Chapter 65
Chapter 65
da ummi ta gano, fahad nashiga mota ya dauko power ban ya ba Mubarak yakaiwa faseelat tareda bashi 2000, Mubarak ya amsa ya shiga cikin gidan, Yashiga dakin faseelat ummi nata surutu ya mikawa faseelat power ban din, Ta mike zaune dasauri kamar ba Marar lpy ba ta dauko wayarta ta jona chargy, ummi tace "hmmmm Allah ya kyauta "tatashi tabar dakin saboda takaici, Faseelat takoma ta kwanta bayan ta saka chargyn danba warkewa simul tayi ba, Fahad bebar kofar gidanba ya dauki wayarshi yakira daya daga cikin yaran dake aiki a plaza dinshi yace mishi yana bukatar engine good quality kuma ai masa full tank, da 2 cartoons of peak milk ,2 cartoons of maltina kwalin holandia ya fadawa yaron address din gidnsu faseelat, sannan ya tada mota yana tuki Ahankali yana ta tunanin faseelat ya kama hanyar gidan mommy. [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5⃣1⃣ Daisarsa yasamesu Main pallow zaune kan aisha akan cinyar mommy tundazu anata kwatanta mata ba laifi yanzu ta fara amsar shawarar su, Ya zauna kujera kusa da tasu, yana gaida mommy, Aisha ta dago tadan kalleshi ta meda kai tana shakar kamshin shi me tafiyar da tunani, Mommy ta amsa fuska a sake tace "congratulation munyi waya da alhaji yace sunje nema maka auren yarinyar kuma anbaka ita " Fahad yayi murmushi yadan sosa kunne, yana kallon aisha dake kwance Mommy tace "Allah ya kaimu lokacin 3wks kamar gobe ne ai " Yayi shiru, jin abinda mommy ke cewa ya razana aisha jitayi kamar tatashi tabar wurin ta samu inda zata rage kwallarta amma ta dake tanata meda kwallar dake shirin zubomata, Mommy ta tada Aisha daga kan cinyarta ta shiga ciki ganin mayen kallon da fahad kewa aisha, Tana hayewa ,yayi sauri ya dawo kusa daita,ya medata kan cinyarshi, kanta sunkuye yana leken fuskarta yace "my aisha baki missing dina ba ? " Tai shiru batace uffan ba se hawayen da take makalewa da suka gangaro, ya tallabo fuskarta da hannu yana kallon idonta yace "Aisha I'm really sorry for what I did to you yesterday kiyi hakuri mu koma gida last night Im sleepless, I was thinking of you all the night ,nayi missing dinki sosai ki tausaya min please " Yasa ka harshe yana lashe mata hawayen dake zubowa, ta kalli hannunshi dake da bandage ta rikoshi tana kallo cikin jin tausayin shi tace "I'm sorry for this " Ya kureta da ido bece komi ba tai sauri ta rungumeshi tana hawaye tace "I love you yaya " Yasaka hannu ya zagaye ta yace "I love you too dear " Sunkai like 2mnt yayi breaking hug din yana kallonta yace "let's go to our home now, plsss bazan iya kara bacci batare dake ba " Tasa hannu ta share hawayenta tana jan hanci tace "OK let me take my veil " Yaji wani dadi azuciyarshi yace "thanks you honey " Ta balla mai harara da murmushi a fuskarta ta tashi ta shiga ciki, Ya furzar da iska daga baki ya jingina a cushion yanajin kamar yau is the best day of his life " Aisha tashiga wurin mommy tazauna tace "mommy we're going " Mommy ta kalleta "ko kefa ki ta kara bawa kanki hakuri kinji, ki kauda kai akan duk abinda zaki gani it's a matter of little time " Aisha ta dagawa mommy kai, Mommy tace "to Allah yakiyaye kubar min amira nan, driver ze rika kaita school inkin gama dawowa dede zansa sadiya takawo ta " Aisha ta tashi ta dauko siririn gyalenta tai rolling akanta tana sanye da pencil wando da half gownt ta juya tafita, Tana zuwa ya mike tsaye ya tallabo bayan ta da hannu suka fito, ya buda mata mota tashiga yazagaya ya tada suka nufi gidansu, Yana tuki yana kallonta tayi shiru kawai batace dashi komi ba, Ya dora hannu akan cinyarta yace "ki kwantar da hankalinki my aish banaso kina yawaita tunani " ta daga ido ta kalleshi ya mata murmushi ta meda mishi, Suna shiga cikn gida ya dauketa in a bridal style ya fara hawan bene daita yanata aika mata da kallon shi me kashe jiki Aisha ta kwantar da kai a kirjinshi, Yana ajiyeta saman bed ya mike yafara zare riga zuwa jeans dake jikinshi seda ya rage saura short sannan yakoma kan bed din yafara zare mata nata kayan yana fadin "I'm missing you my zuma akoda yaushe cikin bukatarki nake kincika dadi , plss don't try to leave me for a day kinji, and kishirya yanzu I'm going to get double of what I'm having saboda se kinbiya harda najiya " Aisha tai murmushi saboda yadda takejin batako jin alamun shaawa ajikinta, Ya jawota tsaye yafara romancing dinta yana Bin kowane kusurwa ta jikinta da kisses duk yadda Aisha taso ta temaka mishi ta kasa danhaka shikadai yake abinshi, Ya medata kan bed yanata mata abubuwa masu wuyar fada sannan ya sauka kan bed din yajawota yafara his best sex a tsaye daita, After good 40 minutes sannan yayi release saboda yadda yaganta kamar marar lafiya yasa ya kyaleta ya koma ya kwanta gefenta yana meda numfashi yana kallonta, yasan she's not enjoying it saboda yadda yaji wurin with out any moisture, yasaka hannu yana zagaye hancinta zuwa lips nata idanunta a lumshe, kamar ko yaushe after sex yana cikata da good talk yace "honey I enjoyed your sweetness thanks you " Idonta a lumshe batace komi ba ya tashi ya shiga toilet few minutes ya fito yana tsane kanshi da towel ya kalleta har yanzu tana kwance yace "madam yade kokina bukatar kari? " Ta bude ido ta saki murmushi sannan ta tashi ta wuce toilet, Ya zauna ya dan shafa mai ya sauya kaya, Yana cikin saka takalma tafito daure da small towel, yabi cinyoyinta da kallo zuwa samanta he's not satisfied amma ya yaiya dole ya hakura, Ya ida saka takalmin yace "baby I'm going out sena dawo ko? " Tace "OK bye " Ya matsa ya manna mata kiss yace "take care of yourself " Ya juya yafita, Aisha tasa hannun ta akan inda yawa kisss cikin ranta tace "nangaba kadan I'm going to share all this with that useless girl " Ta dauke hannu daga gun ranta bace tafara shiryawa, Yana fita yana cikin mota going to office ya kara kiran faseelat luckily ta shiga ya Saki murmushi ya gangara gefen titi yayi parking, Faseelat na kwance taji kiranshi ta tashi tai receiving vedio call din ta koma ta kwanta, Yana kallon fuskarta cikin farin ciki yace "my bride "yana mata wani killer smile, Faseelat ta saki murmushi jin abinda yace Amma bata fahimta ba don batasan abinda ake ciki ba, Yace "u have to congratulate me ambani me kyau nanda 3wks she'll become mine " Ta tashi xaune looking very happy tace "u r joking ko? " Yana dariya yace "I'm not ,I'm telling you the fact
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183