Chapter 67
Chapter 67
ne?"tana murmushi Faseelat ta sunkuyar da kai tana wasa da hannunta tace "ummi cewa nai me zaa dafa maku da daddare? " Ummi tai dariya tana kallon faseelat tana jinjina kai tace "kin warke kenan? " Faseelat ta daga kai tana murmushi, Ummi tace "ai dole ki warke kinji zaki auri muradin zuciyarki ko bahaka ba? " Ta kalli faseelat tana dariya, faseelat tace "lahh ummi ni wlh aa kawai naji sauki ne " Ummi tace "isee any way daga yau bazaki kara shiga kitchen ba banmaso kina yawan fitowa tsakar gida saboda zafin rana, aikinki kawai kirika amfani da magungunan da zan baki, nayi magana da dije zata aikomin da wasu kafin lokacin zanbaki nawa kirika amfani dasu kuma kishirya nida kaina zan dilke ki kullum so biyu gobe zan shiga kasuwa zankara siyo wasu kayan, kede ki kwanciyarki kawai ga ango yakawo miki engine kita shan fanka "taida tana dariya Faseelat tabata fuska itafa bata yadda ta kwanta tsohuwarta na aiki ba ta bude baki zatai magana ummi ta dakatar daita "karkicemin komi marar wayau kawai daga zaamiki abun arziki, duk abunnan dan inkara samar miki daraja nakeyinshi , ba don komi ba, haka wancan karan kika nace seda kika rika yin aiki, to wannan karan ko kinki ko kinso baxaki yi aikinba, gidan kishiya fa zaakaiki dole ki dage itama tana can tana nata shirin don bazama zatai hakananba Sonike kiyi dumdum ki kibarki koina ya ciko daga jikinki ,kiyi hakuri kinji ni nayafe tayani aikin Allah yamiki albarka ya baki kema wadanda zasu miki fiyeda yadda kikemin " Faseelat tai tsit jin adduoin da ummi keta mata amma bahaka taso ba, har faseelat ta juya ummi tace "yawwa karki ci abincin dare nayi magana da hjy hajara anjima zata kawomiki kaza me hadi, mun mayi late tun saura 1month ake cinta amma dukdahaka de zaamiki ita, zakisha dadinki amarya so nake amiki harda dahuwar nama me nonon akuya, ciccibi,da sauransu kede ki daure da dadi ko babu kitaci " faseelat tai murmushi tace "Nagode ummi " Ta juya tabar dakin dasauri, Ummi tai murmushi ta girgixa kai ta tashi Tawuce kitchen don yin aikinta, Faseelat nakomawa daki ta bude data messages nagama shigowa taga anyi removing nata a mijina aljannata group ta shiga group din tanabin messages nasu tafara kwasar dariya tana dafe ciki ganin firarsu, tai deleting group din gabadaya ta wuce tafara bin messages nata, tagama karantawa tsaf ta fito ta shiga contact din fahad ta tura mishi "my love ya hannu hope dasauki murna ta hanani tambaya dazun" Tafita ta shiga charting dinta da maman amira tana binsu 1 by 1 tana girgiza kai, kamar basune good friends dinnanba, tana tunani tai mata text kamar haka "anty bazan gaji da baki hakuri ba, ki yafemin haka Allah yatsara ki kwantar da hankalinki plsss wlh inasonki bana da mugun nufi akanki ,ina rokon Allah ya sanyaya miki zuciyarki "tana gama rubutawa takashe data ta kwanta, Karfe 7pm abul yashigo zeyi alwala ummi tace "kai tadawa amarya inji taga haske " Yayi dariya "kai ummi abari har duhu yayi mana " Ummi tace "katada mata inji nace tirka nakeyi " abul yana dariya yatada injin din ya wuce masallaci, Da isha fahad yakira faseelat gabadaya ta cire kayan jikinta daga ita se vest ba ko dankwali gashinta har saman kafada ta dauka tana murna tace "hi" Fahad ya kureta da kallo wato vest din ta kamata sosai this make her look sexy Yanata kallonta ganin yayi shiru tace mishi "why are you looking at me like this?kamin magana " Ya sa