Chapter 58
Chapter 58
kina zaulayata ne " Maman amira tace "Allah kinsauya gaskiya bazawarinki na kula dake " Faseelat tai dariya tace "anty very soon de zanyi aure nahuta da kirana jawara da kike " Aisha tace "Allah yakaimu muna murna ai, saboda mune kirjin biki " faseelat tai murmushi, Aisha ta mike "baride nakawomiki drinks, inkoma ciki daddyn amira nanan, bacci ma muke kika tadamu " Faseelat tace "ok" Aisha tatafi kawo mata drinks ita kuma ta bude jaka ta fiddo kayan kitson amira ta dauki wasu da zatai amfani ta ajiye sauran ta ajesu a kasa, tafara wa amira tsifa, aisha nadawowa tagansu tace "yau ranar ta amira ce kenan naga harda katuwar teddy aka siyomata " Faseelat tace "eh dan ita nazo " aisha tace "to Nagode "ta ajiye mata ta haura sama, Seda tagama mata tsifa ta danzuba drink tasha, ta daga kai tana kallon benen jin aisha shiru, wani malolo yatsaya mata a makoshi ta daure ta farawa amira Twisting, Irin manyan nan ne masu guda ukku shaf shaf tagama mata aisha shiru bata fito ba, abun yabata mamaki kusan 1hr, Cikin dabara ta kalli amira tace "kitsonki yayi kyau jeki gwadowa mommy " Amira ta gudu tana taka step, Ba jimawa segasu sunfito Aisha rike da hannun fahad shi kuma ya dauki amira yana tambayarta wa ya mata kitso dan besan faseelat bace har tazo, Har suka sauko falo ahaka faseelat tunkan bene take kallonsu tanajin haushi, Fahad na dago ido yaga faseelat, Tayi kyau tana sanye cikin milk hijab da brown atamfa ya dan dauke ido daga kallonta, Aisha tace "yaya kaga teddyn da faseelat ta siyowa amira nan gashi harda kitso tai mata " Faseelat cikin jin haushi tace "inayini " yace "lpy thanks for your care for our child " Tai banza dashi ya juya yacewa Aisha "sena dawo " Ta matsa tai masa kisss a cheek tace "take care of yourself" Faseelat ta cika tai famm yana satar kallon faseelat ya fita, aisha tazo ta zauna tajawo amira tana duba kitson tace "gaskiya kinyi kokari har kingama cikin sauri kiyi hakuri nabarki ke daya wlh se yanzu mukai wanka tundazu muna kwance " Faseelat tace "badamuwa "tana yamutsa fuska tace "tafiya ma zanyi " aisha tace "tunyanzu kitsaya mudanyi fira mana " Wayar faseelat tahau ruri ta ciro ta duba taga fahad ne batare data dauka ba ta kalli Aisha tace "jirana akeyi dama nacika alkawari ne kawai " Aisha tace "to shikenan Nagode kwarai faseelat Allah yabarki da masoyinki naga yanaji dake har iPhone 8s kike riko yanzu "faseelat tai yake, Aisha tace "bari nakawomiki tsarabarki " Faseelat tace "dan Allah anty kibarta ina sauri " aisha tai dariya tace "aikuwa har gida zan kawomiki wasu English dress ne masu kyau nasiyomki naga zasuyi kyau da jikinki dan Allah kima bari nakawomiki daukosu kawai zan yi " Faseelat tace "tom" Aisha ta juya faseelat taja tsoki, Can zuwa aishar ta dawo da ledar ta amsa tai godiya shaf shaf ta fita daga gidan, Tana fita taga motar fahad awaje tana sauri tai gaba yabi bayanta da motar, haryakai setin ta ya rage glass yace "kishigo in kaiki " Tai banza takara sauri, Yakara binta yana cewa "meyafaru ne wai? Kishigo mutafi " Takarayin gaba, cikn fushi yakashe motar yafito yabita yajawo hannunta tana ta kokarin kwacewa ya sakata motar yaja yabar unguwar, Faseelat ta duke tafashe da kuka me cinrai, kujimin iko seta hanashi soyewa da matarshi π team faseelat de π [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *SHALELEπ€ΈπΌββ* βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 