Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 174

Chapter 174

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bude gidan suka shiga , Suka kunna duk hasken falon oteka ya hakimce kan kujera yana zukar taba hankali kwance, Yaran sukayi dakunan gidan har dakinda suke kwance suna bacci fahad da baccin be mishi nauyi ba sosai ya tashi zaune jin karar bude kofar dakin, Sega su die hard tsaitsaye da bindigu ko fuska basu saka ba dakagansu kaga bakaken arna marassa digon imani, Gabanshi yayi mugun faduwa ,suka karasa bakin gadon lion ya tafka wa faseelat bugu datake ta bacci tai firgigit ta tashi zaune , Se ganin gardawa tayi akansu sun masu attack da bindigu cikin ta yawani irin juya ta kara matsawa wurin fahad jikinta na kyarma, Da bindiga tiger ya nuna masu su sauka su fita suka sauka tana like da fahad su lion sukabi bayansu da bindigu a hannu, Har falo suka isa sega oteka yanata zukar taba yabi faseelat da kallo da yake daniska ne da yaga mace da breast seyace zatai dadi ,suka zukunna gabanshi,yanata kallonta kafarshi daya kan daya, Su kuma yaran na zagaye dasu tsai tsaye ya karashe shanye tabarshi ya sauke kafar ya kalli fahad yace "kudi mukazo amsa wadanda ka amso dazun " Fahad ya zaro ido idan bashiba bawanda yasan maganar se manager seko su mommy se faseelat kuma baya tunanin akwai Wanda yasan kudine a trollyn bare a biyoshi,shi tunda yakema bai taba ganin yanfashi ido da ido ba, Muryarshi na rawa yace"wadanne kudi ?babu kudi gidannan" Die hard ya kwatsa mai tsawa yace "zaka dauko ko kuwa mushiga ciki my dauko sannan mu kashe ka" Gabansa nata faduwa ganin yadda oteka yaketa kallon faseelat yasa yace"suna saman wardrobe dukansu ne acikin trolley " Die hard ya koma bedroom din segashi ya fito da trollen ya bude shi gaban oteka daloli suka bayyana ,suka kwashe da dariyar jindadi, Oteka yanata hada miyau katon cikin faseelat bewani hanashi ganin kyanta ba yanata binta da kallo breast dinta a tsaye acike ,gashinta baje har akafada yabi jan lips dinta dake ta kyarma da kallo yayi mika yace"I want to chop this chicken take her inside" Faseelat tai tsuwwa takara makalkale fahad tana kyarma, ya zagayeta gam gam jikinshi nata rawa yace"plsss don't touch my wife u come for money kuma nabaku plsss leave us " Suka kwashe da dariya especially oteka sannan kuma suka gumtse oteka ya duko setin su ya shaki kamshin faseelat yaja numfashi yadora hannu yana bugun kai kamar Wanda yasha koken, Ya bude idonshi da sukayi jawur yace" I must taste her ta bani shaawa nadade banji irin wannan feeling ba , I will just taste bazan cinye duka ba" Fahad kamar ze kuka yace"plsss kuyi hakuri idanma kudi kukeso zankara maku kubarmin matata" Suka kara kwashewa da dariya , Faseelat takara makalkale fahad tana ta kyarma tana kuka hawaye kamar famfo, Oteka ya kai hannu ze jawota fahad ya buge hannun ,yakare rike faseelat jikinshi , Lion ya zaro sharbebiyar wuka sede naji shitttttttttt!!!! ya yanki hannun fahad ,jini sha ya fito fahad ya saki faseelat ya damke wurin yanajin azaba sosai , Oteka yaja faseelat jikinshi takwara baki tana ihu ya kai hanci gun wuyanta zuwa saman breast dinta yana shakar kamshin jikinta tanata ihu jikinta na rawa , Ya turata kasa yace"take her inside " No mercy ya kamo hannunta ya mikar daita tsaye yarika janta tana ta kuka tana mikawa fahad hannu tana kiran sunanshi tana turjewa"hero !hero !! Hero!!!! Plssss help