Chapter 104
Chapter 104
idan munji tsoronsa ze bamu mafita acikin alamurranmu Allah kakara mana tsoronka amin, Manzon mu manzon tsira(S.A.w) yace Kuji tsoron allah kamar kuna ganinshi idan ku bakwa ganinshi toshi yana ganinku, bukhary da Muslim. [8/7, 7:45 AM] SHALELE: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 * We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 *Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 6⃣6⃣ Kamar karta dauka tai ta maza ta dauka takara akunne cikin fada yace "wayace ki mata karya?ke zaki iya dawomata da virgininty dinta ne ? " Murya sanyaye tace "in mutum na aikata laifi kayi iyakar kokarinka wurin dawo dashi kan hanya yanzu idan nace mata bazata dawo dede ba zata shiga tashin hankali sosai maybe ma shedan yakara ingizata ta cigaba amma yanzu nasan zatayi kokarin bari kuma hankalinta ze kwanta " Fahad yaja dogon tsoki zuciyarshi na zafi bazaka taba gane yadda yakeji ba se wanda yataba samun danuwanshi acikin mugun hali, yace "ta tayar da hankalin nata mana kikai mata wayar bari nadawo zataci ubanta ne" Faseelat tace "a, a plsss karka mata maganar dagani se ita mukayi maganar bazanji dadi ba kuma zakasa ta cikin zullumi ka barta plsss " Yakara jan tsoki yace "dukkansu aure zaai musu kowa yahuta" Faseelat tace "sede safiyya da ita din amma ai salma bata isa aure ba duka fa yanzu take ss1" Yace "har itadin aita fara menses da anmata aure am very sure bazatai shekara bata haihu ba " Faseelat tadanyi dariya tace "to ai basuda mazajen se yaya? " Yace "nanda dan lokaci duk zan samar masu maza, masu bakin jini kawai " Faseelat takara yin dariya tace "Dan Allah karkayi haka auren dole bakaramin illa gareshi ba baida wata faida barinshi shine mafi aala mata nawa ne sukebin maza da aurensu saboda basusan mazajensu nide nan sheda ce, nawa ne suke guduwa subar auren, nawa ne suka kashe mazan wasu har su tsufa kiyayyar nanan wasu Sun fada lesbians dasauransu kasani bafa temaka musu ne zakai ba tilasta su su auri wanda bashi ne zabin zuciyarsu ba, ko ita lady in batason wannan din abarta har tasamu wani kagade yanzu istimnai ne kawai nangaba ko abun zewuce haka kabi asannu ahankali karkai gaggawa" Yace "to naji malama, amma kibata shawara taso shi ta rufawa kanta asiri " Faseelat tace "karka samu damuwa insha Allah zata amince " Yace "alright bari nabarki kiyi bacci seda safe ki shafamin kan princess " tace "I will do as u said take care "ta ma wayar kisss ta kashe taja doguwar ajiyar zuciya batai tunanin zeyi sauki haka ba, takai hannu ta taba wuyanta rau yake da zafi, har yanzu takasa fadamishi batajin dadi saboda karta dagamai hankali,tasha pcm ta shiga toilet sede tai alwala da ruwan dumi ta dawo ta shige duvet tana ma kyarkyata , Fahad ya dade yanata nazari akan abinda suka tattauna da faseelat se tunanin Mansura yake fuskarta she look decent amma tana aikata aika aika , Seda yafara biyawa ya yo masu take away sannan ya nufo gida yariga yasan Aisha tana can tana risgar kuka, Yana shiga gidan direct bedroom dinsu ya nufa tana zaune kan praying mat tunda tagama salla take gun zaune kanta jikin gadon ta kwantar dashi tana ta hawaye, yaje ya dora ledar hannunshi saman carpet din da take ,batare da ya sauya kaya ba ya haye kan bed ya kwanta rufda ciki yanajin takaicin aisha saboda shi anashi ganin yana