Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,161 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

innayi miki laifi bada sani naba " "bakasan laifin da kayi ba kenan? Jiya ban hana ka zuwa gidannan ba da daddare amma seda kaje, tunda kaje kaga yarinyar nan shikenan ba saura ba kingi duk ka zauce, aka gaya maka haka akeyi ? ko dama can kana santa bansaniba?" Maganganun hjy sun matukar bashi mamaki yace "haba Hjy kefa kikayi wannan hadin ni ina zan santa ma bare na so ta, kuma ni wlh hjy banga wani abinda nikeyi ba dede ba, jiya kuma Banyi tunanin tafiya ta zata bata miki rai ba, kiyi hakuri " Tace "to naji why kake ta kashe kudi har haka danna ce kai mata kyauta aiba cewa nai kaita kashe kudi ba . Shiru yayi kanshi duke tambayar kanshi yake mi yasamu Hjyarsu. can zuwa yace " bawani kudi bane fa sosai waya kawai na siyo mata se cosmetics that's all " Ta Harare shi "eh ba kudi bane masu yawa tashi kaban wuri, ai gwara ayi ai auren ko kasamu kanka, ni wlh dama kauye naje nasamo maka yar yarinya" ya tashi tsaye ya shafi sumar kanshi can zuwa yace "Allah yabaki hakuri "ya fita Tace "amin" Khalil kusan Karo sukayi da alhaji yayi saurin zukunnawa gaida shi alhaji ya amsa ya wuce ciki. Khalil ya tashi ya tafi saboda shirin makaranta . Alhaji yana shiga yafara wa hjy fada "wato de sararu bazaki bar halinki na banza ba ko? saboda nasan halinki fa shiyasa ban kara aure ba danna san duk wacce na aura kashe ta kadai ke bakiyi, yanzu kuma ga matar danki zaki koma, to kibi Ahankali wlh tun kafin yaronnan ya fahimci manufarki " komi batace ba ta tabe baki a ranta tace "aini ma bansan haka yake ba nazata ze cigaba da halinsa na rashin son auren. 7:30 khalil ya fito da shirin shi yau kam yayi kyau wani yadi ne ash color yasa mishi bakar hula da bakin takalmi rigarde tazarce ce da alamu duk haka dinkunansa suke hular ma tayi gaban goshi sosai shima da alama haka yake saka hular shi, ya leka kitchen hjy se diminiya take dan kawai karyayi kalacin danwake ne zatayi amma tai nan tai nan batare da ya damu da rashin hada kalacin ba yace "Hjy natafi " Tace "Allah ya bada saa "fuskarta ba yabo ba fallasa. Ko damuwa beba ya bar gidan se sannan hjy tagama danwaken, karfe 9 siyama ta shigo gidan tareda yaranta biyu "Fatima da farida " hjy saratu tace "oyoyo oyoyo yan albarka " siyama tana fara'a tace "hjy ina kwananku " "lpy lau ya jikin kwana biyu da kikai ba lpy kamar kin kwana goma wajen sunan ramla se tambayarki suke " Tace "eh wlh hjy amma jiya na aika mata da sako kuma Bayan kwana biyu zanje gidan na gano takwara, ai wlh naji jiki hjy danbana iya komi, abdulkadir ke komi har girki " hjy tace "Allah yasa kaffara ne," siyama tace "amin su yaya ana makaranta " hjy tace "uhm antafi ai yayanki ya kusa zama ango " siyama na murna tace "dan Allah Hjy wacece yarinyar " Hjy saratu tace "eh ba wata bace se faseelat " Siyama tana murna tace "faseelat de wadda nasani Hjy? " "itafa " siyama tace "gaskiya naji dadi hjy Allah yasa alheri ai faseelat full option ce komi yaji, tana dariya tace "finally yaya zaayi aure " Hjy tai dariya siyama ta mike tsaye "Hjy mi zaa dafa muku yau ?" Hjy tace "komi kikayi yau de jumaa komiye de da miya zaki " "ayi taliya da miya NE? " Hjy tace "a, a kide yi shinkafa kinsan khalil beson taliya gwarama in anyita da safe shima se anci saa kawai kiyi shinkafar se ki dafa masa wake, dan kinsan shinkafar ma baya sonta ita kadai " Tace "to "tai hanyar kitchen. Khalil ko school ya wuce ,jss classes yake koyarwa duk jiki mace yake komi maganganun hjy nata mashi yawo yanata kara nazarin su,, ga rashin lpyar faseelat data dameshi. 