Chapter 6
Chapter 6
nakeji nima bani lpyan " Hjy saratu tai kasake tana kallonshi shi kuma dagaske yake maganarshi ,Hjy tace "to Allah ya sawwake ,saboda bata lpya shine kake wannan yaushin? kamar ba namiji ba, tashi da Allah kaban wuri " Memakon ya tashi se yace "Hjy yaushe zakije ganinta? " ta banka mai harara "se ran da na shirya " "to me ze hana kije yau? " Cikin haushi tace "saboda ban ga dama ba " Ze kara magana tace "aa da Allah kyaleni fita xanyi yanzu idan na dawo zan biya ingano tan " yace "tom "ya mike zakadai -zakadai ya shige dakinshi, wata kan jiya daga jiya zuwa yau faseelat ta zama wani bangare na cikin jikinshi, ku jifa 😂kunsan irin su dasaurin shiga hannu , wayar shi ya fiddo a aljihu ya kara kiranta bata dauka ba faseelat lokacin ma batasan inda kanta yake ba dan gabadaya masassara ta rufeta tana cikin bargo tana kyarma lokacinma ummi na wurinta zaune tana jiran abba yazo su tafi asibity. Koda kiran ya tsinke ajiye wayar yayi shi a kaidar shi baya missed call biyu, (audu ka'ida kenan) Hmmm shifa ba ordinary mutum bane shi rayuwar shi daban take da yadda aka saba gani kude biyoni muji tasu salon soyayyar. Au 😂nayi mistake, kaso a soka ai shine so, kaso a ki ka fa?shi kuma me zaakirashi? [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LBBVKSXqmrj3oaalNYWqmS ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 7⃣ Dedicated to *SIS ZULAIHAT RANO* Abba na zuwa ummi ta kama faseelat da temakon kaninta abul saboda ko tafiya bata iyayi ga zazzabi ga ciwon mara ga tension abun da yawa, har cikin mota akasakata, babansu yana da mota amma ta kwana biyu sede batayi tsufa can can ba ,yayan abba wanda sunansa salisu suna kiranshi baba babba ummi kuma na kiranshi alhaji babba mutum ne me kirki da arziki duk da de bawani arziki ne me yawa ba amma ba laifi tunda yana da zuciyar temakon yanuwan sa shi yakai su ummi hajji ya siya wa abba mota shine ya dauki nauyin karatun ya umar, kuma a gidansa yake zaune a Niger Republic din da yake shi alhaji salisun shima dan kasuwa ne yana yawan zuwa can shine yayi aure kuma yabar matar a can kasar. Shi kuma abba tuni ya dena zuwa Niger din iyakar shi nan gida Nigeria duk da ummi can duk ilahirin dangin ta suke amma alhaji be bari ya zauna a wani gida ba se a gidanshi wannan kenan. Asibiti suka kaita da zuwan su aka sa mata ledar ruwa, bayan allurai da aka mata, Se bayan laasar ta farka likita ya shigo yana tambayarta mike damunta yanzu, Jiki ba kwari tace "ciwon mara da nan " Ta fada tana nuna setin zuciyarta likitan ya dan kura mata ido ta glass sannan yayi yan rubuce rubuce, Ya juya wurin ummi da ke tsaye tanajin duk abinda ke faruwa yace "Hjy ire iren ciwon marannan inba aure akayiwa yaranba zeyi wuya ya barsu, sannan batun ciwon heart din rashin cin abinci ne da isashshen bacci wannan kesa ulcer ke kama mutum wuf daya, se akiyaye duk abinda na fada banda abu me tsami ko yaji ko mai da yawa arika bata abinci akai akai "ya juya bayan ya gama jawabin yana kara kallon faseelat, ummi tace "insha Allah zaa kiyaye, kuma ankusa yin bikin ta ma " Likitan ya Mike tsaye yana gyara ta kaddun hannunshi, shi da har ya fara tunanin ya samu ta ukku, matanshi biyu, ya killace a gida dukansu farare ne tass dan yanada gurin ajiye fararen mata kuma dukansu a asibity suka hadu daya ma kauye take daga amai da gudawa ya aure ta. Fita daga dakin yayi yana fadin ,"Allah ya sawwake, " ko da abba ya dawo hospital din samu yayi an sallame su dan lokacin kusan 6:40 ya biya Bill suka wuce gida. Bakin wani pharmacy suka tsaya abba ya Shiga ya siyo magungunan da aka rubuta musu sannan suka wuce . suna isa ummi takama faseelat suka fito har zuwa dakin ta ta kwantar daita malt da milk ta hado mata tasha tasha magunguna ta kwanta baadade ba bacci ya dauketa. Can ana kiran sallan ishai se ga Hjy saratu kamar daga sama tana sallama ummi da fitowar ta wanka kenan ta amsa tana mata marhaba Hjy saratu ta shiga ummi tai mata iso har daki, bayan sun gaisa take tambayar ummi ya me jiki? ummi tace "dasauki dazunnan ma aka sallamomu daga asibity dan seda suka saka mata ruwa" Hjy saratu tace "Abu beyi dadi ba Allah ya sawwake ya bata lpy ai tundazun naso zuwa se kuma na makara wajen fitar diyar kanwata ta haihu shine muka tafi suna tundazu inata so na taho se yanzu Allah yayi ina rokon Allah yabata lpy " Ummi tace "amin" Hiya saratu tace "tunda Khalil ya koma naga ne ba lpya ba dan kamar kwai ya fashe masa a ciki haka yayi " Ummi tai dariya "khalil kenan ai dazun da yazo ya cika faseelat da abun arziki harda su waya a cikin kayan, Allah de ya kara budi na alheri " Hjy saratu tace "amin amin,bari naje na dubata na wuce gida" Suka mike suka fita zuwa dakin da faseelat ke kwance, Har lokacin tana bacci ummi tace "bata tashiba kila cikin drugs da aka bata akwai na saka bacci ciki " Hjy tace "to ni zanwuce Allah ya kara bada lpy " Ummi tace "amin " Ta na mata tattaki zuwa bakin kofa seda suka kai can ummi ta dawo ta shige daki ta'ida shiryawa, sannan tafito. Ana gama isha'i duk suka hallara ummi takawo masu babbar cooler datake zuba musu abinci se plates da spoons suko sunbaje akan tabarma, kowa ya dibi nashi suka fara ci, Mubarak yace "ummi ni de nakoshi tunda yaya bata lpya" Ummi tace "haba dan auta na, ka daure kaci ga faseelat can tana cin Nata itama " Yace "dagasske ummi? " Tace "eh kai sauri ka gama cika cikin ka se kaje wurinta yace to "yafara buga loma. Su ummi basu dade da barin dakin ba tafarka ba laifi massaran ta sauka tun asibity ciwon ma ya lafa, sede ciwon da zuciyarta ke mata, baa jima ba taji wayarta na vibrate taja dogon tsoki kamar ba marar lpya ba afili tace "dan wahala" Hjy saratu na'isa gida take bawa khalil labari tace "ashe haka faseelat ke jin jiki ?umminsu tace dazun har seda aka kwantar dasu asibity" Yace "Hjy suna asibitin yanzu? " Tace "a, a an sallamo su agida na samesu " Ya tashi tsaye daga shi se jallabiya ga zungureriyar casbahar shi yana ja yace "bari na dawo hjy " Hjy na kallonshi tace "kai dawo nan ina zaka? " yace "yanzu zan dawo fa hjy gidansu zanje " Tace "Kai baka da hankali da zaka je gidansu yanzu? " Kawai ya juya "sena dawo "ya fice Niko
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183