Chapter 178
Chapter 178
roko ka roki Allah, idan zaka nemi temako ka nema awurin Allah,kuma kasani da mutane zasu taru don su amfaneka da wani abu bazasu amfaneka da komi ba se abinda Allah ya rubuta maka,kuma da zasu taru don su cuce ka da wani abu ba zasu cuceka da komai ba se abinda Allah ya rubata akanka, an dauke alkalumma,kuma takardu sun bushe* (Hadisin me kyaune ingantacce) Another hadith 👇🏼 Shima tirmizi ya ruwaito *ka kiyaye Allah zaka sameshi agabanka, ka tuna da Allah lokacin da kake cikin yalwa, ze tuna da kai lokacin tsanani,kuma kasani duk abinda ya kuskure maka dama baze sameka ba,kuma abinda ya sameka dama baze kuskure maka ba ,kuma kasani cewa nasara tana tareda hakuri,kuma farin ciki yana tareda bakinciki,kuma tsanani yana tare da sauki* Suka cigaba da fira abunsu su Ummi da Umma naganin abu, Bayan sunyi bankwana suka bi wayoyin da kiss, itade Ummi tasaba gani, Umma tana ta kallonshi tace "son tana tare da umminta fa inni bakajin kunya ta surikar ka fa?" Yayi murmushi yace"umma menayi ?gaisawa kawai mukayi fa" Tace"gaskiya kam" Yayi dariya yace"Umma inasonta sosai ne" Ta harareshi tace"shine agabanmu bazaa boye ba" Yayi murmushi yace"I'm sorry,ina boyewan ahaka Umma da zan fito da shi fili maybe bazaki kara zama akusa ba idan muna waya" Umma tace "aise na rika tashi nabarmaku wurin kuma ai nasan time da kakusa kashe kanka saboda ita" Yayi yar dariya yace "its love " Umma tai dariya tace"to Allah yakara maku son junan, yanzu de Allah yatemaka mana ka warke da wuri tun kafin kafara haukan son ganin matarka,zan rika ma tofi kanasha da zuma kasan tana temakawa wurin saurin warke ciwo danma bazasu yarda ba da idan ciwon yafara warkewa se in rika shafama dandanan ze warke ya ciko " Yace"bazasu yarda ba ko Umma ,amma lpy lau sena rikasha nagode sosai " Tace"me zakaci ?tun jiya bakaci komi ba " Yayi shiru sannan ya dago yace "anything" Tace"kanada hakuri kakara akai kaji?" Ya daga mata kai kurum yayi shiru, tahada mai tea da pan cake tarika bashi abaki, Faseelat tana ta shan kulawa wurin doctors da yanuwa da mutanen arziki wasu manya sunata tattaki ganin kyawawan yaran suna masu alheri, Tuni akaba yanuwan baba tsoho gawarsa da na yan sandan da suka mutu akai musu sutura aka kaisu gidansu , Governor yaje musu taaziyya yabawa iyalansu temako, Shiko gawar lion tana matuary ana kara bincike akai, Me asibitin Saboda jindadin yadda aka haska asibitinshi yabawa yaran gida karami me kyau , Tunda abun yafaru rashin lpyar mommy yakaru kullum magani takesha amma batajin saukin ranta, Kullum sesun yi waya da fahad kuma tana zuwa duba faseelat da yaranta, Kwanan su ukku aka sallame su ,suka koma gida , Nan kuma akafara zaman barka faseelat natashan gyara gashi Ummi ta dage wurin yi mata hadin ruwan nono kuma ana gamawa yaran da milk, Umma sukayi waya da daddy ya tura lantana gidansu dan tarika temaka musu,ranan kuma ya aika da kayan babies akwati 12 sena faseelat akwati ukku yazama sha biyar da katon rago na kauri da kudi 1million, ya kuma riga da ya siyi shanu manya guda biyar na suna, Faseelat kam kallon kayan tai tayi mutane sunata Allah yaraya, Wanshekare daddy yawuce can turkey din, Haka aketa taro mazan gidansu suyita daukar yaran kowa yanason yaran ,ita kuma tana cigaba da samun kulawa ciki da waje kullum sukanyi waya da fahad so hudu so biyar, Matan sabeer suna zuwa danma fatouma kullum intaje kwance take itako radiya batasani bama cikinta har yakai 3month amma batasan dashi ba shima besani ba, Ran daren suna sabeer