Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 100

Chapter 100

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,180 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

there saboda samun ladar tafiyar, Aisha dukda bata salla ta tashi takoma daki abinta, Bayan sungama Suka fito faseelat ta tashi tafara kawo kuloli tana ajiyewa Mansura data fi shigemata kuma itace babba ta tashi tana kama mata, umma sede ta Kalli faseelat tai murmushi don jinta take sosai arai , fahad Ya dawo daga masjid suka zauna faseelat tafara sarving dinsu vegetable white rice with chicken stew and coslow, Duk suka dukufa suna cin abincin suna santi, fahad be iya barin umma tarika ci da kanta ba shi Ya matsa yasa hannu ya rika bata abaki ita ma tana bashi, Mansura baki cike da shinkafa tace "anty zanzo ki koyamun irin girkinnan medadi kai gaskiya yaya kayi dace komi perfect " Ya harari Mansura yayi murmushi, Haka suka gama cin abincin ana fira gwanin dadi, Seda sukayi laasar sannan suka fito zasu tafi dukkansu suka fito yi musu rakiya amira na hannun safiyya Aisha nabinsu ne kawai , Suka isa bakin mota fahad ya budewa umma ta shiga suma suka shishshiga sunata jin badadi faseelat ta sa ledar spring rolls da meat pie da tayi aciki , Mansura ta shiga ta jasu sunata ma juna waving sukabar gidan , Suna tafiya Aisha taja amira suka nufi wurin shan iska, Faseelat ta juya ta shige gida dan ta kimtsa inda suka bata, Fahad yabi bayanta sede taji tsam andagata sama ana juyata, Suka rika dariya, sannan ya ajiyeta, ta juyo ta turo mai baki taimashi hararan masoya, Fahad Ya kamo bakin ya rika tsotsa kamar ze cinyeshi , ta zaro ido tafara tureshi, seda Ya sha bakin sosai Ya cire bakinshi in cool voice yace " I love you honey queen ,kin min komi arayuwata tunda kika nunamin hanyar samun rahma wurin ubangijina Nagode miki, bansan yadda zan kwatanta miki farin cikin da nake ciki ba,me kike so daga gareni niko namiki shi? " Faseelat tana ta murmushi tace " nothing kuma wata kyauta zakamin aini ce zan maka kyauta dan nafika farin ciki, shiyasa na ta nadar maka special gift "tai fari da ido Yana lashe lebe yace "Allah? " Tace "yeah zo muje ka amsa tana sama kyautar " Tafara tafiyar jan hankali tana jujjuya buttock tana hawan step, Fahad ya Saki murmushi ya shafi keyarshi yace "ya rabb I can't ask for more " Yabita dasauri dan yariga yagama gano kyautar da zaa bashi, Sosai faseelat ta rikita shi har seda Ya mance awace duniya yake. Lol Se 6:30 suka fito fahad yakama mata suka gyara gidan, Aisha ce keda girki tana kitchen tana hada masu abinci, Suna gamawa ya fita masjid, faseelat ta koma tai salla ta fito ta shiga dakin Aisha amira na kwance kan cinyarta faseelat tace wa amira "princess kizo muje muyi karatu " Amira ta tashi faseelat taja ta suka fita,seda taje zatai wa amira karatu ta tuna bata kira ummi ba tai sauri ta kirata, Ummi ta dauka da sallama , faseelat tace "Wslm ummi kiyi hakuri ban kira ba tun dazu ina busy ummansu hero ce tazo inafatan kun isa lpy?" Ummi tace "lpy lau muka sauka a jidda mukai azahar ma, " Faseelat tace "ummi albishirinki Hero sun dedeta da ummanshi" Ummi tace "kai alhamdulillah naji dadi Allah yakara hada kansu " Faseelat tace "amin ummi, inasonta wlh she love me alot itada yaranta kinga yadda suke nan nan dani kamar zasu medani ciki" Ummi tace "nima inason ta tunda tana sonki, ki cigaba da kyautata mata Allah Ya miki albarka " Faseelat tace "amin ummi