Chapter 9
Chapter 9
Yace "da sauki zaki ce de, tunda baki warware ba " Tai shiru Yace "to Allah yasa kaffarane " Tace "amin "kasa-kasa Ta dago ta saci kallonshi Sukai 4 eyes seda gabanta ya fadi ta rasa wane irin kallo yake mata, shiko kallon luv ne yakeyi, to da yake de sabon shiga ne se kallon yayi kama da kallon ruruwa🤦🏻♀Inajin harda kallon luv se kun koya mishi 🤣 Faseelat ta kauda kai sannan ta dago ta kara kallonshi lokacin ya dauke ido yana magana da Mubarak harda kudi ya bashi, wannan ya bata damar kallon dressing nashi a zuciyarta tace not bad, Ya mike tsaye yana jifanta da wannan kallon yace "ni zanwuce " tafara wasa da hannunta, yace "ba bankwana?" Tai shiru yace "to natafi amma plss ki rika daukar kira na i have called you several times but you don't pick my calls why? " Faseelat seda murmushi ya kufce mata saboda jindadi atleast de yana iya kwantar da murya wajen pleading kuma ya iya turanci daya daga cikin abunda take so wajen mijinta. akan idonsa tai murmushin wani farinciki ya mamaye shi ganin smile a fuskar ta, Yace "I'm pleading I hope you will accept my request " kawai ta girgiza kai dariya tazo kufcemata ta jawo hijabinta ta rufe fuskarta. yayi dariya yafita ummi bata waje danhaka yawuce har kofar gida Mubarak ya rakashi khalil nata masa labarai,. Yana wucewa Mubarak ya shigo gidan dede fitowar faseelat daga dakin taci dariyarta se kuma daga karshe ta dinga buga tsoki, sukayi kicibus da ummi. Mubarak yace "gaskiya ummi yana da kirki sosai jibi kudinda ya bani "ya fiddo yan 200 guda biyar da yabashi sabbi fill Ummi batabi kan maganar shi ba hankalin ta na kan faseelat daketa murmushi ummi tace "wai lpya kike ta dariya ke daya " Faseelat ta daure fuska "bakomi "tashige daki da sauri Ummi tace "hmmm Allah ya shirya ki " Ta Shiga dakinta, tana zare hijabin jikinta ta jawo bakkon ta bude kaya niki -niki, ta fiddo Ice cream da snacks din ta ajiye gefe guda, Kudin da ya ajiye ta kirga nera dubu goma ciff ummi tai murmushi ta jawo wayarta tace "bari na kira hjy saratu nai mata godiya " Batare da tunanin komi ba ta dannawa lambarta kira..... [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 🔟 Ringing biyu Hjy saratu ta daga bayan gaishe gaishe ummi tace "yanzu khalil ya fita yashigo har gida mungaisa, mun gode da abun arziki " Hjy saratu tana ta faraa kamar duka knan tace "ah bakomi wlh ai anzama miye aciki " Sukai bankwana ummi Nata godiya sede bata fada mata yakawo wani abu ba Hjy saratu tace "hmmm yanzu haka wani abun ya kai musu, kowa na haramar tafiya masallaci shi yanata surukai," taja dogon numfashi "nasan abinda zanyi komi zezo karshe " Shi ko khalil masallaci ya wuce daga gidansu faseelat, hankali kwance, gabadaya jiyake kamar bashi ba, soyayya ta fara sauya masa rayuwa. Faseelat kau seda ta shiga daki ta kara jan tsaki "komiye na mishi dariya ma? Nan fa se yayi tunanin tafara sonshi ne "ta kara jan tsoki, Ta jawo wayarta messages sungama shigowa abinda ta lura groups dinta Sun ragu dama inka dade baka online groups fita suke, bin groups din tafara yi taga wadanda suka fitar daita, Taga kusan group bakwai ta fita, se tafara bin numbers dinta tayi wa friend dinta magana a medata wasu ,akwai wani group sirrin mu mata, shi ta fara shiga saboda tanajin dadin group din, messages din wasu Sun bude wasu basu bude ba, tatura sallama ,suka amsa tace "plss masu group suyi adding dina ko abada number ta asani nadade bani online ne " Se akafara mata reply da welcome masu turo sticker na turowa, wata me suna maman amira tace akwai wani group amma se kinbiya 500 ake adding naki ana karuwa sosai ciki, faseelat tace "anayin share and self? " Maman amira ta turo mata "eh anayi, Ko kati ko BTU ko transfer " Faseelat tace "kiban no din admin zantura mishi through share and self saboda banda kudi " maman amira tace "ayya zan biyamiki asaki ki dan jira " Faseelat tace "amma de Nagode aunty Allah yaraya amira " maman amira ta turo mata smile face. daganan faseelat tai taganin new groups na matan aure wasu na novels ana sakata, Seta bi maman amira PC tana mata godiya maman amira tace karkidamu sister sunanki kawai ya burgeni ,faseelat tace zan'iya adding number dinki? maman amira tace"yes zakiiya nima zanyi adding taki " Faseelat ta tura mata thanks you" (the Fateful relationship just begun) Ko minti 10 baaiba akayi adding nata ta tura" slm " Maman amira taturo "you are highly welcome friend " Faseelat tace "I'm grateful " Fitowa tai a group din tafara bin status daya bayan daya sannan ta sauka online, fitsari ne ya matseta ta tashi tafita waje dasauri, Ummi tagani tafito daga kitchen hiyaki ya korota, tai sauri tashige toilet ta biya bukata ta dawo, ta tafi gun ummi "ummi for god sake miyasa kikeson wahalar da kanki nace naji sauki kibari nayi " ummi tace "ai gwara narinka shiga ciki ko na saba tunda tafiya zaki kibarni ni daya " Faseelat tace "eh naji amma bari nashiga inbani nan kyayi din " Ta kutsa kai kitchen din duk da hiyakinsa inda sabo ta saba . Hjy saratu kau alhaji ta dannawa kira, bayan ya amsa yace "lpy de ko kira gab Shiga salla " Tace "eh dama so nike ince maka inason zamuyi magana inka dawo " yace "To saurin mi akeyi da antaso masallaci zanshigo gidan " Ko to batace ba ta yanke kiran, Siyama ta fito daga kitchen tana kai abinci daki har ta gama sannan ta zauna tana "wash Allah na " Hjy ta kure ta da ido tace "wannan dan aikin? To ko de ciki gareki " Siyama tai murmushi batare da tace komi ba, Hjy tai dariya "to Allah ya raba lpy " Siyama tai tsit can tace "bari naje nai salla " Hjy tace "har lokaci yayi ne " Tace "eh karfe 1:40pm" Hjy tace "bari mutashi muma " Ana saukowa masallaci alhaji ya taho gida yana shiga da sallama bakinsa yaran siyama suka gudu suka tarboshi ya tallabo kawunansu sukayi ciki, yanata jindadi, Dakinshi ya wuce kai tsaye ya rage kayan jikinshi ya dan kishingida sega siyama takawo masa abincinsa suka gaisa ya mata ya jiki ta fita tareda yaran. Yana tsakiyar cin abinci Hjy tashigo ta zauna sannan tace "sannu da zuwa " yace "yawwa yana Kai loma bakinsa " yace "wai maganar mi cece da baajira na dawo " Tace "dama bawata magana bace seta khalil da faseelat " Ya ajiye cokalin hannunsa yace "inajinki" Tace "nace mi zaihana akai kudin neman aurensu tunda de akwai su, bayan ansa rana se su cigaba da fahimtar juna kafin auren, nasan shima khalil din zeso hakan." yadanyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183