Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 3

Chapter 3

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gabanta. itama Hjy saratu tana komawa gida tafadawa mijinta yanda Sukai yace Allah yasa haka shine mafi alheri . se 2pm khalil yashigo gidan dakin Hjyar ya wuce yafada kan kujera "I'm very tired hjy " Ta harareshi "se kace wanda yayi dako " yace "Allah Hjy barci ne a idona sosai bari na tashi naje naci abinci na kwanta " Har ya mike Hjy saratu tace "kai dawo kazauna" Yace "to "yaxauna yana jiran mi zatace "dazunnan naje munyi magana da wata kawata zakaje kaga diyarta intamaka shikenan, tunda kai kakasa fiddowa da kanka gwara ni na zabarma, kashirya gobe kaje kaganta inka tashi kamin magana zanbaka address inafatan kagane? " Tunda tafara magana yake kallonta "amma Hjy kinaganin ba matsala ni da kinkara min lokaci banfa isa aure ba gaskiya " Hjy ta watsa mashi harara "tashi kaban wuri " Ya tashi har ya kai kofa ya juyo "amma Hjy kinaganin ita yarinyar zata amince? " Hjy saratu takara watsa masa harara Abinda yasashi juyawa kenan ya fita dakin yanajin duk ta takura masa aishi be tashi aure ba gaskiya shi ko kallon mata bayayi bare soyayya,kusanma tsoron matan yake ranar kwana yayi beyi bacci ba ya nata saka da warwara Karon farko da ze tunkari mace me zece mata? Mi zasu tattauna shine tunaninshi kawai. Itama faseelat batai bacci ba will he be like her dream guy? gaskiya bazata taba yin aure ba harse tasamu muradin ta idan ya mata fine inbe mata ba bazata aureshi ba ko, Haka ta kwana sake sake, Washe gari Bayan tagama aikace aikacenta na yau da kullum sannan ta shirya tasa ka riga da sket ta yafa gyalenta ta zauna jiran tsammani dan ummi sunyi waya da hjyar tace karfe 11 zezo, agogo ta kalla taga karfe 11 saura ta zare gyalen tana tsoki ta kwanta kan bed baccin da bataiba ya dauketa 11 dede ya iso kofar gidan wata yarinya yasamu yace ta kira masa faseelat, gabanshi nata dukan goma -goma. Yarinyar nashiga ummi tace kice gatanan zuwa, tashiga dakin faseelat ta tadata"kitashi kigyara fuskarki maza " shaf -shaf ta sauka daga gadon ta kara kallon madibi bata tsaya kara shafa komiba tafita she's eager to see him. tana fita kofar gidan ta diba hannunta na haggu taga roba -roba fa ke ,cikin ranta tace oh God ko yar honda bedaita mtssssw. Tayi sauri ta juya hannunta na dama, se gashi tsaye yanata son ganin fuskarta tana waigowa ya zuba mata ido itama shi take kallo daga saman sa zuwa kasa. baki ne amma not that black idanuwansa a bit tiny hancinsa gajere with medium mouth kayan jikinsa kaftani ya taso hula gaba har kan goshi daf da ido tsawon shi takalla dogo sosai shantaly kenan 😂🙊zufar dole ce tashiga keto mata, *da akwai matsala fa*🤣 in next page zamuji ya firarsuzata kasance. Inaganin best wishes da adduoinku Nagode Allah yabar kauna [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ Writing by *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4⃣ *dedicated to sis ZULAIHAT RANO* *All praise be to Allah* Shi ko kallonta yake saboda ta tafi da hankalinsa tabbas faseelat mace ce da inka kalleta seka kara kallonta, kallon kallo suke wa juna and ita nata kallon tanayi ne kawai amma hankalinta baya tare daita magana ma take da zuciyarta ga abinda take cewa "allahumma ajirni fii musibaty wa aklifly khairan minha, to musiba mana