me" Shikuma yana damke da hannunshi da yankan har ya tabo kashin hannun idonshi jawur , Jin tanata kiran hero suka kwashe da dariya, Lion yabi kugunta da kallo tana ta turjewa jikinta na rawa yace"boss me too want to chop after you" Suka kwashe da dariya die hard da no mercy da tiger sukace " we all want to taste her " ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 9⃣1⃣ *bonus short page for you my fans zanyi bacci harda minshari zanso kuma kuyi bacci shiyasa nadanyi wanga kafin gobe,se hakuri wadanda sukayi kuka I'm sorry* *dedicated to F&F fans I love you and ur comments thanks*😍😍 Sunata dariya yana janta tana kuka tana turjewa, Fahad gabadaya kanshi wani irin bugawa yake da karfi kamar wani notin kan nashi ya tsinke,ga zuciyarshi dake ta harbawa fat!fatt!!fattt !!!!, Ya tashi tsaye ya saki hannun yaisa wurinsu har sunkusa kai kofa sede suka ganshi ya rike hannun faseelat guda jikinshi nata rawa jin katti 5 zasu ketawa matarshi haddi, Se ya zama hannun ta daya na rike da no mercy daya wurin fahad,dukkansu sukabar yin dariyar ,danbasa saba umarnin oga dan yana biyansu yadda ya dace, Lion da ranshi yagama baci yana tsaye ya seta kafar fahad da bindiga ya dirmeshi ji kake "taaaaaa!!!!!" Nantake fahad ya sulale kasa ba numfashi jikinshi bindigar tasamu gwiwarshi wurin joint ta wafce tsokar wurin kasusuwa duk sun bayyana,wasu sun tarwatse, Faseelat ta buga tsuwwa cikinta yayi wani irin juyi tasaki jikinta gaba daya saboda ciwon da takeji tanata kuka murya shake , Dukda haka no mercy ya bude kofa yana niyyar turata ciki yaji jiniyar yan sanda, Su kuma yan sanda sun dauko gwamna daga air port ne yadawo daga kasar waje sunji karar harbi tunkansu karaso wurin suka zama cikin ready, Oteka ya mike zumbur hankali tashe ya dauki jakar kudi yace"move ,move get move now" No mercy ya tunkuda faseelat tafada kan cikinta ta saki kara ta samu ta mirgina cikin yadawo sama ta cigaba da kuka da kara tana yarfa hannu domin ciwon da takeji yafi karfin brain dinta, Suka fita da gudu suna fitowa dede motar police da tsirarrun sojoji sunzo wurin zasu wuce ba bata lokaci su tiger suka fara Harbin motar, Suma yan sanda suka fara kai musu tun kan su shiga mota aka durme lion yafadi wurin matacce suka shige suka dauki hanya suna lekowa suna harbin motar police, no mercy na lekowa zeyi harbi aka durme mishi kai ya mutu still sunata harbi police din wani na harbowa yasamu oteka a hannu suka kara gudun motar, Memakon police su wuce se suka tsaya motar gwamna tuni tayi kwana ta koma inda tafito😂 Suka firfito suma an durme mutum ukku har lahira, Sega motar sojoji suna zuwa suka zagaye gidan fahad dan daganan yan fashin suka fito , Wasu suka kutsa ciki tun bakin gate sukaga gawar baba tsoho, Wani ya duka ya taba wuyanshi yaji difff yace "this one was already died" Suka karasa ciki tun awaje sunajin karar faseelat da take labourn dole, Suna shiga se gata kwance tana ta yarfa hannuwa tana kuka tana kara , Ga fahad kwance mana_mana gefenta cikin jini sukace "shiiiiiiit" Biyu suka tallabi fahad sukayi waje dashi daya ya sungumi faseelat da sauri suka fita sauran suka shiga gidan suna bincike, Akasa su mota akatafi dasu private hospital dake nan kusa , Suna zuwa aka amshesu emergency ba bata lokaci nurses suka fara duba faseelat labour take yi sosai, Doctors kuma suka shiga theater room da fahad,sojojin

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});