hannu ya rumtse idonshi ya murzashi ya bude ganin nipples dinta a tsaye yakira sunanta "cutie " Tace "naam my husband " Ya nakara kallon breast din yace "plsss kidena receiving calls dina inkina sanye da vest, saboda I'm loosing my control duk lokacin da naganki ahaka ,kirika yafa gyale kar wata rana inyi something bad " Ta Kalli breast din ta dago tace "okay I'm sorry bari na saka hijab dina murna ce tasakani dauka ahaka " Yace "no no ba hijab nace kirika sakawa ba, banaso ne inrika ganin twins dinnan suna min Tayi saying plss suck us we need you " Ta bata fuska tana mishi wani kallo, ya fara dariya ya hade hannu biyu yace "I'm sorry amma abinda suke fadane kallesu da kanki kiga " Batare data kalla dinba ta mike tsaye ta jawo hijab dinta tasaka ta na hade fuska saboda ba tasan bad talk din da yakemata saboda yana sata wani hali , Ta kalleshi tace "banason haka fa " Yace "naji, wannan hijab dinda kikasa ta banza ce nanda 3wks kome ze zama nawa inyi yadda naso" ta kalleshi kasakasa ta sauya magana tace "ya hannunka? " Yayi dariya jin ta waske ya dago mata hannun tana kallo tace "sorry " Yayi shiru yana kallonta, Suka cigaba da fira zuwa 15mnt sukai sallama, tana kashewa ta kwanta ta rungume pillows tanajin kamar ta jawo ranar bikin takoma gobe, shima zaune yayi a garden din ya rumtse ido yana jin kamar ya jawo days din baya, Bayan 10 mnt ummi takawo wa faseelat daHuwar kazar ta zauna tafara ci mugun daci keda kwai amma ta daure tana ci tana ya mutsa fuska, Bangaren khalil ko tundaga ranar jamila tafara ganin sauyi awurinshi se yadena yi mata girki da wasu abubuwa da yakemata Seta fara dafawa da kanta, bayaci sede yaje gidan hjya yaci hakan nawa hjya dadi kuwa, Jamila tafara rama saboda abinda yakemata take bawa makwabciyarta da suke zuwa islamiya tare labari, Matar tace "gaskiya kinada bukatar gyara baki iya abinci ba jamila, kinga dama dole yarika zuwa yanaci wani wuri, gabadaya ma yakamata ki gyara rayuwarki ace miji shi ze hadawa kanshi break fast kafin yafita ai akwai matsala, kuma kidena maganar mahaifiyarshi uwa uwace fa jamila be kamata kina maganarta bama, inde kinshirya zan rika koyamiki girkin ke kuma ki dage dasauran " Jamila tai mata godiya da yake tanada zuciya dandanan tafara koyon girki inta tashi kuma abinda yafiso wake duk girkin da zatai setayi dabarar sakashi da siyasa da kissa tasamu yadawo yana cin abincinta, batun bacci ko tuni ta ajiye shi tana tashi tanai musu girki, amma ta tsani hjy duk ranar jumaa yana kaita gidanta,seta kirkiro yin rashin lpy aranar, da khalil ya ganeta seya dena mata maganar zuwan yasa mata ido, dukda hjya bata damu da zuwan jamila ba dan ba abinda yake kara mata se haushi amma seda ta tambayi khalil meke hanata zuwa yace batajin dadi ne tundaga lokacin yasa masu ido su duka saboda hjy mafa ba sauyawa tai ba, Bayan sati fahad ya tura kawunshi ya kaiwa abba makullin gida ya masu albishir da umara da fahad ya biya musu, abba yaji dadi sosai amma yaki amsar key din yace yafi son zama anan gidanshi ,yayi godiya da umarar da zasu bayan biki, Koda alhaji yafadawa fahad yanda sukai ya shirya yaje da kanshi gidan bayan abba yafito Sun gaisa yace "abba kayi hakuri ka amshi key din nan nariga na mallaka maka shi, kuma gidannan zansa agyara shi kafin bikin, atemaka a amsa " Abba yayi murmushi ya ansa yayi godiya, ya riga yagano
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183