Chapter 135
Chapter 135
" faseelat tace "amin ummi zanmishi godiya agaida su yaya "takashe kiran sam ummi tamanta da fadan dataso yimata, su omer nashigowa ummi tace "omer surikina ya aikomin da mota tana nan waje muje nakara ganinta, don dadin komawarta har kyauta akamin " omer yayi dariya cikin ranshi yace "that guy is crazy " suka fita sunata duba motar koda abba yazo Shima yayi murna sosai da sosai yanata masa addua, Da daddare su faseelat sunhadu dinner dukansu sunsha gayu na daukar hankali suna cin abincin amira tace "anty mommy bata yi mana tuwo sede mutafi restaurant" Aisha ranta bace a tsawace tace "banayi dan ubanki ke kiyayeni wlh zan Zane ki inbaki hankali ba, ki kama shegen bakinnan ki kulle inbahaka ba jikinki ze fadamaki" Amira ta zare hannu tana bata fuska kamar zatai kuka, faseelat tarike ta tamedata kan cinyarta tace"mommy ce fa amira baa fushi da mommy bari nabaki abaki tafara bata " Shiko fahad abun yabata mai rai yakasa yin shiru yacewa Aisha "donme zakimata tsawa karya tayi ne? nafada miki ki kula da bacin ran amira miye laifi cikin maganarta" faseelat tasaki baki tana kallonshi wai aguji bacin ranta, Aisha ta tashi ta haye sama batare da tace komi ba ranta bace, faseelat ta kalleshi tace "meyasa zaka hanata tsawatar ma diyarta intanayin abinda be dace ba, bekamata kasa baki ciki ba ma " Fahad yace "haka zata rika tsawatar mata da zagi salon takoya itama" Faseelat tai shiru yatashi ya wanke hannu a sink dake nan ya haye sama, faseelat tana ba amira abincin tace "kidena labarannan agaban anty kuma karki kara fushi da ita, yanzu in mungama kije kibata hakuri kinji kice bazaki sake ba " Amira ta daga kai seda takoshi faseelat ta wanke hannu ta wanke mata suka hau sama takai amira kofar dakin Aisha tawuce dakinta, amira ta shiga tana rabe rabe, Aisha na kwance tana chatting Tana bawa wata kawarta labari kawar nabata shawara, Amira taje wurinta tace "mommy kiyi hakuri bani karawa " Aisha batasaba ganin haka ba tajawota ta rungume tace "kidena min haka amira banaso banajin dadi kokadan" Amira tace "bansakewa mommy " Aisha tai mata kisss a head ta rungumeta Faseelat nashiga daki fahad benan yana dakinshi tace "hmm sarkin fushi " tadauko wani magani na ruwa tasha tawuce toilet tai wanka tadawo ta shafa turarukan ummi tasaka wata sleeping dress jar kalo tabi jikinta kuma transparent ce ta nufi dakinshi, Ta tura ta shiga yana zaune da cup ahannu yana kurban coffee da yahada tareda man power ciki, ta isa wurinshi ta kwantar da kai jikinshi tace "I'm sorry hero gyara kayanka baze taba zama sauke murababa " ya mata banza tace "to kayi hakuri nashiga abunda be shafeni ba " yamata banza ta kai hannunta saman habarshi ta langwabe kai tace "sorry nifa amaryace zakaja nai tafiya ta na kulle kofa " yace "to kitafi mana "tai dariya tace "ni naisa na tafi ina son kasancewa da hero dina yaida sosamin inda yakemin kaikayi" fahad yayi murmushi hannunta kan fuskarshi tana ta yawo dashi tana mai kalamai tuni labarin ya sauya, wai sunsha sambatu Aisha kam jitayi kamar tabar gidan cikin daren, wanshekare shi yaje yasamu aishar yabata hakuri akan maganar amira don tausayinta yakeji musamman dayasan bata da lafiyar zuciya , Yatafi banki yasawa faseelat 5millions dinta , da daddare dakin Aisha yake yaje yayiwa faseelat bankwana yatafi dakin Aisha,, wanshekare girkin faseelat tun farkon dare fahad keta ihun dadi, Aisha tasha kuka bakadan ba, gari yawaye ta amshi girki da dare bataji yana irin wannan munafukin ihun dayake yi