Chapter 152
Chapter 152
yana dariya yace "niba ruwan da lpyar dazan kwasa keda zan temakawa in kara miki ruwa da fresh milk medadin gaske " Faseelat tana dariya tace "plssss banaso kabarni nayafe dadin nan" Aisha tazo kiran fahad lunch taji sunata gaggabar dariya, zuciyarta na harbawa ta juya daki idonta cike da hawaye, azuciyarta take magana "wai wannan ce zaace ma marar lpy tana ta kwasar dariyarta ahakan ciwo take, sunata soyewarsu a matsayin jinya ni ina kwasar aiki da bakin ciki ,bazan iyaba tafiya ta zanyi "hawaye suka wanko mata a fuska ta kwashesu da hannu ,ta bude wardrobe tasa hijab ta fita daga gidan, suko sunsha dariyarsu da wasanni don kan bed suka koma hardasu jefe jefen pillows da bugu da wasa, suna gamawa suka fita shi yawuce dining ga kuloli nan amma ba Aisha yahau yashiga dakinta be ganta ba yafita har garden koina bata, yayi tsaye yarike kugu yasande tana gidan mommy to meyasa bata fadamishi ba? ya daga kafada ya koma wurin faseelat beko ci abincinba, Aisha na shiga gidansu tafita daga mota da gudu tana kuka tashiga gida, Mommy tai zaman dirshan kasa sadiya auta na kwance kan cinyarta Tanai mata tsifa Aisha ta shigo tafada jikin mommy tana kuka, sadiya tai wuffff ta tashi zaune, mommy na raba ido tace "Aisha menene kuma kede matsala bata karewa daga gareki " Aisha numfashinta na sarkewa take magana "mommy yaya yadena sona yadena kula da rayuwata, faseelat ciki ne daita yaya namin gori yana fadamin ina bakin ciki nake daita "tafashe da kuka tacigaba da kuka tace "mommy yaya yazo yace nabashi kwanaki har seta samu lpy ze dawo gareni gabadaya hankalinshi yana kan cikinta kuma lpyarta lau wlh " Mommy ranta bace take kallon Aishar,tana dasa aya tace "ubanshi yaci uwatai ita me ciki harwani lokacin lpy ne daita, saboda tana da ciki seya ida kashemin ke, dan ubanki meyasa baki fadamin tuntuni ba seyanzu "? Aisha tana ta kuka tace "baniso in tayarmiki da hankali ne mommy shiyasa nai shiru" mommy tace "aiko shegen cikinnan baze zo duniya da rai ba share hawayenki kingama kukan bakin cikin shi daga yau wlh " "Ke sadiya tashi daukomun waya ta daki", Tatashi ta tafi sama dasauri, Aisha nata ajiyar zuciya hawaye na kara zubomata mommy tace "shi har yaisa ya miki gorin haihuwa shegen cikin ze bare kuma dole yarabu da shegiyar nan" sadiya ta dawo da waya hannunta ,mommy ta latso number anty salma takara akunne tace "auta kishirya wurin katon boka nakeso kikaini kowani jibgegen malami wanda dana fadi bukata ta tagama biya " anty salma tace "tofa anty lpy meyafaru? " Rai bace tace "kome ma yafaru fahad so yake ya kashemin Aisha kawai wai dan kishiyarta nada ciki shine yake mata gori harda cewa tabarmishi kwanakinta wlh bazan bari ba wannan karan kishirya gamunan zuwa" anty salma tatabe baki tace "ai dama zuba maku ido nayi tuntuni yakamata ace anwuce wurin base yanzu ba da Aisha tagama wahala, niko keda malaman da zan kaiku gunsu aiki kamar yankan wuka, akwai boka gumurzun duniya ya kware da aikinshi ga lasting, akwai malan halilu megani har hanji kina zuwa ze biya miki bukatunki cikin sauki " Mommy tace "gamunan tafe nagaji wlh ni kaina abun yana affecting dina some time bana barci idan nakira likita yana fadamin jinina yahau sede munzo "takashe kiran, Aisha najin abinda tace tai tsit ita gabadaya hankalinta ya gushe mijinta kawai takeso yadawo gareta ta kowane hali, Sadiya datun dazun take zare ido tace "mommy bade wurin boka zakuba?" Mommy na harararta tace "can muka nufa ko sadiya " sadiya