Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 116

Chapter 116

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gadar akife , suna fadawa suka kama da wuta gabadayansu, Kafin mutane su taru mutanen ciki tuni sun kone koda mutane sukazo bakajin sautin komi se fasss! Dasss!! Tatasss!!! Jikin mutane na fashewa, mutane sunata zuba kasa da ruwa kafin motar kashe gobara tazo , daga katsina zuwa kurmiyal akwai yar tafiya don sunfi kusa da batsari,shiyasa abun yadauki mintoci wutar bata mutu ba har yan kwana kwana sukazo aka kashe wutar , ranar yan kauyen kurmiyal sunga tashin hankali tsoron Allah yakara shigarsu wadanda suka manta da Allah ranar Sun tunadashi sun koma agunshi, ga warwakin sunyi baki kirin wasu Sun fashe wasu Sun kwarkwarje wasu hanji awaje, yara, jarirai, maza, mata, samari da yanmatasa, kusan rai 15 don waccan motar j5 ce, ba jimawa police suka zo aka daukesu zuwa matuary kafin asamu danginsu dukkansu sun mutu kurmusss, dandanan gidajen radio suka fara baza labarin, Hjya aminiyar radio tana zaune tana sauraren radion taji hadarin gabanta yayi mummunar faduwa, tai sauri takashe radion, Ba arziki tana rawar duwawu ta shiga daki tana haki ta dauki waya takira mamar jamila, Mamar jamila dabatasan abinda ke faruwa ba ta dauka da sallama hjy batako amsa ba tace "khalil yaiso nan? " mamar jamila tace "a, a khalil bezo ba da yataho.... "bata ida magana ba wayar ta sullube daga hannun hjy, Ta zame kasa zaune saboda kafafunta daketa rawa, ta dora hannu akai tafasa kara "nashiga ukku nabani na lalace wayyo Allah khalil dina ya mutu ya tafi yabarni"hawaye kamar famfo suke zubarmata ihun da take ta rafkawa yasa seda makwabtan ta suka shigo gidan suka rirriketa suna tambayar baasi, Allah sarki rayuwa in Allah yaso cikin kiftawar ido se kaga duniyar ta zama empty , mutum ba abakin komi ba amma munsamu duniya mun shan take ko tunanin mutuwar ma bamayi kamar anan zamu dawwama,mun manta kiyama munata tsiya,ya Allah ka kyautata rayuwarmu kasa mucika da imani kasa muyi kyakkyawan karshe amin, *ya ubangiji ina rokon ka kajikan dukkan musulmai maza da mata ka musu rahma kajikansu domin kai mai rahma ne me jinkai*😭😭😭 ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a penπŸ–Š We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπŸ–Š Be hold our words A product of our penπŸ–Š Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7⃣2⃣ *SHAFIN mommyn mufeeda da me dambu inajin dadi yadda kukasance daga cikin mabiyan buk dina ina kuma jin dadin comments naku thanks* *yaruwa kinayin azkhar din safiya da marece kuwa? Koko aiki da son kwanciya barci ko saurin kunna data suna hanaki yi? Da kinsan falalar yinsu dako kina gudun ceton rai zaki rikayin su,in kuma kinsan falalarsu why kike sanya? Ko mantawa dasu? Azkhar suna haska rayuwa, yana sauya mummunan abu zuwa alheri, kariya ce daga sharrin kowane abu, yana kawo arziki dajin dadin rayuwa,yana gyara zuciya,yana kusantar da mutum ga ubangiji, yana kai mutum zuwa aljanna,shin me zesa kiyi sanya da yinsu? gasunan da yawa masu saukin karantawa se dumbin lada da falala, Dan Allah murika yin azkhar karmuyi sanya dasu don neman kusanci da kariya awurin ubangiji, duk abinda mukeyi mu daure murika yin azkhar dinnan koda muna kitchen ne, ko a mota going to office ko a school ko ina sau da dama Allah ya janyemiki sharri sanadin azkhar wanda ke baki sani ba, kinemi littafin azkhar a book shop's ki kara samun wasu ki hardace kitayi insha Allah zakiji dadinsu kuma zaki samu natsuwa* *yaruwa kinada riyadul janna fi azkharul kitabu