ba ta cika tai famm, da safe faseelat tai matsi da wani magani da ummi tasiyomata ko kwalbarshi mekyau ce dan kadanne har yakare ta jefa kwalbar ta window ta haye saman bed bacci don tasan yau babu bacci da dare, Se wurin 11 Aisha ta zagaya baya dauko wa amira teddy dinta data jefar taga kwalba nata walkiya, batako dauki teddynba tayi wurin kwalbar ta dauka ta jujjuya duk larabci jikinta, dayake sunyi Arabic a school kuma tana yawo kasashe tadan iya larabci, Daga cikin rubutun dake jikin kwalbar an rubuta *banda me kishiya kiji tsoron Allah inkina daita karkiyi amfani dashi* da larabci, ran Aisha bace ta lailayo asharrrr "kutumar uban can wlh yau dinnan senaci ubanki cikin gidannan sede uwarki ta haifi wata " dagudu tashiga ta banka dakin faseelat tahayeta tana jibga kamar kayan wanki, faseelat cikin bacci taji abun gashi ta danneta taita ihu tana neman temako Aisha kau nata jibgarta tana surutu "baki isa ba bakiisa kirabani da mijina ba wlh shegiya marar tsoron Allah " itako faseelat batasan da rubutun jikin kwalbar bama don ummi kawai tai mata bayani kuma rubutun ma bawani manyan rubutu bane tunda kwalbar karama ce, fahad ya dawo aiki yashigo gidan seda yana taka bene yaji ihun da gudu ya shiga dakin, Aisha nakan faseelat ya janyeta, yana fada "miye haka kikeyi Aisha? Haba Aisha donme zakizo kidaketa " faseelat na kwance tana ta kuka, Aisha na huci tace "yaya yarinyar nan munafuka ce so kawai take ta rabani dakai donme zata rika amfani da abunda akace banda me kishiya"yana tsaye yana kallonta begane komi ba ta waiwaiga ta hango kwalbar ta dauko ta zo Tamika mai tanata huci tace "karanta kagani haka akeyi tayi duk yadda tayi tashigo yanzu kuma sotake kabar koda kallon kofar dakina " Fahad ya kalli kwalbar ya karanta, yaja karamin tsoki yace "to saboda me zaki daketa aiseki sameta kuyi magana ta fahimta " Aisha tabishi da matsiyacin kallo na bakasan abinda kake ba, yace "yanzu de kiyi hakuri ke " yawuce yabude wardrobe ya fiddo 2rappers na 1k yamika mata yace "kema kije kisiye irinshi amma abar maganar bansan fitina Aisha kema kinsani " Kamar kar ta ansa ta amsa tana yamutsa fuska ta harari gun faseelat cikin ranta tace "zakici ubanki ne wlh kadan naimiki " Ta juya ta fita, faseelat nata kuka fahad yajawota jikinshi yace "sannu kiyi hakuri honey" fuska jage jage tace "wlh bansan da rubutun ba danasani da banyi amfani dashi ba " Yace "nasani honey nasan bazaki taba abunda ze cutar da Aisha ba kita hakuri, har Allah yasa tahuce " Yayita rarrashinta sannan tai shiru, bekara fita ba yana gidan se da marece sannan yafita, da daddare ihunnan de seda yayi shi Aisha har kagara tayi gari yawaye takara cin uwar faseelat😂 da safe faseelat tai musu Irish potatoes porridge yaji liver da vegetables, bawacce taiwa wata magana ko gaisuwar da faseeelat keyi batayi ba, suka gama yatashi ze kai amira school daganan yawuce gaida umma, faseelat nata rangwada daga ita se half gownt iya gwiwa ta matse ta tabi shape dinta tawani baza gashi tana rangwadar da biyu, seda ta kaisu bakin kofa tai mashi kisss a lips sannan suka fita tana tsaye seda ta tabbatar Sun wuce ta rufe kofa tajuyo tana tauna cingum yana kas das, Aisha da dama jiran fitarshi take tasha gabanta faseelat tai mata kallon up and down tace "lpy? Anty kikama girmanki wlh ina daga miki kafa karkiga jiya na kyaleki kice zakirika shiga harkata kidena shiga lamarina " Aisha datake ready tace"anshiga din dan uwarki "ta tura ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183