tace "mommy kinsan fa Wanda yaje wurin boka yayi shirka kamar hada Allah da wani ne, kuma fa bukatunku bazasu biya ba seya so, meze hana anty takara hakuri kuyita addua in ma wani asiri aka masa seya kare amma karkuje wurin boka plss mommy " mommy tace"ke sefa munje sena kwato mata yancinta duk wa yaja inba itaba danubanta inata bata shawara taki dauka, tunda nake ko malamin zaure bantaba lekawa ba amma yau dole ne se munje wlh " sadiya zatai magana mommy ta kai mata bugu, ta janye tana tunzuro baki, mommy tace "sena ci ubanki da shiga maganar manya tashi kidaukomun gyalena ke Aisha da jikka ta ki duba a closet ki daukomun rapar 1k guda 3 tashi maza " Aisha ta tashi tana share hawaye ta haye sama jim kadan tafito da kayan tabawa mommy tasaka suka fita, Suna fita sadiya tafashe da kuka tace "Allah yaganar daku gaskiya" Basu tsaya koina ba se gidan salma suna shiga ta sabo mayafi suka fito a motar ta suka nufi gidan boka gumurzun duniya suka lula kamar zasu tafi jibiya sannan sukabi hanyar datayi dankama suka cigaba da tafiya, Sunayi suna labari mommy tace "inta haihu aini nabani bare inta haifi namiji shikenan ita zata cigaba da ruling gida in ita wannan banzar bata kara haifuwa ba shikenan natashi atutar babu nayi renon banza" Anty salma tace "ki kwantar da hankalinki anty kome yazo karshe" Sunata tafiya suka tsaya a bakin titi suka sauka sukabi wata yar karamar hanya tundaga kan titin kana hango rufin bukkar bokan, bawata tafiya sosai suka iso wurin yana bakin bukkar wurin ba rufi amma bakikirin yake kamar anyi rufin kwano gawani mugun wari dake tashi gawasu layu da kawunan dabbobi gefenshi, tunda suka tunkari wurin suka rikajin ihunshi da maganganun shi da bakaken aljanu wadanda yake musu hidima su kuma suna biya mishi bukatocinshi, dukkansu ba wacce ta tsorata har gara mommy danshi kanshi bokan abun tsoro ne shirgegen kato ne baki wulik daga shi se dan bante ya rufe kugunshi, Anty salma ta bude baki tana fadin "gafara de gafara de," Suka zo zasu zauna gabanshi nesa dashi, Tunkan su zauna ya kwasa masu tsawa dukkansu seda suka tsorata muryarshi na amo yace "Allah ya gaza? Ya gaza ne "? Dukkansu suka rika gyada kai suna fadin "eh yagaza" ya kwashe da dariya yayi yan surutanshi da aljanu dawani kalar yare, Duk suka samu wuri suka zauna, boka ya kallesu daya bayan daya idanunshi kore kore yellow yellow yanata zaresu, ya nuna Aisha yadaka mata tsawa yace "me kkso a musu?" Aisha ta girgiza ,jikinta na rawa tace "so nake a zubar da cikinta asa mishi tsanarta amma karya saketa yanzu harse ta kamu da ciwon zuciya" boka ya babbake da dariya "hahahahahahahahaha bukatarki zata biya yarinya amma dan dukununu nason ganin tsiraicinki aljani betau yanason shan maniyinki,aljani mugu yanason ya sadu dake daganan kuma bukatarki tagama biya har'abada hahahaha " mommy ta zaro ido waje jikinta yana rawa ta kalli salma ta banka mata harara, Aisha zatai magana mommy tai karaf tace "muna zuwa boka zamuyi shawara" Yayi ta dumumuwanshi kamar beji taba yanata juya hannuwa, ta wurga musu harara duk suka mike suka bar wurin seda suka kai gaf titi, mommy ta kalli salma tace "amma wlh salma bakida hankali kirasa wurin wanda zaki kawomu se wannan bakin arnen wanda in ance rabonshi da wanka yafi shekara baa gardama ,ahakan ze kwanta da diyata wlh batayiwu wa dan nasan duk cutukan duniya babu wacce bazaa samu a jikinshi ba " Salma tace "aa anty bawani ciwo kuma seme
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183