Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 2

Chapter 2

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,181 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yawan zuwa, Bayan kwana biyu yau tun asuba faseelat ta farka a firgice tasha mafarkai kala da kala Cikin sauri ta sa hannu ta shafo kasan pant dinta taji shi da lema, ta dafe goshi tareda fadin "oh god" Babban tashin hankalinta sanyin da ake surarawa gashi dole tayi wanka, ta tsaya tana ta nazari can dasauri ta dira daga kan bed ta jawo towel sauri -sauri ta sabule rigar baccinta tai waje jin shiru dakin ummi tagane bata tashi ba, wuf tashige toilet ta sakarma kanta shower yayinda take cudawa da hannunta sauri kawai take kar ummi ta tashi. Karar ruwan dake sauka ne ya tayarda ummi daga bacci ta tashi zaune ta buga tagumi tausayinta yakamata ko ita inde zatai wankannan takansa ruwan zafi, kamar tatashi tafita se kuma tafasa dan karta bata kunya, seda faseelat tagama wanka tafito tawuce dakinta sannan ummi tafito jikinta a mace tashiga toilet itako faseelat salla ta kabbara, Ummi se sake sake take bazata manta yadda tasha wahala ba lokacin da take budurwa don har azumin dole takeyi, Alwala tayi ta kabbara salla tana ta adduar Allah yakawo wa faseelat miji nagari ,bayan faseelat tagama tafito dakin ummi tashiga tazauna sannan ta gaisheta ummi ta amsa tana lazimi har ta tashi ummi takira sunanta "faseelat!" Tace "naam ummi " ummi tace "dawo kizauna zamuyi magana " tace "to " tadawo ta zauna Ummi tagyara zama tace "faseelat ni ce mahaifiyarki ni na haifeki tambayar ki zanyi kuma inaso ki bani amsa a matsayina na mamanki, dole ne yasa zan miki maganar nan duk da tamin nauyi " gaban faseelat harbawa ya rika yi sosai da sosai, Ummi ta cigaba da cewa "ina kula da ke tun kina 18yrs na kula kina yawan yin wanka akai akai kuma nasan dalilin hakan ,amma inaso kifadmin da kanki miye dalili " Hannu faseelat ta dingi dannawa yana bada sautin kas -das Ta sunkuyar da kai, kunya duk ta cika ta, Ummi tace "dama nasan bazaki fadamin ba amma don Allah ina rokon ki faseelat kiyi hakuri da yanayinki ki jure karki gurbata rayuwarki ki rike mutuncinki na roke ki" Faseelat gabadaya jikinta yayi sanyi tace "ummi banida wannan tunanin kuma namiki alkawari bazan taba zubda mutuncina ba ki cigaba da yimin addua adduar ki nake so " Ummi tace "addua munanan munayi faseelat sede mukara akan ta" shiru ummi tayi sadaf sadaf faseelat tabar wurin, duk ji tayi jikinta ya mutu batareda ta je wurin da suke karatu ba ta wuce daki ta kudundune, Ummi bayan ta gama addua tafita bayan Sun gaisa da abba tawuce kitchen taga ba faseelat, ta girgiza kai tafara aiki, tasan dama me wuyacine yau ta saki jikinta. Suko su abba karatunsu sukayi har xuwa 7am sannan suka tashi me bacci ya kwanta me zuwa school yafara shiko abba shigewa yayi yafara shirin office. bayan ummi tagama hada breakfast suka yi suka fice gidan yayi tsit kamar ba kowa ciki, Ummi wanka tayi tashige daki, batareda ta waiwayi faseelat ba, itako faseelat bacci ne ya dauketa, Can wajen 10am ummi tafara jin sallama tana fitowa taga wata kawarta a aikin hajji suka hadu matar ta girmi ummi nesa ba kusa ba amma jininsu yazo daya saboda a room daya suka zauna lokacin hajji ita kuma ummi tana matukar girmama na gaba daita, wannan yasa suka shaku da maman khalil, ko bayan Sun dawo daga saudiyya suka cigaba da zumunci. "maraba maraba da