Chapter 33
Chapter 33
Allah yakiyaye ya bada saa" Aisha tace "amin " Faseelat tace "agaidamin amira I'm going to miss both of you " Maman amira tace "don't mind bazamu dade bama ki kula da unborn dinmu bye " ta kashe wayar faseelat tai murmushi ita kadai ta dora hannu akan cikinta tana shafawa tace "inaso inganni dauke da cikin my love naji ya masu ciki sukeji, "tai shiru canzuwa tace "Allah amin " Bayan isha khalil yaje gidan hjya cin abinci ta zubomasa tanata jan shi da labari yana meda mata amsa sama sama abincin ma bawani ci yakeba gabadaya bayajin dadin jikinshi, Hjya talura dashi tace "wai yau lpya kake de naga ko abincin ma bakaci sosai " yana yamutsa fuska yace "banijin dadi ne hjya " Tana tabe baki tace "to dama ya zaai kaji dadi gimbiya na can gidansu ba lpya " daga jin maganar yasan gatse take mishi, Ya dan matsar da plate din gabanshi yace "hjya bari natafi gida nasha magani Kaina ke ciwo " Hjy tace "to aita himma "ta tashi ma tashige daki saboda takaici, Khalil ya girgiza kai ya fita gidan, Bayan yaisa yayi wanka ya haye gado gabadaya kewar faseelat ta cikashi, hanunshi kan gefen da take kwanciya yana ayyana da yanzu itace gun, Ya dauko wayarshi ya diba time karfe 9 da rabi, duk dade dare yafara yayi dialing no din faseelat ko yaji muryar ta ya rage zafi, Faseelat na kwance dakinta kiran ya shigo ta mika hannu ta dauka ta kara wayar akunne with out saying something, Yayi sallama ta amsa can kasa yace "ya jikin? " tace "dasauki " "Kinci abinci?" Tace "eh " Yace "faseelat na kasa bacci saboda rashin jinki kusa dani" Faseelat tai shiru cikin ranta tace "dan rainin hankali kada kai baccin ni anan nafisamun natsuwa " yakatse shirun da cewa "ina kewarki sosai" Tace "nima haka seda safe " Yace "to Allah yakaimu " Dif takashe kiran tai kwanciyar ta, shima yagama tunaninshi ya kwanta, da safe ya koma wurin aiki, ana tashi yatafi gidansu faseelat, haka taita jinya kullum yana gidansu ya siyo mata wannan ya sai mata wannan, ummi sosai takejin dadin yadda taga yana kula da diyarta, Bayan 5 days faseelat ta warware abba da kanshi yace faseelat ta shirya takoma gidanta aragewa khalil zarya, ummi tace "dama anbarta tayi koda sati ne " yace "kina gani de yaronnan a takure yake gara takoma yafi " ummi ta yadda da shawarar abba tace amma se gobe zata tafi, ranar ummi tabawa faseelat magani yafi 5 dana matsi dana sha da dubara faseelat batai gangancin amfani da ko daya ba, wanshe kare da yake weekend ne wajen karfe 11 khalil yazo ya dauketa suka tafi, seda suka biya gidan hjya sannan suka wuce dan hjyar tata zarya dubiyar faseelat din, Suna zuwa gida dakin ya harmutse ba masaka tsinke cikin jin haushi faseelat ta hau gyaranshi. Tun kafin dare ma ta tanaji lemunta ta dafa ta zuba a flask dan tasan yau akwai bidiri. hakan ce tafaru ko tana ganin yayi bacci tasamu ta sauka ta hau shan lemon dinta tana sha tana tunanin khalil saboda yau so biyu yana attempting shigarta amma yakasa saboda wani irin son yara yakeji yanzu, niko nace malan khalil se anbada himma fa 🤣 ranar litinin faseelat takira maman amira dan tana tunanin sundawo, tai saa ta sameta tana dauka tace "patient ya jikin dazunnan muka dawo insha Allah gobe zan zo inga ya unborn ya medaki " Faseelat tai