuce dakinta, ranta ya baci takuma kara jinjina rashin kunyar faseelat, Baba babba shagon abba yawuce suka kara tattaunawa akan maganar dawasu abunda ya shafesu sannan ya tafi gida, Faseelat na kuka takira fahad yana dauka tace "hero baba babba yadawo, yace dole seka sakeni Dan Allah komai zasuyi karka sakeni wlh inasonka inasonka sosai" fahad dake kwance muryarshi very low yace "kiyi hakuri kinji yanzu zanje nasamu daddy zezo yasameshi ki kwantar da hankalinki bazan iya musu abinda suke so ba" Yadan rarrasheta yakashe wayar, yatashi ya nufi gidan umma yasamu daddy da maganar daddy ya amshi address na gidan fahad bebar gidanba seda yaga baba babba yatafi can, sannan ya koma gida, koda daddy yaje baba babba yana cin abinci seda akadau lokaci yana jira sannan baba babba yafito ya kalleshi don betaba ganinshi ba yabashi hannu suka gaisa, daddy yakara gyara tsayuwa yace "nasan baka gane niba, ni kamar ubane awurin fahad don nike auren mamanshi," baba babba yayi shiru yana saurarenshi yanajiran yakai aya, daddy yace "nazo bada hakuri ne akan laifin da fahad yayi da kuma rokon alfarmarku da kuyi hakuri kubari takoma dakinta a janye maganar sakinnan tunda yayi nadama kuma suna matukar son junansu" baba babba yace "alhaji nasan de bazaka iya aurawa yarka mebugun mata ba, to nima hakane aguna bamusan halinshi ba mukabashi ita yanzu kuma da mukasan halinshi rabasu shine dede don watarana in abun yazo da karshen kwana seya kasheta, Dan Allah kayi hakuri kabar maganar komawarta wurinshi Allah yahada kowa da rabonshi" daddy yace "ayi hakuri alhaji atemaka wlh yaron rayuwarshi ta tsaya cakkk yana bukatar temako aduba " baba babba yace "da akwai yiwuwar yin hakurin da anyi since to bacin maganar duka ma yanada wasu problem din don bayason zumunci, yahana yanuwanta zuwa wurinta" daddy ya fiddo ido jin wata sabuwa yace ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7⃣7⃣ *page dinnakine soupnass ke kadai wlh don jindadinki nayi shi, nagode da kaunar da kikewa buk dina da dogon sharhi da kike me zafi nagode kwarai inayinki to the core*🥰 *Manzon Allah(SAW)yacewa sahabbai shin bana baku labarin abunda yafi salla da azumi da sadaka lada ba,se sahabbai sukace wane abune wannan ya maaikin Allah seyace sulhunta tsakanin mutane yafi salla da azumi da sadaka lada* Sulhunta tsakanin friends, couple,yanuwa and others *MANZON TSIRA (S. A. W) ME GASKIYA ABUN GASKATAWA yace zumunci yana sargafe ne asaman Al'arshi yana cewa ya Allah duk wanda ya sadani kasadashi duk wanda ya yanke ni ka yanke mishi* Imam bukhari Yace "gaskiya be kyauta ba kuma mu bamusan haka na faruwa ba amma zai gyara da yardar Allah adeyi hakuri" Baba babba yace"ina kara baka hakuri don gaskiya bazata koma ba duk namijin da beson zumunci ai ba miji bane" Ba yadda daddy beba amma baba babba be hakura ba hakanan yajuya yatafi, fahad yakoma jin good news daddy ya rufeshi da fada, Fahad yayi shiru har daddy yagama sannan ya tashi yafita yana shiga mota ya dukar da kai jikin sitiyarin motar yafasa kuka, Umma de tagaji da ganinshi cikin hali ganin yadda yafita ta biyoshi waje tasamu yanata kuka, ta bude motar tashiga, Fahad yanata kuka tace "kayi shiru son, nagaji daga ninka cikin kunci ka kwantar da hankalinka namaka alkawari kwanan nan faseelat zata dawo gidanka" Ya dago fuska face face da hawaye yace "when and how? Kinaji fa abunda daddy yafada wlh umma sora kiris na mutu " Umma tace "kabar cewa hakanan ni namaka alkawari zata dawo very soon ka dena kuka" Yadan rage kukan yace "kin cefa alkawari? " Tace "eh alkawari ne kuma soon zata dawo kaide kayi hakuri kadena damuwa kuma sabeer yace baka Aiki kuma baka zuwa ,yau dinnan kakoma aikinka inhar kanason nacika ma alkawarin ka " Fahad ya daga kai yanajin dan sauki kadan, Tace "gobe naga canji in kuma haka kakeso heart beat din taka tazo ta sameka a kanjame to,duk kabi kasusuce kai son anya ko mutuwa nai zaka shiga irin wannan damuwar? " Fahad yayi murmushi ya duke, tace "ko kaifa kayi hakuri nadan lokaci kawai " Ya jinjina kai sannan tafita, ya koma gida yabude system dinshi yadanfara aiki sama sama, Da daddare daddy yakai umma gidansu faseelat bayan gaisuwa umma tace "nazone akan maganar fahad Dan Allah kuyi hakuri dan daddinshi yace yasamu alhajin kuma basu dedeta ba" Ummi tace "zaya hakura kude cigaba da zuwa gunshin " Umma tace "to nagode kwarai ina faseelat? " ummi tace "tana cikin dakinta" umma tace "bari naje naganta se nawuce"tafita ta shiga dakin faseelat , Faseelat na kwance tunda sukagama waya da fahad take kwance, umma tai sallama faseelat ta tashi zaune ta amsa, umma taje ta zauna kan gadonta ta dafata tace "daughter kikara hakuri kinji very soon zaki koma dakinki " faseelat tadaga mata kai tayi shiru, umma taimata bankwana tafita, awaje daddy Sun tattauna da abba shima de cemishi yayi suyita zuwa suna bashi hakuri, Dasafe fahad yafita office, yana zuwa ko zaunawa beyi ba manager yakirashi ya fita yaje office dinsa ya zauna, Manager yakureshi da ido sannan yace "meye dalilinka nakin yiwa company aiki munyi loosing contract da dama kasan konawa kasa company yayi asara? " Fahad da yake har yanzu sama sama yace "I don't know, and don't care I will repay nasan da rules na company " manager yace "u r not serious nawa gareka da kake ganin biyan kudin is not a problem, kudin sunkai 50 millions dollars " fahad surutun manager yafara isarshi yace "I will repay all ur money back" ya tashi yafita, manager yabi kofar da kallo yana jin matsanancin bacin rai, fahad ya rubuta musu check ya basu yafita abinshi, bawai kudin is not much ba, sunada yawa to bayadda yaiya dole yabiya , tunda dugu dugu daddy yakoma gidan baba babba, yakara bashi hakuri amma bejiba

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});