Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 182

Chapter 182

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ubanta " Mommy jiki na rawa tafadi address nakowa ne , Suka tashi sunajin haushinta suka fara shirin cafkosu , Kwana sukai suna tsarawa ,yadda zasuyi yayinda Su fahad da danginshi basu rumtsa ba an kulle masu uwa, Karfe 6am polices suka isa gidansu oteka sunata bacci don jiya sunje aiki kuma sun debo gajiya domin seda suka fatattake yanmatan mutumin da matarshi , Polices suka shiga suka damko Su sunyi mamaki don basubar wani evidence ba don su har sun manta da case din mommy, Seda aka kaisu sannan suka gane aka cigaba da horasu da kulkai, Aka damko cellular itama ana sata cell suka fara dambatawa ita da mommy ita mommy na Allah yaisa ta cuceta ita kuma tana maganar donme zata fadi sunanta, Saudat dataji labarin takwaso tataho da tsohon cikinta tana ta kuka da sunje ganin mommy cewa take batason ganinsu saboda kunya ,, Saudat ta tafi gidan fahad ta samu bayanan ta durkushe kasa tana kuka tana rokon faseelat, faseelat ta rungumeta tana kuka tace"kuyi hakuri Dan Allah kuyi mata addua insha Allah zata fito " Tuni news ya yadu ankama wadanda suka kaiwa governor hari sukayi wa fahad fashi, Fahad ko office yaje yamikawa manager kayansu , Manager ya kalleshi yace"me kakeyi haka ?" Fahad idonshi jawur yace"nabar aiki daga yau kayankune idan namanta da wani abu akirani " Yajuya ze fita manager yace"kayi hakuri nasan company mu beyi maka sauki ba amma zamu zauna musake rules kuma zamu kara maka matsayi domin kabawa wannan company gudunmuwa sosai" Fahad yace "bana bukata" yayi tafiyarshi manager yafara hada zufa dama sabeer da mutum daya suma sun tafi, Yaje wurin Governor ya mishi godiya governor ya mika mai cheques da aka ba shi da kuma wasu kudade sun kai 50millions,yayi ta godiya ya tafi banki he can't believe it more than 2billions in his account kai masha Allah yayi murna ya godewa Allah, Bayan 2 days Su oteka sunata shan azaba while mommy anbada bell dinta dakyar bayan fahad ya biya million 5, Kullum seyaje gaida mommy nothing change ga kulawar da yake mata kullum in yaje setayi kuka tana neman afuwa yafada mata he forgive her ina takasa hakura, Yau aka hadu kotu gasu oteka a kumbure gaban alkali , Mommy ko tunda taga alkalin ta bude sabon babin kuka don kuwa mahaifin Aisha ne bazata manta lokacin da tai ta mishi rashin mutunci ba don beda kudi tasa ya saketa har diyarshi dayake zuwa gani basu bari dole ya hakura shine yayi zuciya ya tashi yakaro ilimi yayi wani aure yagina sabon family, Aka gabatar da shariar ,aka kirawo mommy sama , Alkali shima daya ganta ya tuna rayuwar baya so dabanne har yanzu be manta da irin soyayyar da sukayi baya ba kafin ta botsare masa, Lauya yace"Malama ko kinsan wadannan?" Ya nuna su oteka , Mommy ido jawur tace "eh nasan su" Lauyanta yace "meye alakarki dasu?" Tana hawaye tace "na kai musu aiki ne " Yace "wane irin aiki kenan?" Murya na rawa tace"natura sune suje suyiwa dana fashi Su amso wasu kudade danaji ze amsa amma nace karda Su tabashi wlh bansasu kisa ko taba lpyar wani ba" Alkali ya jinjina ,mutane sunata Allah wade daita , Lauya ya koma wurin Su oteka yace"ko kunsan wannan matar?" Oteka yayi dunduruss dashi shida tiger while die hard daya gama taushi kuma duk sunfishi shekaru yace"eh munsanta customer ce" Lauya yace "aikin me ta kai maku ?" Yace"kudi tace mu amso wurin danta" Lauya yace"bayannan fa? shin itace tasaku ku kashe gate man kuma ku harbi shi dantan da kuma police guda