ina kara tuni asani a addua " Ummi tace "never mind ,bazan manta dake ba "sukai sallama After ishai sukai diner faseelat taja diyarta suka shige daki , su umma kau murna ta cikasu, bayan sun fadawa daddinsu yaji dadi har ya masu albishir gobe zasuyi dan karamin celebration agida " Atare fahad da Aisha suka shiga ciki ,suka shiga toilet wanka tun a toilet fahad Ya gane Aisha bata salla dadi yakama shi unlike before da haushi yakeji bakomai yasashi farin ciki ba sedan ze je gun faseelat, Ya rigata fitowa yasa rigar bacci Ya haye gado yafara latse latsenshi awaya, Aisha tafito ta kimtsa kanta, yana yi yana kallonta tazo ta kwantar da kai kan cinyarshi tana latsar tata wayar, Itama faseelat na can tana latsar tata tanata dariya ita kadai, dan Mansura da safiyya Sun dora pic dinsu a instagram da what's up sunata different ributu akai, Har karfe 11 fahad Ya tashi yashiga toilet ya rage nauyi😉 Ya fito ya zauna kusa da Aisha da ke kwance yace "heart beat naga kamar kina off? " tace "eh dear I'm off why kake tambaya" Fahad yace "tunda kina off I will go to faseelat idan nata yazo kema zanzo gunki" Aisha tabata rai ta tashi zaune tace "gaskiya ban yadda ba, kowa Ya rike kwananshi kawai nasan ko kwana nawa take period dinta maybe nafita,kayi hakuri plss I promise zan sama maka natsuwa more than you think" Fahad daketa mata kallon bakida hankali yace "sanin kanki ne ba abunda nake bukata ba kenan miye amfanin kuna ku biyun? Dan haka ni natafi gunta" Ya tashi ya nufi hanyar fita Aisha ido taff kwalla tace "Dan Allah yaya karkatafi inason jin numfashinka kusa dani " Ya juyo ya kalleta yace "I'm not going to sleep there anjima kadan zandawo just take patient and sleep " Ya juya Ya fita, Faseelat har ta kwanta tayi bacci saboda yau ta jigatu, yazo ya kwanta gabanta Ya matsa daf daita ya kurawa sleeping face dinta ido, yafara yawo da hanunshi jikinta ta bude ido cike da bacci ta kalleshi, ya cigaba da abunda yake faseelat tai wuff ta tashi zaune shima ya tashi tace "hero lpy dare ne fa " Ya jawota jikinshi ya meda hannu kan breast dinta yana matsa nipples din yace "Aisha na off ko nima kinaso nai kunzugu ne kamarta?" Faseelat tai murmushi tace "a, a ni bance ba but tasani ta amince ko?" Yace "tasani kuma bata amince ba I try to convince her taki yarda Toni kuma bazan cuci kaina ba" Faseelat tace "Hero ka daure ka koma gunta yakama ta ta amince da hakan sannan " Yace"kinganki ko ai nasan me nake idan kinfara zanje wurinta itama ,kuma ina me tabbatar miki bazata fahimta ba don kishi baze barta ba,kullum kara rikicewa take, kibari inci abinda nasamu komawa gunta zanyi ai baanan zan kwana ba " Bahaka taso ba amma ba yadda zatai ,se karfe 2 yakoma gun Aisha har lokacin batai bacci ba, Tana zaune tana kuka yaje ya rungumota jikinshi yafara rarrashi da yake batada wuyar saukowa dandanan sukai bacci, tundaga lokacin fahad ya ke kula da ummanshi kullum se yaje sun gaisa kuma suna waya sosai da ita sisters dinshi ma na kiranshi suna gaisawa, hakan besa yarage wani abu da yakewa mommy ba, zaman gidansu kuma lpy lau sede Aisha bata sakarwa faseelat fuska, duk ran girkin faseelat suke fita bye pass road yana koyamata driving, duk soyayya tafi yawa a wurin koyon but tana trying, Bayan 7 days da tafiyar su ummi ,su ishak da Mubarak suka tafi gidan faseelat, lokacin Aisha na gidan mommy itada amira, faseelat kadai ce agidan suka

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});