4β£7β£ Yana tuki yana jiyowa yana kallonta saboda mamakin abinda yasakata kukan kawai yake, Ta cigaba da kuka tana sheshsheka, cikin jin ciwon kukunnata ya gangara gefen titi yatsaya, ya kifa kai jikin sitiyarin motar zuciyarshi na zafi, Faseelat batabar kukan ba don wani mugun kishi takeji yanda suka fito tareda aisha says it all sunacan suna soyewarsu ne, Ya dago yana kallonta cikin jin haushi yace "wai me yafaru ne?hakanan sekita kuka ninasan banmiki komi ba, kifadamin mekikewa kuka " Ta cigaba da kukanta tana rage volume din, Ya matsa ya dago fuskarta yana kallonta, Bata kalleshiba ta cigaba da zubda hawaye, Yana nazarinta yace "cutie kifadamin damuwarki plsss banajin dadin kukanki "cikin rarrashi, Ta daga ido ta kalleshi tana ajiyar heart tace "bakome kaina ne ke ciwo " Ya girgizakai kawai yafara share mata hawayenta da hannunshi sannan yace "kishi ko cutie?" Taki cewa komi ya kwantar da kanta kan kafadarshi ya jinginar da kanshi jikin seat din motar ya rumtse ido zuciyarshi na harbawa dasauri, Bayan 3mnt tanata ajiyar heart tadena kukan cikin jin tausayin kanshi yace "faseelat meyasa zakimin haka? yakamata ace kina boye kishinki kefa kikace min bazaki kishi da aisha ba yanzu me kike? Aisha ce fa ,aisharki haba for god sake ni yazan da rayuwata, faseelat akwai kalubale da yawa akaina, kullum cikin tunani nake taina zamfara fadawa aisha wannan batun, momy zata amince koko?ga shawarki data addabeni inason aurenki nankusa na rasa taina zanfara komi ya jagulemin hakanan kike ganina Amman ni nasan me nake ciki, yanzu bazaki temakamin ba ?ki kwantar da hankalinki kicire kishinnan ko nasamu kwanciyar hankalin yin abunda yakamata, saboda inkina fushi dani wlh duk tunani akanki yake tafiya " faseelat ta daga kanta daga kafadarshi tanajin tasayinshi ta saka hannunta cikin nashi ta damke ya bude ido yana kallonta, Tace "kayi hakuri plsss bazan sake ba" Yana ta kallonta yace "yanzu haka zamuyi auren faseelat? I'm not going to take you to somewhere agida daya zaku zauna ya kenan, I want to build a peaceful family,idan kina haka yazaku zauna lpya keda aisha? Itama fa bansan ya zata dauki abun ba fa " Faseelat tai fuskar tausayi tace "I'm really sorry nadena kishinka are you happy now? " Ya juyar da kai yace "I'm not, ai bacewa nai kidena kishina ba, cewa nai ki rage ai u have to hide it now " Ta cire hannunta daga nashi tace "naji nabari, kuma badole naji ciwo ba, nazo kunbarni a palo kuna ciki kuna...... Sannan kunfito harwani kisss zatai maka dan iskanci " Yayi murmushin takaici yace "to miye aisha cefa maman amira "yaida yana dariya, Ta harareshi tace "nasan kunayi basekafada minba ai" Yayi murmushi ze kamo hannunta ta janye tace "kakaini gida ni " yayi murmushi "ke yarinya kincika wayau time dinda kinason kiji dadin hannu na keda kanki kika rikoni nikuma in inaso seki hana? " tai murmushi ta rufe fuska tace "kuskure ne akasamu " Yayi dariya yana tada mota yace "inason irin kuskuren nan," yana hawan titi yace "bari muje na kaiki kidanyo shopping ko se nakaiki gida " Tace "nide kakaini gida kawai banison shopping din " Yace "I insisted " Tai shiru yana tuki har suka isa big mall yayi parking ya fita ya budemata tafito suka shiga ciki, Duk yadda yaso tadauki abunda takeso taki, sede shi yazabar mata kayan makeup da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183