biyu?" Tunkan yayi magana oteka yace"ita tasaka mu police kuma kwanan Su ne yakare" Mommy tafashe da kuka tana girgiza kai , Tana cewa "wlh karyane ni bance Su taba kowa ba" Wuri yayi tsittt inba kukanta ba bakajin nakowa Su saudat na zaune suna kallo suna hawaye don ita ko gorin kishiyoyi ya isheta bakin ciki, Die hard dake son yasamu rangwame yace"baita tasamu ba tace mukawo kudinne kawai batace akashe kowa ko a harbi kowa ba,bayan ma nan tazo tana kuka bataji dadin aikin ba " Lauya yace "waye yakashe megadi cikinku?" Die hard ya kalli Su oteka daketa harara suna bashi signal yace "tiger shi yakashe shi ,lion shi ya harbi megidan akafa kuma ankasheshi saboda musayar wuta da police " Lauya yace"dama kunsan da zuwan police kenan ?" Yace"aa harbin da lion yayine yajawo hankalinsu wurinmu Dan Allah kuyi hakuri wlh natuba zan gyara rayuwata inaso nayi joining musulunci"😂 Lauya ya juya yace"ya me girma me sharia inafatan kotu taji kuma tagamsu da bayanan da akagabatar nagode" Alkali yayi rubuce rubuce yace"kotu ta daga kara se nanda 3days" Akatashi mommy nata danasani suka tafi gida , Fahad ko besamu yaje ba don baze iya jura ba, Tunda akamedasu oteka prison sukarika dirkar die hard seda aka sauya mai wuri, Bayan 3 days aka dawo alkali ya tambaya ba me abun cewa , Ya dago ya kalli Su oteka yace"shekara nawa kukai kuna wannan aikin?" Oteka yace"may be 10yrs kuma mu Sana'a ce mukeyi bawani abuba" Alkali ya kura mai ido yace " zaka iya gane mutum nawa ka kashe?" Yace"yawane dasu ai kila sunkai 50 ko 60 hakade" Alkali yace"subhanallah" "Nasani kowa yasani acikin bible ba inda aka halatta wa cristian kwace da kisan juna da ketawa mata haddi da nakasa masu lpy kuma bawani littafi naku dayace haka ,kuna matasa kuna da karfi ku tsaya ga fashi da makami a matsayin Sana'a ,bawani littafi acikin littattafanku dayace kuyi haka ,kun aikata laifi kuma kunsan laifine kunada hukunci kamar yadda sharia ta tanada" Ya kalli takardar gabanshi da yagama tsara komi yagama nemo komi yace "sakamakon hayar yanfashi da mommy tayi Wanda hakan ya sabawa sharia kotu ta Yanke mata hukuncin zaman gidan yari na shekara biyu da horo me tsanani zata biya kudi nera millions 20 ,itako cellular zatayi 10yrs a can domin itace me kawomasu costumers kuma ta turasu sunyi fashi agidan kishiyarta tasa suka kasheta,zata biya kudin da suka kwato da kudi 5millons abawa yanuwan matar ,oteka ,tiger,die hard sun dade suna aikata aika aika ,sunshiga gidaje da dama sunyi barna zasu biya kudin da suka amshe agidan kuma kotu takwace duka kudinsu,sannan kotu ta yanke musu hukuncin kisa ta hanyar bindigewa" Su oteka suka fara raba ido jin mutuwa kusa, Die hard ya fashe da kuka yana begging "Dan Allah kuyi hakuri wlh natuba inason musulunci Dan Allah kubarni na rayu" Alkali yace"sakamakon die hard ya fadi gaskiya beba kotu wahala ba ya kuma yi ikirarin yanason musulunci bazamu hanashi damarshi ba don haka kotu ta masa sassauci ta yanke masa hukuncin zama gidan yari na tsawon rayuwarsa batare da horo ba" "Zaa iya daukaka kara kafin nanda 2weeks" Ya buga guduma aka mike mommy nata kuka cellular die hard kuka Su oteka sunata raba ido da alamu zuciyar bazata sauko ba, Su ramlat suka rungume mommy dazaa wuce daita suna kuka zasu rabu da mahaifiyarsu, Fahad da yasamu yazo se hawaye yake mommy taje ta rungumeshi tana kuka tace"kuyi hakuri ku yafemin" Sunata kuka akajata akai prison daita, Samm fahad yakasa natsuwa hukuncin be masa ba ya daga karai cikin kwana

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});