Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 106

Chapter 106

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,159 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na cikin hada kaya wayarshi tafara ringing ya dauka da sauri ganin mary ce, cikin farin ciki tace "congratulation sir ur wife is one month pregnant" He don't expect this nankusa 1month ai kwanakin auren ma ne, he hate pregnancy saboda yana hanashi jindadin rayuwa but he's happy his queen zata haihu nanda 8month, Yayi murmushi yace "thank you doctor kinada tukwici me kyau inafatan ita she's now safe ?" Marry tace "she'll be well very soon tanada white fever amma bata bukatar asamata jini zan kaimata wasu drugs yanzu insha Allah zasu temaka sosai but sede hakuri shigar karamin ciki " Jin tace jini hankalinshi ya kara tashi yace "OK thanks you but kicigaba da kulamin daita I'm on my way to night " Marry tace "u don't have to worry I will do my best " Yace "thanks "ya kashe kiran, He's happy one side one side kuma he's not saboda matsalar da cikin yafara zuwa daita yana wahalar mishi da mata, Yana murna yakira umma, umma dake driving ta dauka tace "son gani ahanyar gidan yanzunnan Mansura take fadamin faseelat ba lpy " Yace "ehmm umma" yana sosa kai ya cigaba da cewa "ai doctor tace she's 1 month pregnant " Batare da jin kunyar maganar ba Umma tace "alhamdulillah this is good news gaskiya dole naiwa doctor din kyauta Allah yaraba su lpy I'm very happy " Yace "thanks u " Ya rage murya" umma plsss ki kulamin daita inanan dawowa anjima da daddare" Umma tai dariya tace "wato ma bazaka iya hakurin 4days dinba to yayi Allah yakawo ka lpy " Yace "amin thank you " Yakashe kiran yana farin ciki sama sama yafita pallow yaje ya zauna kusa da Aisha yanata murmushi, Aisha ta kalleshi tace "ya me jikinne "ganin yanata dariya shi da keda patient, Fahad yajawota jikinshi yace "dasauki doctor nacan na kula daita, she's4 weeks pregnant " Gaban Aisha yayi mummunar faduwa nan da nan zuciyarta tafara zafi, Se tunanin baya ya fadomata tunda taga yadda fahad yasha wuya itama tasha wuya ga cikin amira shiyasa taje akasa mata implant na 2 years, bayan 2years saboda fahad yakara jindadi ta koma aka cire akasamata na 5 years, wanda shi bema sani ba kuma be damu da rashin haihuwar ba sedaga baya yagane be kuma mata fada ba, Seda yayi 4years jin ze kara aure taje ta cire gashi haryanzu shiru ba ko alamun cikin gashi mommy batasan da maganar ba da hanata zatai, gashi yanzu daga shigowar faseelat zata haihu su zama daya, hawaye suka gangaromata tai sauri ta share kar ya gani tace "I'm happy Allah yabata lpy " Yace "amin my heart beat "ya mata kisss, Shiru sukai Aisha nata tunani itama so take tasamu cikinnan, bayan wani lokaci bacci ya dauke faseelat se bayan azahar ta tashi batama san umma tazo ta tafi ba ta kurawa pop din dakin ido setaji kamar motsi a maratta ta kai hannu sama tai tunanin ko period zezo ta tashi zaune cike da dauriya, Tana ta kokarin tashi su Mansura suka shigo amira taje ta rungume faseelat tana fadin "anty karki kara kyarma irin dazun kinbani tsoro " Faseelat tai murmushi tace "bazan sake ba princess " Mansura tana faraa tace "sannu anty ya jikin? " Faseelat ta kalleta tace "dasauki " Mansura tace "to me zakici? Dan kisamu karfin jiki kisha magani " Faseelat tace "bakina babu dadi ki hadomin tea da dan lemon tsami insha " Mansura ta fiddo ido waje tace "anty so kike kiyi kisan kai? dukkanmu munata murna