12:30 aka tashi saboda sallan jumaa direct supervision store yawuce ya siyi su peak milk , bournvita,cornflakes,block sugar, golden moon da tea bag, da different sweet , kusa da wurin akwai oasis bakery ya saye big bottle ice cream da snacks ya nufi gidansu faseelat . yana isa yayi dede da dawowar Mubarak daga school , Mubarak se kallonshi yake, khalil ya jawo shi "abokina zo mugaisa " Mubarak de yayi tsaye yana kallonshi khalil hannunshi ya kamo yasaka a nashi yace "ummi na gida?" Mubarak ya daga kai Yace "yayar ku fa ya jikinta " Mubarak yace "dasauki dan dazun naganta tafito zatai shara ummi ta hanata " Yace "good kaje kafadawa ummi cewa khalil yazo yana so ze shigo ya gaidata " Mubarak yace "to" ya shige gida seda yafara shiga dakinsu ya ajiye jikkarsa sannan yaje ya fadawa ummi, ummi tarike baki "Allah sarki yaron kirki ,jeka ce ya shigo "har ya tafi tace "Mubarak dawo jirani " tashige dakin faseelat, faseelat taji sauki sosai dan wayar da yabata tasaka wa tsohon sim dinta, tai checking balance babu kudi ciki tanayin Wanda ya kawo taga 1000 ta tabe baki ta siye data tayi download what's up tai installing messages sunata shigowa ummi tashigo ,"ke ki tashi ki kimtsa ga khalil nan shigowa " faseelat tace "khalil ?"tana zaro ido Ummi tace "eh ki tashi gashinan shigowa "ta juya Tabar dakin faseelat tace "mtssww shikenan fa khalil khalil maganar kenan ta kalli riga da wandon dake jikinta fakistan tace "ni shirye nake danban kara irin gayunnan saboda shi " Ummi nafita tace yashigo tashige daki ta sako hijab. Tare da Mubarak suka shigo yana dauke da katuwar bakko, Har bakin dakin ummi yayi sallama ummi ta amsa tace "maraba ka shigo " ya dan sunkuya dukda tsayin kofar ya shiga memakon ya zauna kan kujera ya xube kasa, a sannu ummi ta saci kallonshi tace "kambuu da wannan ne faseelat ke kushewa ina laifinsa yanda mazannan sukayi tsada, Ummi tace "a, a katashi kazauna saman kujera "tana sunkuyar da kai na surukai, Yace "ina yini, "batare da yakoma ma waccan maganar ba. Ummi ta amsa akunyace yace "ya me jiki? " Ummi tace "dasauki " yace "Allah shi bata lpy dama zuwa nai nagaisheku"kanshi a kasa shima kunyar yakeji Ummi tace " amin angode kwarai " Dama da shigowar shi ya jingina bakkon jikin cushion hannunshi ya cusa cikin aljihu ya zaro kudi a kalla sunkai 10 ya ajiye sannan yace"ni zanwuce " Ummi tace "to angode bari na kira maka faseelat din " Bece komi ba ummi tafita Mubarak de na zaune ummi nashiga tacewa faseelat "ki tashi ki shiga ku gaisa " faseelat da tunda taji sallamar shi taji zazzabi ya fara rufeta ta tashi tafita kamar me koyon tafiya, Ummi tace "yar rainin hankali har ciwon ya dawo ko " Faseelat ta shiga da sallama bakinta, wani sanyi ya mamaye zuciyar khalil ya dago kananun idanunsa ya zuba mata, kallo daya ta masa ta samu kujera ta zauna. Yace "inawuni malama faseelat,"faseelat ta kalli zungure riyar hijab din dake jikinta tai shiru, yanata kallonta yace "ya jiki?" ta lumshe ido ta bude tace "naji sauki ai "

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});