Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,172 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya sawwake ,bari na tafi gidan hjy naci abinci acan " Faseelat tace "a gaidata " Ya shiga daki ya dauko key ya fita, Yana fita tabi bayanshi da harara, tace "wai baya cin taliya, cous cous, sakwara, to shinkafa zaai ta ci kullum?wai kullun asa wake ga abinci wake kayan tusa, Allah yakiyaye" Ta dafe mararta saboda juya mata datayi takoma ta kwanta tana juyi, tace "nabani ni faseelat Allah katemakamin in rage feeling " Ta dauki wayarta ta danna kiran ummi, ummi na dauka faseelat ta fashe da kuka, ummi tai shiru tana saurarenta dije ta riga tafada mata lpyarta lau bawani abu da yashiga tsakaninsu tace "faseelat kukanme kike? Kode kinfiso kita tadamin hankali ne? " Faseelat ta rage volume din kukanta tace "ummi ban lpya cikina ke ciwo " Ummi tai shiru tana tunani tabbas dole cikinta ma yayi ciwo tace "to kiyi hakuri mana ze bari kinji ko? " Faseelat tace "ihhhhm" ummi tace "yanzu kije ki dan kwanta ko bacci kisamu kiyi Allah ya baki lpya " Faseelat tace "amin ummi " Ummi takatse kiran, faseelat kuma ta shiga bedroom ta haye gado, tana jiran bacci shiru har kusan 15 mnt ba bacci sede tadanji dama, se ta bude data, kai tsaye tawuce status, ga na friends nata nan wasu sundora pictures din bikinta suna mata best wishes, har ta kai ga number maman amira, ta bude nata, kusan hotuna 5 ta dora fist one amira ce, da karamin short da yar vest kusa da swimming pool tana dariya, na biyun itada mijinta ya rungumeta ta baya kanshi kan kafadarta hancinshi setin wuyanta ita kuma maman amirar na dariya, na ukkun shikadai yana zaune kan wata resting chair yana karanta jarida da Alamu ma besan andauka ba, jikin status din ta rubuta "my only"da emoji na kiss Na hudun Kuma su duka ukun da manyan coat jikinsu da alamu kasar waje aka dauki pic din dukansu sunsha hulunan sanyi suna wurin shakatawa, na biyar shi kadai ya saka jar shirt jikinta an rubuta "luckiest guy" yana tsaye jikin wasu flowers, kasan pic din ta rubuta "my blood my sweet baby, my honey my precious, my life, ur love is increasing in my heart every second in the day," Faseelat se taji wani haushi yakamata ta sake biyo pictures din tana kallo lokacin da taje gun da yake shakar kamshin Aisha zuciyarta har halbawa take tai sauri ta wuce shi tanajin balai -balain kishi, duk tabi tai saving pictures din amma banda Wanda suke su biyu, tana jin zafi cikin ranta ta shiga message din da maman amira ta turo mata yanzu. "amarya ya jiki? " Faseelat ta tura mata "miya sameni? " Maman amira ta tura mata "ciwon first night mana, kinsan wlh ni kwana na biyu asibity kafin a sallamomu dan dinkin da akamin yakai 3" Faseelat tai shiru tana tunani cikin ranta tace kaga jarumai can masu sumar da mata nikam aigani se Allah, dan bana tunanin wanga shantalin ze iya wani katabus. Seta turawa maman amira "anty kenan ni baai komi ba tukun" Maman amira tace "kice har yanzu baa wuce wurinba gaskiya yayi kokari bakowane namiji ke daga kafa ba, to mude ayi a kashe arna muzo gashi 😂" Faseelat tai murmushi ta canza zancen da "anty naga status naku kunyi kyau sosai" Maman amira tace "thank you " Dukansu sukayi shiru Hakan yasa faseelat sauka daga online bayan ta gama medawa friends nata da suka turomata messages