zamu samu baby daga gunki " faseelat tace "bangane ba " Mansura tai dariya ta kalli amira tace "tell her " Amira tace "umma ta cemin zaki haifamin kane nanda 8month aide anty triplet kikamin alkawari ko?" Farin ciki ya mamaye ruhin faseelat itace ke dauke da jinin fahad she'll become a mother soon dadi ya cikata, Ganin tayi shiru amira tace "ko anty " faseelat tace" eh daughter " Amira ta cigaba da murna, Faseelat ta kalli lady tace "Ashe umma tazo? " Lady tace "eh kuma tace duk abinda kikeso kici afadmata, zogale, goruba, kwakwa, dinya, danmalele, danwake, dan na rogo, lubiya 😂ds" faseelat tai dariya tace "lady bakida kyau " tana dariya tace "Allah anty nasan abinda masu ciki suka fi so kenan " Faseelat tace "umma bazatai wahala ba kije kiyimin tuwon semo miyar kuka daddawa tai yawa acikin miyar kila naci " lady tace "angama uwar triplet "har ta juya ta dawo tace "yawwa anty kar namanta yaya anjima zasu taso nasan zasu iso nan cikin dare " faseelat tace "tasowa kuma mikomin waya ta " Lady tamika mata wayar ta fita, Faseelar tai dialling number fahad cikin doki ya dauka, yace "my happiness ya jikinki kiyi hakuri baby na wahalar min dake inanan zuwa muyi jinyar tare " Cikin sautin muryar marassa lpy faseelat tace "hero nasamu lpy kayi zamanka shiyasa ban fadamaka ba since kabari kaida aikin ka " Ya bata fuska yace "bazan bari ba din saboda wani aiki can seki bar kanki cikin ciwo for many days bakifadamin ba banji dadi ba karki sakemin haka " tace "Tom Allah yahuci zuciyar yan maza " Yayi dariya yace "kisha maganinki kisamu lpy kafin nazo plsss " Faseelat ta lumshe ido aranta tace hero kenan dukda ban lpyar? Afili tace "naji sauki Allah yakawoku lpy bari naje nai salla yanzu na farka " Yace "kikula da kanki bye "yakashe kiran, Ta dafa mararta tanajin tsoro inde har ze rika yin sex daita kamar yadda ya sabayi tuni cikin ze zube, ta jinjina maganar shi ta tashi ta shiga toilet tai wanka tafito tai salla taci tuwon da Mansura tai mata sosai tasha magani taje tai brush ta fito tazo zata fara gyaran gidan, Lady nagani tace "anty Dan Allah kibari ni nama mance da gyaran yanzu zanyi " Ta amshi kayan tafara mopping, Faseelat ta koma ta zauna ta lumshe ido, ummi ce tafado mata tunda tatafi kullum se takira ta, tana zaune tace lady takawo mata wayarta, bayan takawomata ta kira ummi, ummi ta dauka tanafadin" yar albarka yanzu nake shirin kiranki naga yau haryanzu baki kiraba " Faseelat tace"ban lpy ne ummi amma naji sauki ya ibada? " Ummi tace "alhamdulillah, bade typhoid din bace ko?" Faseelat tace "uhn uhn cewa akai ihnn " ummi tace "inajnki " "ummi inada ciki 1month"ta rufe fuska tanajn kunya, Kuts kuts lady tafara dariya faseelat ta juyo ta harareta tai sauri tabar wurin tana ta abinta, Ummi tace "masha Allah naji dadi sosai nima zanyi jika Allah yaraba ku lpy yabaki masu albarka " faseelat tai shiru azuci tanata fadin Amin Amin, Ummi tace "bari na fadawa alhaji sena kira maman baby " Faseelat tai dariya ta ajiye wayar, Da laasar mary tazo takara dubata tana fadin "sannu madam Allah yabaki lpy inkintaci haihuwa ki haifo me kyau irin wannan "ta nuna amira, Tunda yafadama Aisha maganar ciki take cikin tashin hankali tai wannan tunani ta kwance tai wannan brain dinta ma bata barta takira mommy ba, Karfe biyar jirginsu ya taso while nasu musty har ya sauka japan , Daurewa faselat tai suka hada masu abinci itada lady yau mada dare ta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});