Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 96

Chapter 96

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,185 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Aisha a gaba " faseelat tai murmushin da yafi kuka ciwo ta sauke amira ta zaunar daita gefe ta bude murfin motar ta fita batako tsaya kulleshi ba tai cikin gida dasauri, Fahad yaja tsoki ya bude motar yabi bayanta cikin zafin rai, Aisha tace "aikin banza ai tunda tagama gano kana jindadinta shikenan kuma, mutum ya kwana ihu kamar mahaukaci mtswwwww "taja tsoki, Amira ta juyo tace "mommy anfasa zuwa ne? " Aisha tace "I don't know "tai shiru dan mugun haushin amira takeji yadda take likewa faseelat ta mata warning so baadadi amma kullum tana manne daita kamar cingam,itada ubanta duk sun haukace ,. jumaat Kareem [8/5, 6:12 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 6⃣3⃣ Dedicated to my fan's Faseelat na shiga ciki tai zaman dirshan a kasan tyles ta rufe fuska da tafin hannuwa ta saki kuka, ba jimawa ya shigo fuskarshi tamau ya ganta zaune kasa rai bace yace "kee me kike nufi ne kitashi ki wuce mutafi" Faseelat ta sauke hannuwa fuska jagab da hawaye ta Kalle shi tace "ba inda zanje kuyi tafiyarku" Yace "are you crying? Kukan me kike? " Murya na sarkewa tace "ba dole nai kuka ba, hero duk yadda zaka batamin rai sekayi miye laifina da har zakace wai kullum anty ce zata rika zama agaban motarka? Ni I don't care da zaman motar daga yau bazan kara shiga motar ba shikenan ko " Yayi tsaye yana kallonta zuciyar shi na ciwo wai meyasa bazata gane ba?jikinta yana kyau da duk dressing shi kuma bayason wani ya ganta yayi shaawa, Ta tashi zata haye sama jiki sanyaye ya riko hannunta batare da ta waiwayo ba ya kalleta yace "banason bacin ranki, kisani farin cikinki shine nawa banyi haka don ranki ya baci ba, banaso ne kowa yana ganinki I love you very much ina tsananin kishinki ne honey don Allah kidena sa wani abu a ranki " Faseelat ta juyo ta kalleshi idanuwanshi jawur yace "kiyi hakuri mutafi mommy wants to see you, she's the one that ask me to take you there " Yajawota jikinshi yasa handkerchief dinshi dake fidda sassanyar kamshinshi ya fara share mata hawaye yana kallon fuskarta yake cewa "kiyi hakuri ki zauna bayan kinji zansa ayo miki hijabs daga yau shikenan, amin hakuri kar zuciya ta tai ciwo kinji gimbiya? " Ta daga ido ta harareshi ta danyi dariya yace "that's my sweet wife, mutafi to kije ki gano mommy ta matsu ta ganki " yajata suka fara tafiya tana jikinshi faseelat tuni tafara tunani tana matukar mamakin yadda fahad keson mommy she don't think umma zata taba samun irinshi koda Sun dedeta , Fahad ya mintsili bayanta ta daga kai ta kalleshi yana dariya yace "I'm happy da kukan ki saboda ya temakamin wurin bata kwalliyar da kikai " Faseelat tai dariya tace "bazan sake yi ba tunda bakaso " Sunata murmushi a makale sukazo zasu shiga mota Aisha data hangosu haka tace "ji bassu wawaye kawai " Yazo yabude wa Aisha gaba ya kalleta yace "Aisha come to the front seat " Ta tashi tana ya mutsa fuska ta koma faseelat ta zauna baya amira ta tashi takoma bayan ya shiga yaja suka tafi malali quarters, Suna shiga cikin gidan Aisha tai saman benen, faseelat ta zauna kan kujera ta dan Kalli yanayin gidan, ramlat dake zaune palo ta tashi tai room