Chapter 10
Chapter 10
nazari for some minutes sannan yace "yanzu de kifara yiwa mamanta maganar duk yadda kukai se inji saboda kamar abun yayi wuri " Tace "haba bawani matsala amma bari na kirata " ta kwalawa siyama kira tace mata ta miko mata wayarta, takawo mata ta juya. hjy tayi dialing number ummi Tadanyi ringing sannan ummi ta dauka da sallama, Hjy tace "kinga na sake kira ko,dama maganar yarannan ce to munyi magana da alhaji kiyi magana da abbansu in anbada izini zaaturo " Ummi tace "to ba matsala nasan yanakan hanyar dawowa Inya dawo zamuyi maganar duk yadda mukayi zakiji " Hjy tace "to Nagode kwarai se na jiki " Ta yanke kiran Alhaji bece komi ba ya cigaba da cin abincinsa. Khalil siyama nafita ya shigo tafara zaulayar shi, yana dariya yace "siyama bakiji ni kuma ake zolaya? Ni yayan. " Tace "hmm yaya kenan ,yanzu de kabar number anty ta mufara gaisawa " yace "zanbaki amma ba yanzu ba, kije ki daukomun abinci na tukun inna gama se muyi maganar " Ta kawo masa abincin yafara ci dan mutuminnaku be wasa da k'oto. Seda ummi tabari abba yagama cika cikinsa da daddadan abincin da faseelat ta dafa sannan tafada mishi yadda akai yace "kunde nace ga hadin nan auren hadi matsala ne dashi in aka samu sabani, " Ummi tace "insha Allah bawata matsala" Yace "to yanzu de su bamu lokaci kamar nanda sati daya, dan inaso nayi bincike, bama wannan ba ita faseelat din ta amince ne? " Ummi tace "eh mana ko akirata ka tambayeta? " Yace "eh kiramin ita " Ummi tatashi ta fita kiranta daga can bata dawo dakinba, Faseelat ta zauna "gani abba" ya kalleta sannan yace "kinji iyayen khalil zasu aiko me kikace? " Faseelat gabanta ba karamin faduwa yayi ba tai shiru ta sadda kai kasa, Abba yace "kin amince? Yanzu kina sonshin? " Kuka ne yazowa faseelat tai saurin rufe fuskarta da hijabin jikinta, Abba yayi tunanin ko kunya ce yace "to tashi kije? " Ta tashi da gudu tashiga dakinta ta fara kuka me cin rai. [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* *dedicated to rano sister* 1⃣1⃣ Kukan nata bame sauti bane ,zeyi wuya kaji shi inba dakin kake ba, Tadau tsayin minti 15 tanayi, se tafara magana da zuciyar ta, "ba kince bazaki kara kuka ba to me kikeyi yanzu" Dayar zuciyar tace "i have to ko don na rage zafin da ke tsatstsafowa a raina" Dayar zuciyar ta tace " you're only wasting your tear, ba abinda zaafasa, so you better stop it" "you are right fa "ta sa hannu ta share hawayen nata. Tambayar zuciyarta take "to me yakamata nayi? " Dayar tace "don't ever take decision in haste, kibari ayi auren mana " Shiru tayi tana tunani Can zuwa ta Saki murmushi ita kadai tasan abinda ta kulla, se ta mike zaune, ta jawo wayarta ta fara chart. Bangaren khalil ko seda cikin shi ya cika tabbb sannan yasha ruwa sukafara labari da kanwar shi, har yabata number faseelat din kamar yadda ta bukata, shiru shiru Hjyrsu bata fito ba seya fita zuwa wurin best friend nashi wanda suke tun suna yara amma saboda irin yanayin khalil basa sharing problems nasu ma juna, ana taren ne kawai. Ummi na komawa abba yace "ba matsala tunda ta yarda ki kira ita hjyar ki fadamata yadda mukayi " Ummi tace "to " Ta kira hjy tafada mata duk da de hjy ba haka tasoba amma se tace "ai bakomi sati ai kamar gobe ne " Alhaji najin yadda Sukai yace "to Allah yakaimu satin zanyiwa su yakubu magana dan su shirya da sunbamu rana se suje " hjy saratu tai murmushin jindadi. Faseelat na tsaka da charting kiran siyama ya shigo ta dauka tai sallama, daga can bangaren aka amsa, Akace "antinmu inawuni " Faseelat tace Anti kuma? Ai batada kanwa mace sannan bama haka ake kiran taba ta daure tace "wa ke magana? " Siyama tace "kanwar mijinki ce siyama" sora kirisss faseelat tai ta bargaza dan harta hade baki da niyyar yin tsoki tai saurin fasawa, tace "ina yini " Siyama tace "lpy lau anty dama cema yaya nayi yaban number ki mugaisa " Faseelat tace "ihhhhn Nagode " Siyama tace "bakomi se anjima agaida su ummi " Faseelat tace "ihhhhm "takatse kiran ta turo baki gaba tare da cewa "Se kuyi tayi ai nide nawa ido" Kiran wata number yashigo wayarta da alamu number Niger ce saboda digit din farkon number din, tadesan baze wuce danginsu ba ko ya umar, yaushe rabon ma suyi waya ankwana biyu Ta daga kiran ta kara wayar a kunne "assalamu alaikum" Ta fada ,murmushi ya doki kunnenta akace "waalaikumussalam" Tunda taji murmushin ta gane me magana, yanayin yanda ya amsa mata sallama da zolaya ya sata tafara dariya, Tana dariya tace "yaya na, kaine kamanta dani kwana biyu ko? " shima yayi dariyan yace "ina ni ina mantawa dake duk in mukayi waya da ummi ina cewa ta gaidaki bata fadamiki ne? " "Allah ni bata fadamin"ta zumburo baki kamar yana ganinta. Yace "to laifin ummi ne ba nawa ba tunda kinsan bakida waya yanzu ma hakanan nace bari nakira layinki se gashi tafara ringing, kice baba babba har ya siyi wata, dan nasan ummi de bazata se miki waya ba tunda kudinta kaff suna karewa ne wurin se miki cosmetics, kuma nasan abba baze siyamiki waya ba ya fiso ki karatu besan shiririta " Tace "a, a ba shi yasiyamin ba fa " Daga can yace "to waye? " Tadanyi shiru sannan tace "yaya su ummi da abba are planning to get me married" Tai maganar kasa -kasa. yace "very soon haka with whom? " tace "wani ne sunanshi khalil dangidan kawarta " Yace "to, what's in your mind did you like him " Tai shiru Yace "faseelat are you with me? " tace "yeah ,honestly yaya bana sonshi but I will marry him, as they wish" Yayi shiru saboda problem da yaji daga wurinta can zuwa yace "will you... Se yayi shiru "faseelat zama da wanda baka so, will not give you a good and peaceful marriage life, akwai wani freind dina ya auri wadda bata sonshi at the end auren mutuwa yayi dan ko 5 months ba suyi ba, " Tace "yaya tunda de ummi na so to zanyi hakuri in aure shi haka " Ya fitar da iska "huuuuuuh, to naji Allah yasa haka shi yafi zama alheri all the best " Tace "amin, ina su dije su hanne su fatouma su kawu " Yace "actually i really don't know cos nayi Week banje gidajen su ba " Tace "kana nan wurinsu fadila sun rike ka " Yace "bahaka bane fa, I'm very busy we are about to start exam ,karatu ne kurum ya hana . tace "to Allah ya bada saa, agaida ammah da su fadila da husna ka fadamusu ina missing nasu " Yace "OK bye
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183