dariya tace "to anty se kinzo inafatan de kundawo lpy? " Aisha tace "lpya lau diyarki na gaidaki inafatan de kinkoma gidanki? " faseelat tace "eh na koma " Maman amira tace "se nazo to kimun wainar filawa irinta rannan" Faseelat tace "ba matsala " Tunda safe faseelat takara gyara gidan komi yayi fess tayi abincin rana shaf shaf ta gama ta soya wa maman amira wainar sannan tayi wanka ta zauna jiranta, Karfe 4 faseelat taji knocking dinta taje tabude mata tai sauri ta dauki amira tana jindadi , sika shiga ciki maman amira na zama tace "kai amma unborn be kyauta ba kinga yadda kika rame " Faseelat tai dariya "Allah anty babu komai typhoid kawai ce, kinsan bazan tsaya boyemiki ba " Tace "to naji ayi sauri de a samarwa amira kane aikun shana da yawa 6 month kuna jindadi? " Faseelat tace "hmm anty ni bansan wannan dadin ba haryanzu " cikin rashin fahimta maman amira tace "zaki sanshi ne " Suka cigaba da fira sannan faseelat takawo masu wainar su da zobo da tayi da ruwa maman amira naci itakuma faseelat tana bawa amira suna labari har suka gama, Maman amira ta tashi tafita wanke hannu, jin karar toilet yasa faseelat matsawa ta dauki wayar ta dake ajiye gefen kujera luckily ba password ta shiga call log direct ,batare da shan wuya ba taga an rubuta heart beat ta shiga cikin contact din ta karance number tsaf, dandanan ta hardace ta, tana rike da wayar maman amira ta shigo ta zauna faseelat tana jujjuya wayar maman amira tace "gaskiya anty wayar ki nada kyau " Aisha tai dariya "eh kuma tana da dadin amfani " faseelat ta latsa wayar tace "laah anty bakisa key lock? " maman amira tace "a, a ai daddyn amira bayason locking waya cewa yayi seyaga kamar da wani abu shiyasa nadena sakawa don shifa time to Time yana checking wayata yaga me nake daita " Faseelat tace "koda naji " Aka cigaba da labari can zuwa maman amira ta bude Jakarta ta fiddo wata riga me kyau cikin kwalinta ta mikawa faseelat tace "gashi aiwa ango khalil kwalliya " Faseelat ta amshe tana kiran "Wow tayi kyau anty kamar kinsan best color na purple ne " maman amira tace "to yayi kyau bari muwuce se kinzo ko? " faseelat tace "insha Allah " Maman amira ta mike ta yafa gyalenta amira tafashe da kuka itafa batasan wannan ba haka tajata suka tafi faseelat Nata masu waving da hannu har suka bace, Takoma gida ta zare hijab din jikinta ta jawo wayarta cikin tsananin farin ciki ta rubuta numbern fahad tai saving dinta da my hope. 🤦🏻♀ yar uwa ki kula da number mijinki wlh saboda tunaninki baze taba hango miki wadda, zata cutar dake ba harse aikin Gama ya gama, wata makwabciya kullum kullum intazo gidana number da mijinta ke kiranta ba suna, nace wai ke shi ogan baa saving number dinshi tace kam a,a ai tana cikin brain dina kinga ko no need in yi saving harwata taji dadin kwasa, nai dariya ina mamaki don nide nayi saving no din abuna,. [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣0⃣ *Bismillahirrahmanirrahim* *k'ad aflahal muuminun....... Wallazina hum li furujihim hafizun, illah ala azwajihim au mamalakat aimanuhim fainnahum gairu maluumin* Ta tashi tanajin dadi takai kyautar ta daki ta dawo ta gyara wurin ta koma ta sheme kan cushion, Ta dauki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183