reply, se ta shiga group dinsu tanabin charts dinsu one by one, Wata ta turo tambaya wai plss ya zatayi mijinta ya cika takuramata bashi da aiki se sex ita kuma tagaji kuma tanajin zafi , kowa da amsar da yake bata wata tace "ni wlh dama ni, ni kinganni har maganin karfi nake zuba masa a lemon " Wata kuma tace "kiyi hakuri kawai kicigaba da bude masa kafa 😜" Wata kuma tace "ni se ayi wata baaiba kullum sede yajuya yabani duwawu 😏" Wata tace "ni bayason kasancewa dani in yana dakin kishiya ta kullum ne amma ni se ya ga dama" Maman amira tace "ni ko my fahad karshe ne wurin sex wlh se ya kwana yanayi da rana ma inbe je aiki ba be sassautawa, so biyu ina miscarriage saboda jarabarshi" Wata tace "to ke ya kike zama har ya miki illa" Maman amira tace "hmmm wlh inyanaso ko da karfi se yayi, shiyasa nake hakuri ayi ta ruwan sanyi, " Waccan tace "irin haka se ka tsani mutum " maman amira tace "ko sau daya ban tabajin haka ba cos inason abuna kuma yaiya kula da mace " Waccan tace "to kice me tambaya ta samu yaruwa to kibata shawara tunda kuna facing desame problem " Maman amira tace "yo shawara ta wuce wadda momyn annur ta bata, kawai ta cigaba da bude masa kafa yana kwasar gara 💃🏼 sede dole ta nemi kayan matsi da niima saboda kar ya kwakware abun ya koma neman me dadi " Maganganu ga sunan barkatai faseelat tai shiru irin charting dinnan ma kara tado mata da shaawa yake, tafita daga what's up din ta koma gallery ta bude pic din fahad tana kallo, takura masa ido tana ayyana wasu abubuwa a ranta. shi ko khalil na zuwa gidan hjy mutane duk antafi har siyama tayi gida daga hjy se farida Ya samu wuri ya zauna hjy na fitowa tace "lpya kafito cikin ranan nan?" Yana shafa sumar kanshi yace "lpya lau nazo cin abinci ne " Ta zauna "cin abinci anan yo ita faseelat din batayi girki ba " Yace "eh wlh bata jin dadi ne " Hjy tace "miya sameta hala? " Yace "cikinta ke ciwo" hjy ta dan fiddo ido "ashsha Allah ya bata lpya, katashi kaje kitchen kazuba abincin shinkafa ce da taliya da miya sukayi " Ya tashi ya fita hjy ta jawo wayarta ta dannawa rakiya kira, rakiya na dauka hjy tace "kina ganin de lpya lau nifa nafara jin tsoro " Rakiya tace "haba karki wani damu kanki " Hjy tace "to, to se anjima "takashe kiran saboda shigowar khalil ya zauna yana cin abinci hjy nata kallonshi tana nazari. Yana gamawa ya koma gida sede fa shi yana falo ita kuma kurya. Se daf Maghreb faseelat ta tashi ta sakeyin wanka se lokacin ne tasamu taci abinci tayi Maghreb ta zauna tana karatun alkurani har akayi isha i, tayi salla ta sake Shafa turaren da dije tabata tadawo falo tabude data, Shima tunda yafita Maghreb se isha i ya dawo yana shigowa da mashin kitchen kawai yawuce.... Kome zeyo kitchen kuma 🤔 [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* 2⃣0⃣ Yana shiga ya bude tukunya bakomi a ciki seya bude kular da faseelat ta zuba abinci dazun, kusan cike kular take taliya leda guda ce ta dafa ba abinda akaci se dan wanda taci dazun ga uban nama cikinta, hannunshi na rawa ya dauko kular da hannu biyu yafito daga kitchen din zuwa daki ,duk Dade taji dawowarshi amma batasan abinda yahanashi shigowa ba , Tana tsakar charting taji motsin shigowar shi ta na daga kai ta ganshi rike da kula hannuwa na rawa yanata raba ido ,ta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});