Chapter 165
Chapter 165
, Zuciyarshi na up and down ya bude bukkar ya afka ciki, What he sees ya kusa saka zuciyarshi bugawa makoshinshi yabushe miyonshi ya kafe jikinshi na matukar rawa , Allah sarki fahad😭 ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 8⃣7⃣ *dedicated to my kawalli😘 Maman Nour ke kadai enjoyed* *RUDANIN RAYUWA YANA DADI OVER ALLAH YAKARA BASIRA* 🥰🥰🥰 Ai lob yu❤ ياءيها االذين ءامنوا توبوا الى الله توبة نصوحا عسى ربكم ان يكفر ءنكم سيءا تكم ويدخلكم جنت تجرى من تحتهاالاءنهر يوم لا يخزى الله النبى واالذين ءامن معه نورهم يسعى بين ايديهم و بءيمنهم يقول ن ربن اتمم لنا نورانا واغفر لنا انك على كل شيء قدير Tahreem verse ٨ Another verse Ya ayyuhallazina amanu Ku anfusakum wa ahlikum naran wa kuduhannasu wal hijaratu alaiha malaikatun gilazun shidadun LA yaasunallaha ma amarahum wa yaf'aluna ma yuumarun. Tahreem verse٦ Manzon Allah *(S.A.W)* yace " ya Ku wadanda kukayi imani kutuba zuwaga Allah wlh ni ina tuba fiyeda sau100 arana. Muslim *(S.A.W)* yace Wanda yatuba kafin faduwar rana Allah yagafarta masa. Muslim Manzo *(S.A.W)* yace Wanda yace subhanallahi wabihamdihi arana sau 100 Allah yagafarta masa zunubansa koda sunkai yawan kunfan kogi. Bukhari da Muslim *S.A.W* yace narantse da Allah dabawani sarki se shi dayanku zai tayin aikin yan aljanna hasse yazama tsakaninsa daita saura zirai daya seya aikata aikin yan wuta seya shigeta,kuma dayanku zetayin aikin yan wuta seyazama tsakaninsa daita saura zirai daya seya aikata aikin yan aljanna seya shigeta . Bukhari da Muslim Kauluhu taala "wallazina iza faalu fahishatan au zalamu anfusahum zakarullaha fastagfaru lizunubihim waman yagfiruzzunuba illallahu walam yusirru ala ma faalu wahum yaalamun. الءمران ١٣٥ Ula'ika jaza'uhum magfiratun min rabbihim wa jannatun tajri min tahtihal anharu kalidina fiha,wa niima ajrul amileen. الءمران١٣٦ Rabbanag firli wali walidayya wa lil muuminina yauma yakumul hisab👏🏼 *idan kin aikata sin(misdeed) similar dana Aisha sede ke Allah ya rufamiki asiri so u cont to keep silent don't tell it to anyone ,just repent to Allah and ask for his forgiveness and his mercy ,ki tabbatar kinyi tuba nagaskiya,he told us he forgive all the sins if u repent ,sede sekin dage da tuban naki Allah yakara mana tsoronsa* *ke kuma dabakiyi ba ki kara dagewa da addua kuma kirage kishi and arika kai zuciya nesa* Jikinshi na matukar rawa zuciyarshi kamar zata fado ,kato akan matarshi yana sex daita , Boka ya dage zunduma ihu saboda release dayakeyi, Idonta a kulle suke gam dan bata manta da umarnin boka ba kamshin turarensa daya sauya warin wurin shiya san yata tabude ido zuciyarta na harbawa, Fahad daya kejin kamar yakashesu gabadaya ya jawo boka da karfin tsiya jikinshi nata rawa yarika kai masa bugu a hanci da wuya ,Boka dayake kan release aka tadoshi duk gwiwowinsa sun sage his joystick tana ta tsiyaya yakasa tabuka komi,se ihu dayake yi, Aisha ganin dagaske fahad dinta ne awurin,tafasa kuka ta matsa ta takure jikin bukkar ta rufe fuska tana kukan nadama,kuka me taba zuciya kukan dabata tabayin kalarshi a rayuwa ba, Fahad nata jibgar boka ahaukace ,boka ya sulale kasa, ba tsayawa fahad yabishi yahaye yana daga kanshi yana bugawa da kasa yana kuka me ciwo, Bakin boka a fashe yake hancinshi ma duk sunata zubda jini, black and white shirt dake jikin fahad duk tabaci da jini haka hannuwansa, Bedena hada kanshi da kasa ba seda yaga yabar motsi,sannan yatashi kafafuwanshi nata rawa,ya meda kallonshi gun Aisha yana zubda hawaye ,tana takure tanata kuka, Jiri yafara daukarshi ya dafa bukkar kanshi