Chapter 7
Chapter 7
nace hjy barshi kinsan dogo dama be cika hankali ba 🤣🙊 Ya fidda babur dinshi yaja akan hanya ya tsaya wata supermarket ya siyi chivita da hollandia da malt da short cake da big biscuits gefen shagon ya siyi fruit irinsu orange, banana da pineapple daya wuce gidansu, lokacin kusan karfe 10pm dan har Sun kulle gida ya yi parking machine dinsa ya fara kwankwasa gidan, Be dade da fara kwankwasawa ba ishak ya fito bema sanshi ba hakanan yace masa "inayini " Khalil yace "lpya lau, ya me jiki? " ishak yace "dasauki " Khalil yace "Allah shi kara afuwa, ga wannan ka kai mata " Ya mika masa ledar ishak ya amsa yace "injiwa? Za a ce?" Yace "khalil " ishak ya juya yasaka sakata ya shiga cikin gidan abba da yake zaune shi ma yace "waye ne ?" Ishak yace "yace khalil ne kuma yabada wannan yace abata " Abba yace "kai ma ummi tana can wurinta Ya juya zuwa dakin ummi kadai ya tadda tana gyara wa faseelat gado ita kuma tana toilet yace "ummi gashi inji khalil yace yana gaida me jiki " Ummi tace "oh cikin darennan ya taso to kawo " Ta amsa ta ajiye shi kuma ya fita baa jima ba faseelat tashigo dakin, Wajen wardrobe dinta tawuce ta kimtsa kanta sannan ta dawo ta zauna kan bed. Ummi tace "ga kayan marmari ankawo me zakisha? " Faseelat tace "nakoshi ummi ruwan zafi kawai nakeso insha " Ummi tace "to bari in je inhada miki amma ki tashi ga ayaba nan kici ko kadanne kinsan tana rage menstrual cramps " Tace "to " Ta amsa ta bare tana ci tana yamutsa fuska. [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 8⃣ Dedicated to *ZULAIHAT RANO* Lokacin da ummi ta dawo har faseelat taci biyu, mika mata tea din ummi tayi tana fadin "bansa sugar ba amma nasa miki citta da yawa saboda tana koro jini da wuri " Faseelat ta amsa "Nagode ummi " Ummi ta zauna tana kallon faseelat tace "dazun Hjyarsu khalil tazo kina bacci tana gaidaki da jiki " Faseelat tai shiru bata ce komi ba, Ummi tace "baki tambayi wanda ya kawo miki fruit dinnan ba " Faseelat ta kurbi tea tace "nayi zaton abba yakawo " Ummi tace "a, a khalil ne ya kawosu yanzu da darannan " Kuts-kuts ta zubdo tea din bakinta wani kuma ya sarketa tafara tari, Ummi tace "kibi a sannu mana inya miki zafi kibarshi ya huce tukun " Faseelat ta goge gefen bakinta taajiye copyn tea din tai shiru tana mamakin wane irin mutum ne khalil itade ba sakarmishi fuska take ba sannan bawani sabawa sukai ba ballatana ya dinga yi mata wadannan abubuwan, Ummi ta katse mata tunani da cewa "kind ace da miji faseelat alamu duk sun nuna haka yaro me kunya da tarbiyya, duk dade bansan halinsa ba amma ina mai kyakykyawan zato, Dan Allah faseelat ki saki jikinki sosai naga tunda yazo kike ciwo bansaniba ko hakanan kika amsamin amma baki son auren shi " Faseelat tace "ummi gaskiya na amince ne saboda kawai kiji dadi ba dan inason shi ba " Ummi tace "ai nangaba zakiso shi " Faseelat tace "hmmmmm " ummi tai dariya "kiyi magana mana nasan nangaba ko ance auren hadi akai muku mutane bazasu yarda ba danni nasan nabaki many lessons daga tasowarki zuwa yanzu Wanda ko bankara da komi ba sunisheki zaman gidan miji, kuma kina da komai da zakija hankalin namiji dashi inde har kinmeda hankali mallake namiji baze miki wuya ba ,zaki so shi ki haifa masa yara Kema kizama uwa me koyarwa kamarni"ummi ta'ida maganar da murmushi fuskarta. faseelat batace komi ba batasan komi ze faru nan gaba ba amma bata tunanin zataso khalil ko ta so shi bawani so sosai ba, saboda tadan fahimci wasu abubuwa dangane dashi. Ummi ta katse shirun da cewa "ga kayanda ya kawo ki dauki abinda kikeso na kaiwa yanuwanki sauran " Faseelat tace "ni nakoshi ki tafi dasu kawai " Ummi tace "to ki sha tea din kar yayi sanyi kuma "ta dauki ledar tai waje Faseelat ta yi tagumi ji yadda komi ya jagule mata lokaci daya saboda kawai ummi ta kamata tana wankan janaba inda bataganta ba bazata matsa mata haka akan aure ba, faseelat sede taji hawaye Sun zubomata anata abubuwa kamar gobe ne auren why? ita tai kanta haka ne haka Allah ya halicceta mata nawa ne irinta? Maza nawa ne Irinta suma haka iyayensu ke matsa masu akan aure ko se ita dantana ya mace tilo gun mahaifiyarta? Ta share hawayenta tana daga kai cikin zuciyarta tace bazan kara zubda hawaye na akan batunnan ba zanyi kokarin hakan. (yo anya zata iya?) ummi nafita ta kaiwa abba kayan ya gani tace "me zaabaka? " ya dauki hollandia yace "wannan yayi " Ta tashi su ishak nata fira abul na gefe yana duba handout ummi ta zauna tsakiyarsu tace "Mubarak kawo wuka" Ya tashi domin daukowa, Abul ya kalli kayan "wai ummi waye ya kawo kayan nan " Tace "kubakusan antinku aure zatayi ba? " Ishak yace "wannan kai " abul yace "yaakayi ne" Ishak yace "lokacin da na bude gida naganshi tsaye ya bani tsoro dogo ne sosai nazata ma aljani ne " Ummi ta rumtse masa baki da hannuwanta tace "ubanka so kake ka kara tunzura yayarku"ta juya tana kallon wajen dakinta Abul ya kece da dariya ,"ummi kibarshi ya ida mana" Ummi ta harareshi "kayi dede Allah yayi maka albarka " daya daga cikin sirrin ummi ko wane laifi zaaimata sede tace Allah yayi albarka bata taba cewa komi fiye da wannan sede harara. Mubarak ya dawo da wuka hannunshi yana mita wai wukar can karkashin kwandon wanke wanke ya ganta ummi tace "to me kauda kayan bata lpya se inta tashi tukun "ta yanka kayan marmarin suka fara sha sunayi suna labari. Hjy najin motsin mashin din khalil tafito waje seda yayi parking tace "kai dogore seda kaje dinko? " alhajinsu ya leko tunkan khalil yayi magana "ai gwara da yaje zasu kara ganin yadda take da mahimmanci a wurinshi " Hjy ta rike haba "ah to yayi ka ganta ko? " Yayi shiru ya shige daki.like mother like son wajen shegiyar tambayar yaya akayi aka haifi uwarka. The following day....... [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 9⃣ Dedicated to *sis Rano* Ta kama ran Friday salla day awurinmu musulmai, bayan ya dawo daga masallaci da asuba ya shiga ya gaida Hjy ta amsa ciki -ciki yace "Hjy lpya? Ko nayi miki wani abu ne? " tai shiru ya kara memetawa Tace "da Allah tashi kaban wuri " "Hjy dan Allah kiyi hakuri
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183