was sunna kuwa?littafi ne da ya tattara azkhar da adduoi wanda baakawosu hakanan ba seda akafara rubuto hadissan da aka samosu da wadanda suka ruwaito, acikinshi akwai adduoi da yawa wadanda wlh zakiji dadinsu an tattara duk adduoin dake cikin alkurani a littafin da kuma sunayen Allah kyawawa wadanda idan an rokeshi dasu yana amsawa wanda sukazo a alkurani me girma wanda suka jerosu tun daga fatiha to nas, ga kuma manyan adduoi a bayansu wanda Allah yake amsa addua in akayi su , na rungumi riyadul janna naji dadinshi matuka,idan bakidashi ina me baki/ka shawara ki nemi riyadul janna zaki samu biyan bukata kuma zakisamu kusanci da Allah (S.W).zaki sameshi a kasuwanni wurin masu littattafai ko bookshops wallafar yusuf bin Ismael ,bangonshi da hoton lambu da flowers,nasan beda tsada ada bansaniba yanzu kiyi kokari ki mallakeshi don bukatarki, bakin cikinki,ko damuwarki zasu yaye,zaki godemin kede kinemi naki ki runguma* Cikin gigicewa Hajiya take ce musu"nabani khalil dina ya mutu yayi accident ya mutu" Matan suka dauki salati jikinsu yayi sanyi domin khalil mutum ne har mutum yana girmama mutane bazaka ce ga abokin fadanshi ba yana da hakuri uwa uba yawan ibada, Hjy tace "hjya rabi Dan Allah kuce be mutu ba, be mutu bako? Nasan baze mutu yabar niba bandashi cikin motar wlh babu shi" matar daakace ma hiya rabi ta kalli abokiyar zamanta tace "hjya zaliha ki kira alhaji kifada mishi yafada ma manu naji labarin accident din yanzu inajin radio se suje su dubo indashi se suanso gawar ai mishi sutura " Zaliha ta juya dasauri ta shiga gida ta dauki waya ta kira mijinsu tafada mai yayi ta sallallami yace "yanzunnan naji labarin accident din bari nakira manun donni ina jibia amma yanzunnan zan kamo hanya " ya kashe kiran ya kira manu, kawu manu ya girgiza ba bata lokaci ya tafi gidan kaninshi suka nufi matuary dauko gawa, zaliha ba bata lokaci ta dannawa siyama kira ,siyama na kitchen wayar ta keta kara yaranta duk sun tafi islamiya jamila ta dauko wayar ta kawomata ta juya , siyama ta dauka takara kunne da sallama a bakinta, Zaliha tace "siyama nice hjya zaliha ki taho gida khalil yayi accident ya rasu hjyar ku kuma bata lpy"diff takashe takoma gidan hjya dasauri, Siyama zuciyarta ta rika harbawa dasauri hawaye suka rika zuba a fuskarta masu zafin gaske, Tai cikin daki tana kuka, jamila dake zaune tayi tagumi taga siyamar tashigo tana kuka ta tashi tabita ciki siyama har tazira hijab jamila tana ta kallonta tace "anty lpy kike kuka? " siyama tafashe da kuka tace "yaya khalil ne yayi accident ya rasu " kamar saukar guduma jamila taji maganar ta yanke jiki tafadi, Siyama tai kanta tana kuka tana kiran sunanta "jamila! Jamila kitashi Dan Allah " Mijinta babban mutum ne idan ya dawo aiki a kofar gidanshi yake zama wurin har yazama majalisa cika yake da maza, siyama ta tashi tafita waje dagudu bata tsaya koina ba se gaban mazan dake gun ta kalli mijinta tana kuka cikin tashin hankali tace "baban farida jamila ta fadi " yace "subhanallahi ! "ya tashi yayi cikin gidan dasauri, siyama tabi bayanshi, Yana shiga ya samu jamila a sume da sauri ya bude fridge ya dauko ruwa masu sanyi ya sheka mata su a fuska, jamila tasaki ajiyar zuciya ta bude ido wuf tatashi zaune tafara hawaye" anty yaya na ya rasu? Ya khalil dina fa"? siyama daketa kuka tace "ya rasu jamila " Marar jamila da tunda tafarko take murdawa kadan, ta murda da karfi ,jamila ta dafe ciki da kugu tafara kuka tana nishi zufa tarika karyomata ta koina, Baban farida

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});