ya aiko da raguna biyar da akwatuna shidda dukkansu dai daya, Faseelat abun yazo mata a bazata akwatuna cike dam da expensive kaya ta kira fahad tafada mishi yaji dadi ya kira sabeer yana fara masa godiya ya kashe wayar fahad yayi murmushi kawai, Ran suna tun asuba akai radin suna a masallaci ya omer ya kwaso uwayen goro da biscuit kowa ya samu da yawa, Tun gari be karasa washewa ba shanu suka iso kofar gida su biyar ringis😂 dan Allah ku temaka ma shalele da daya🤣 gari na wayewa akafara yankasu suda ragunan , Acan cikin gida ko mejego tasha gayu itada yaranta,matan kaya iri daya pink colors maza iri daya wanduna golden riga black and white,itako oga taci dankareren lace maroon color da golden color kwalliya jiki dinkin riga da sket ya hau sosai tun kan ataru ta dauki pics ta turamai ta kira shi suka gaisa yanata santin kwalliyarsu,bayan sungama wayar ya bude pics din yanata kallo yana hamdala ga Allah, Yan Niger sun cika gida dangin Abba dasu anty salma dangin miji da dangin daddy da na late daddy dana Umma , Aka shigo da bankararrun shanu da raguna , Ummi tai kason su bayan ta nemi shawarar baaba uwar diya da ammah,akabawa su dangin late daddy sa dangin daddy sa,dangin mommy rago,dangin Umma sa,su Ummi sa sora daya na me jego,raguna hudu daya anbarwa yanuwan ta daya na dangin Abba akabarwa Ummi daya tayi rabowa makwabta dasauransu dayan aka tambayi faseelat tace akai gidan marayu suci suyiwa babies addua🤣 (Rabonnan fa da son kai su mommy duk yawansu daya😂) Nan fa gida yafara harmutsewa da kamshi can 12 suka sauya wanka faseelat tai shigar atamfa orange color da white taji kudi itama da different sarka dafkekiya ta zinari,tanata murmusawa abinta, Kafin laasar sunyi shiga ukku ana laasar tabuga sabon wanka katuwar shadda dark purple taji uban aiki da white sarka tanata walainiya ba jimawa sega me pics akafara masu hotunan tarihi, To andeyi taro an watse lpy bawani kida bawani tashin hankali, Bayan 3 days sabeer yatafi Turkey dubo amininshi shida radiya , Sunje sun samu ana wanke masa kafar suka jira likitocin na fitowa ya shiga idanun fahad jawur saboda ciwo hakan behana yana ganin sabeer ba ya fara murmushi yace "wannan surprise din fa?" Sabeer yayi dogon murmushi yace "nasone kaganni a sama nasan zakafi murna" Fahad yace"I'm very happy ka zauna " Sabeer dake bakin gadon yace "firstly de ya jikin naka?" Yana kallon kafar da hannun, Fahad yace "nagode wa Allah inata samun sauki ,seat plsss " Sabeer yace"OK"ya zauna. fahad yana kallonshi yace "duk ka sauya kullum u r adding weight kanajin dadinka nida ke daddy ko inata karewa" Sabeer yace"zaka fara ko? Dukda baka lpy bazaka hakura ba ,ai munatare da radiya tana waje wurin Umma kasan nima nakusa zama dad fatouma nada ciki ai" Fahad yace"masha Allah Allah yaraba lpy ba rabon najima inamaka gori" Sabeer yayi dariya yace "mutane sun amshi account number naka nasan baka sani tunda baka tareda layinka ,nima de a hannuna inada kusan 30 millions da mutane suka bada nabaka " Fahad yayi gajeren murmushi yace "thanks" Sabeer yace"munyi magana da manager nifa I'm leaving there company tunda basu daukar kaddara nama fara neman aiki " Fahad yayi murmushin takaici yace"me too ai don nariga nagama yanke shawaran dana koma zanmeda musu kayansu na kwashi nawa" Sabeer yace"hakan shine dede su samu wasu wadanda sukafi mu we don't care" Shigowar su Umma yasa su yin shiru suka zauna radiya ta gaidashi ya kalleta so daya ya amsa ta mishi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183