kokari sosai da ze fiddo duk maitar shi akan faseelat dase zuciyarta tayi blasting,he don't know when and how wutar son faseelat kullum kara ruruwa take azuciyarshi, she's beautiful kind and obedient ,dutiful she have good heart as well more of it is she's better than zuma in bed 🤣he must be blinded , Aisha tai shiru takurawa ledar gabanta ido tanajin karin takaici yau ko dan hakurin da yake bata bazata samu ba, Takara hawa sosai tai zaune taki tashi wasawasa har 11:30 amma be tashi ba kuma beyi shirin bacci ba kuma da alamu ba barci yake ba, tafara bawa zuciyarta hakuri "ki daure Aisha kitashi kije ke kibashi hakuri mijinki ne fa masoyinki ko zaki barshi ya kwana acikin bakin ciki? " Ta tashi jiki sanyaye ta cire hijabin jikinta ta ta dauke dadduman tafita kitchen few minutes ta dawo da plate da spoon da fork tazo ta ajiye ta bude fridge ta dauko ruwa ta dawo tazo ta zauna gefen gadon ta dora hannu a samanshi murya sanyaye tace"yaya kayi hakuri dani plssss, nasan inada kishi amma ina kokari wurin danneshi, kayi hakuri akan abinda nayi dazun insha Allah bazan sake ba but ka tausayamin yaya ka rage wani abu wlh inajin matukar ciwo a zuciyata " Yayi shiru bece mata uffan ba ko motsi ma baiba idanunshi a lumshe, Ta kwanta kan shi tace "I'm sorry bazan sake ba I promise you " Murya dishe yakira sunanta "Aisha! Tashi ajikina karki kara tabamin jiki nima " Ta tashi zaune ta zaro ido cikeda mamaki yaushe yayanta yafara zuciya da abin? Tafara hawaye ta riko hannunshi tace "Dan Allah kayi hakuri karkayi fushi dani bazan jura ba " Batare da ya damu ba yace "leave me alone please" taki sakin hannun bare ta tashi tace "plsssss yaya farin cikinka shine nawa kayi hakuri katashi wlh bazan iya bacci ba awannan halin " Ya tashi zaune yana kallonta yace "bakison farin ciki na Aisha da kinason farin ciki na da kinso faseelat she's my happiness inasonta sosai ke kuma ba wacce kika tsana se ita, is she not my wife don me bazanyi waya daita ba, tell me for how many times nake hugging, kissing feeding naki in front of her amma take hakuri ita batada kishi ne kome? " Aisha hawaye suka cigaba da kwararowa fuskarta wai faseelat is his happiness duk soyayyar data nuna mishi for long periods of time amma lokaci daya ya manta daita, Zuciyarta na tafasa tace "kadena yimin kome agabanta while nima kadena mata agabana kuma in ita zata iya hakura ni bazan iya ba kuma daita ce a matsayina da abinda zatai se yafi haka " Hawaye masu zafi na cigaba da zubowa tace mai "nagode sosai yaya da irin wannan soyayyar da kakemin a yanzu inafata anan gaba bazaka manta ni ba kamanta duk soyayyar dana nuna maka, I must hate that girl saboda ita hasken rayuwata ya bace, thanks u so much yaya for everything " ta sauka daga kan bed din ta fita adakin tana kuka ta koma other bedroom ta zauna kan kujera ta cigaba da kuka hannunta dafe da zuciyarta dake ciwo takoina, Fahad yayi kasake yana tunanin maganar da yaga ya mata he felt very bad, Aisha bata cancanci haka agunshi ba ta soshi ta mishi biyayya matuka bekamata so da bacin rai ya rufe mai ido ya furta mata wadannan Kalaman ba, Yaja tsoki (tsoki master🤣) ya tashi yabita tanata risgar kuka ya shiga yana tsaye yajawota ya rungume yanajin tausayin ta sosai yakankameta kam kam , Aisha
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183