kasa yana kuka, Ko 5 minute ba aiba wurin yafara girgiza kamar zaai earthquake, Dasauri yajawo Aisha ya kwashi kayanta ya fita dasauri, Girgizar ta tada boka daga suman da yayi da ihu ya farka yayi waje da gudu yayi cikin daji tsirara yanata zunduma ihu da alama brain dinshi tasamu problem,bukkar kuwa ta ruguje , Basukai bakin titi ba ya saki hannunta ya watsa mata kayanta batare da ya kalleta ba ya tafi yanata kuka zuciyarshi na ciwo, Aisha ta durkushe awurin tana kuka me sauti, Yashiga mota yana tuki ahankali yanata hawaye wannan shine babbar jarabawar rayuwarshi his beloved wife tareda wani,idanunshi naganin bijibiji ya nufi gida, Tanata kuka numfashinta na season ta dauki kayanta tasaka ta shiga mota ta nufi gidan momy tanata kuka zuciyar ta na harbawa da karfin tsiya, gudu taita shararawa batako kallon gabanta , Fahad yana isa gida ya fito kanshi na juya ya tsaya bakin kofa yana niyyar bude kofar, Faseelat datasha wanka tayi gayu cikin doguwar riga, tana falo ta mike kafa tanashan Ovaltine tana kallon sunna TV shirin (don iyali) taji anata kakaniyyar bude kofa ta tashi dakyar ta dauko remote ta bude kofar , Fahad ya shigo yana layi kamar ze kife kanshi nata juyawa, Faseelat ta zaro ido waje ganin jikinshi duk jini ga halinda yake ciki ,tayi wurinshi hankali tashe tana "innalillahi wainna ilaihi rajiun ,innalillahi wainna ilahi rajiun!!!!!" Kafin ta kai ya zube kasa ,ta isa wurinshi ta zukunna tana kuka,"hero Dan Allah katashi meya faru?"tanata jijjigashi , Ganin fa baya motsi yasa tafara lalubar aljihunshi ta jawo wayarshi takira doctor ,tana kuka take fadamishi hankali tashe yakamo hanya,tai zaune wurin tameda kanshi jikinta tanata kallon busashshen jinin dake ga hannuwanshi,tana kuka, Aisha nashiga gida tafito tana layi domin ciwo biyu ne take daukedashi donko mararta ba abinda takeyi se murdawa tundazu,tatura kofa tashiga main falo nasu tana shiga ta zube a sume ,jini yafara gangaro mata from virgina, Ramlat dake falon tana kallo tayo kanta tana kuka ,ganin jini yana zubomata yasa tadunga kwalawa mommy kira ,mommy tafito dasauri jikinta na rawa ,ganin Aisha acikin yanayin ya rikitata batako tsaya dubata ba ta dauko veil da keys ta sungumi abarta tana ta kuka tasata a mota Su ramlat suka shiga ta nufi asibity da high speed, Faseelat tana ta kuka doctor yazo takasa mishi kome doctor ya yayyafamishi ruwa ya farko da tari ya dafe heart da hannu yanajin matukar ciwo ,doctor ya dubashi sosai shima yakamu da ciwon zuciya kuma jininshi yahau sosai, He ask faseelat takawo katifa tatashi ta fiddo katifa dakyar ta shimfida ,doctor Ya temakawa fahad yamedashi akan katifar fahad nata hawaye masu zafi ta gefen ido ,docton yafita don siyo magani da drip daze samishi, Asibitin okaton aka kai Aisha nurses suka amsheta suka fara bata temakon gaggawa,Su mommy na waje sun hade kai suna kuka su duka ukkun, Dakyar suka samu ta dawo da numfashi shima ba normal numfashi ba kirjinta nata yin sama tana jawo iska amma dukda haka "yaya" take kira,shima jinin dakyar suka samu yatsaya, Akasamata jini da abinda ze temaka mata wurin numfashi bayan sun mata allurai d.s, suka fito daita tana sheme kan bed akamedata rest room, Su mommy nabiye Suna kuka, Nurse tace mommy tabiyota office tabita tanata hawaye , Nurse tace"Hjy anyi raping yarinyanki har takusayin miscarriage zuciyarta takara kumbura jini yahawo akan heart nata ,dole se anbata good care sannan asamu aceto rayuwarta tana cikin a lot of pain ,yakamata arika mata abinda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183