gabadaya tunaninta ya Kare akan mamakin tsawon sa dama duniya a kuma Katsina akwai masu irin wanga tsawo haka? Ta cigaba da cewa ya Allah kaceceni mu rabu da bawannnan naka lpya. Shiko tashi zuciyar tuni ta kamu da kaunar faseelat , Can zuwa ya tattaro natsuwarsa bakinsa na dan kyarma yace "Assalamu alaikum" firgigit ta dawo hayyacinta still zufa na karyo mata se kace mejin kashi, Tana mazurai tace "sannu da zuwa shigo ciki" Wani iri yaji jin muryarta yayi tsaye itakuma tashiga cikin zauren gidan ya bita zalalo zalalo kamar rakumi da akala. Har cikin zauren babban zaure ne dan already har an ajiye sit din roba biyu tai tsaye ta juyo sannan yakaraso tana nuna masa kujera tace" bismilla " Ya haye ita kuma tasa gefen gyalenta ta share wata zufa data tsiyayomata ganin kafafunsa Sun dan baud'e kadan, jiki sanyaye taja kujera ta zauna ta dukar da kai sam bata kaunar ganinsa, beyi mata ba, mi zatayi da baki?dogo kamar ba samude sam baze yiwuba. Tunanin ta yakatse ne da yafara magana voice dinsa na vibrate saboda yadda yake jin tsoro yace "sannu malama faseelat, Da farko de sunana khalil shekaruna 35 ina teaching a all brighters academic, Hjy ta ta umarce ni nazo naganki mu dedeta ina fatan zamu fahimci juna ni da ke " wata iriyar murya ce dashi gatanan de, ita kuma faseelat tana son miji me siririyar murya shi ko gata de, kamar wadda aka mara tashiga jijjiga kai, shiru ne ya biyo baya can ta tuna bata kawo masa drinks ba, ta tashi ta kawo masa dudu milk ta tsiyaya a cup ta mika masa, yayi kurba daya ya ajiye shiru beda abin fadi kanta na kasa amma duk dagowar da zatayi seta ga ita yake kallo, Can zuwa yayi karfin halin cewa "kibani no din wayarki " Faseelat gabanta na faduwa tana inda inda tace "ni banda waya" yayi shiru can yace" ba damuwa inafatan nasamu karbuwa? " tai shiru can zuwa ta daga kai Yace "Alhamdullilah se na sake dawowa ko? " Haushi ya kashe faseelat se tambaya yake kamar tsohon makaho ta dago tace "ihhhhhh" Aiko yayi shiru ya tashi tsaye"ni nawuce " Afili tace "tow agaida Hjy, a Zuci tace agayas " yajuya yafita daga zauren takara bin bayanshi da kallo kuttt se yanzu ta lura rigarshi ta wuce gwiwa tsabar tsawo Ta kai minty 5 zaune sannn ta tashi tai cikin gida, Shiko Karon farko da yafara fira da mace dadi kawai yakeji yanda ya sameta ya tada babur dinshi yayi gida. Faseelat nashiga cikin gida da sallama ummi ta amsa, zuwa tai zata wuce ummi tashiga daki ta kwanta ko ta samu ta dawo dede, ummi tana kallonta tace "zo nan faseelat" Tana daga kafa daya kan daya kamar wadda kafar taiwa dayi tazo gun ummi ta zauna, Ummi tace "ya kukayi" Faseelat ta sosa kai tare da cewa "naam" ummi ta harareta tace "eh " Sosa kai faseelat ta fara labbanta na kyarma tace "ummi beyi kama da mijin da nikeson aure ba " ummi tarika jifanta da mugun kallo can tace "dan ubanki har wani kalar mijin da kikeso kika tsara? wallahi faseelat ki shiga hankalinki tom," Faseelat ta zumburo baki gaba "wlh ummi bani sanshi baki ganshiba beda kyau ko kadan " ummi ta rike haba "faseelat? Dan kina ganinki fara shine zaki ce haka, ke kekikayi kanki haka hala? To kamar yadda kike haka fara shima haka Allah yayishi baki kuma haka yakeson ganinshi " faseelat ta matso hawaye "Allah ummi ni banisonshi " ummi tace "rufemin baki kar

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});