dinsu tana tabe baki ganin yadda fahad da faseelat suka zauna a kujera daya, amira ma bin bayan Aisha tayi tana kwalawa big mommy kira, Acan ciki Aisha na shiga dakin mommy, mommy ta tashi zaune tace "aa har kunzo kenan " Aisha tace "eh gashi can ya taho da matar so wai ta gaidaki " Mommy tai dariya tace "ni nace yakawota ai, ai diyata ce yakamata nadamu daita,abinda nakeso yagane keda ita daya ne guna " Aisha tai dariya tace "mommy bakida kirki wlh ni zaki hada da waccan banzar I hate her well the way I hate my death " Mommy tace "ihmmm bari nafita ni harma kyauta zanmata don nakara samun shiga "ta tashi tsaye Aisha ta fashe da dariya har da rike ciki tace "wlh ina mugun sonki mommy kin iya kissa da tuggu " Mommy tace "abinda ake koyamiki kenan kin kasa fahimta daace kina nuna kina sonta ina tabbatar miki da sekinfi haka agunshi amma kinki" Aisha ta tabe baki mommy tafita, sam Aisha bata iya acting,betrying ba in tanason abu to tana sonshi in taki abu kuma ko afili zata nuna, Mommy tana taka step tana faraa gab zata sauko tace" maraba da diyata " faseelat ta kara masgwadawa nesa da fahad ta sunkuyar da kai , Har mommy tazo ta zauna faseelat tace "mommy inawuni " Mommy fuska sake tace "lpy lau diyata ya bakunta? " Faseelat tai shiru mommy tai murmushi ta kalli fahad daketa kallon faseelat kamar ze medata ciki tace "fahad kabarsu nan zuwa dare seku tafi bayan kunyi dinner don nakara gaisawa da ita " Yayi murmushi yace "tom mommy bari natafi akwai Wanda ke nema na "ya tashi ya fita, Mommy tabi bayanshi da kallo ta yatsina fuska Batasan cewa faseelat na kallonta ta cikin gyale ba ,acikin ran faseelat tace "Allah sarki mijina ka dauku da soyayyar wadda bata sonka Allah ya medo hankalinka awurin daya dace, umma ce kemaka son gaskiya ba mommy ba datake acting " Mommy ta kira jummala jummala tazo dasauri mommy tace "ki kawomata pepper chicken din da drinks" Jummala ta tashi mommy tadan zauna tana latsar waya, bayan jummala ta kawomata ta tashi tahaye sama ta samu Aisha suka hada kawuna suna tattauna wa , Faseelat ta dau exotic ta tsiyaya tasha ta fiddo waya tana latsa, Can zuwa sega ramlat tafito tazo ta zauna tana bankawa faseelat harara, so daya faseelat ta dago ta kalleta ta meda hankali gun wayarta, Ramlat taja dogon tsoki ta tashi ta haye sama, faseelat ta dago tabi bayanta da kallo ta girgiza kai ta cigaba da abinda take, faseelat nanan zaune anan tayi salloli, bayan ishai fahad Ya dawo lokacin kuma duk su mommy sundawo Palo suna kallo sunata dariyar daso da suke kallo acikin wani film tana cewa "ke ni namiji beisa yasani ciwon kai ba yo miye namijin?ban taba bawa namiji amana ba kinganni nan aure na 5 dukkansu dan ubansu ni na sake su da kaina basu suka sakeni ba yo MI akai akai namiji " itakam faseelat abun haushi ya bata , yana kallon fuskar faseelat yazo Ya zauna faseelat ta sakar mai murmushi ya meda mata , Sukayi dinner sannan suka tashi zasu koma gida, mommy ta dauko turare me tsada dake a leda tabawa faseelat, faseelat ta amsa tai godiya suka tafi, sosai fahad yaji dadin kyautar da mommy taimata da kuma yadda ta tarbeta, Suna shiga gida kowa Ya nufi dakinshi amira na like da faseelat ta mata wanka ta kwantar daita sannan ta shiga toilet tayi nata ta fito

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});