maman khalil " Hjy saratu tana faraa tace "yawwa Hjy asiya " Ummi tace "shigo ciki mama naga kintsaya waje mushiga ciki " Maman khalil na murna suka shige ummi tanata nan nan daita takawomata pure water da zobo taajiye sanan ta zauna ,"sannu Hjy ,sannu da zuwa, yasu khalil? " Hjy saratu tace "lpyarsu lau siyama ma na gaida faseelat" Ummi tai faraa da cewa "ihhhhn siyama kenan kullum tana gida kamar ba macen aure ba " Hjy saratu tace "mijin tasamu me sauki shiyasa " Ummi tai murmushi Suka cigaba da fira can Hjy saratu tace "Hjy dama wata muhimmiyar magana nake tafe daita Allah yasa zansamu abinda nazo nema " Ummi tai shiru tana saurarenta Hjyar ta cigaba da cewa "kinsan yara na biyu kacal khalil da siyama, siyama de tayi aure gashi harda jikoki na samu, amma khalil shiru yaki ya fiddo mata gashi yanzu har yana batun Shiga shekara 35 kuma bayada niyya na mishi magana baso daya ba ba biyu ba amma shiru, to daga baya na Yanke shawarar zabar masa mata,saboda shi mata basa gabansa kwata kwata. nayi tunanin ,na duba na hango yarki faseelat ce ta dace dashi, batun yau ba ina fadamiki yaranki na burgeni wannan yasa nakeso inhada Zuria dake, inaso yaro na yazo sugana da faseelat in sun dedeta se ayi buki. Ummi hamdala kawai take cikin ranta Allah ya amshi adduarta, ta danyi shiru sannan tace ".......... [7/12, 10:57 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ *Writing by MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣ *Dedicated to SIS ZULAIHAT RANO* Sannan tace "naji dadin wannan maganar Hjy kuma inafatan zasu fuskanci juna Allah ya tabbatar mana da abinda yafi zama alheri * Hjy saratu tace "amin amin Insha Allah gobe zezo su gaisa daita din saboda baniso a dau lokaci" Ummi tai murmushi "tom madalla zansamu faseelat da maganar" Hjy saratu tace "ni tunda nashigo bangantaba nade san su Mubarak ana school" Ummi tace" inajin bacci takeyi, bari natado miki ita " Hjy tace "aa barta bari na tashi nawuce gida " Ummi tace "tom nagode kigaida gida " Suka fito ummi tayo mata rakiya suna fitowa tsakar gida sega faseelat ta fito zata shiga toilet wanka tana daure da towel ,tana ganinsu ta sunkuya ta gaida Hjy saratu dasauri tashige toilet, Hjy saratu ta bita da kallon birgewa sannan tawuce, Ummi wasai ta nufi kitchen ita kuma faseelat tai wanka tai brush sannan tafito neman abinci, tana shiga kitchen ta tarda ummi na aiki batareda tace komiba ta debi kunun tsamin daakayi tafita shaf shaf ta shanye ta dawo tace ummi ta bata tayi aikin, ummi tace "a,a barshi zan dan tayaki se muyi tare " Faseelat tace "a, a ummi kibari nayi " Ummi tace "to" tasamu wuri tazauna tace "miko min albasa da latas din na yanka miki " Faseelat ta mikomata ummi nayanka take magana, "faseelat! " Faseelat ta juyo "naam ummi " Ummi ta cigaba da cewa "Hjy saratu ce tazo da maganar tanason danta khalil ya aure ki shine ta zo neman izini zezo kugaisa kufahimci juna" Faseelat tai kasak'e can zuwa tace "to ummi " Ummi tace "gobe yana nan zuwa seki shirya sannan inaso Dan Allah badanniba ki saurareshi " Faseelat takara cewa "to ummi " Ummi ta cigaba da cewa "Hjy saratu mutunniyar arziki ce tun bayan dawowarmu daga saudiyya ta daukeni kamar kanwa tana sona da zuria ta baki daya, gashi hartanason hada jini dani, Allah ina rokonka kasawa abinnan albarka" shiru faseelat tai ta cigaba da tsintar waken dake

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});