Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 157

Chapter 157

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

murmushi it's better ai da wannan bakin cikin da take gani, Tace "Allah yakiyaye Allah ya medoku lpy" ta juya tahaye sama, Aisha ta yamutsa fuska bataso ta nuna I don't care haka ba, taso tai kuka sanin dataje ummi zata gane yasa ta hakura, sunanan har tayo wanka tazo ta wuce su wannan karan Aisha rungume ajikinshi ta fita tashiga mota ta nufi gidan ummi tana ta tunani barkatai, We have only one heart but divided into two, one has good thoughts and other is negative , Always follow ur good heart not the bad that tell you to do something bad or make you thought about that ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 8⃣5⃣ *Godiya da ban girma ga anty ta anty hanne ado writer of fini a uba nafiki a miji,wacece uwa,and now iyayen ko mazan, ina rokon Allah yakara miki budi yakara miki lpy ya shiryamiki zuriar ki, ya kara miki basira da daukaka yasa kigama da duniya lpy a karshe ya tsunduma ki aljanna, ke masoyiyace nagode da soyayya Allah yabar kauna* *readers🗣kunemi novels na anty hanne akwai darussa da dama,zakuji dadinsu* *ni shalele wlh inajin dadi na 😂💃🏼sede naji bugul alert ya shigo daga masoya, kamar kunsan ba abinda yafimun dadi kamar naji alert😂 kai ina godiya Allah yabiyaku yakara maku budi kuyita cikani da alheri nagode😘😘😘😘* Tana zuwa tai parking ta shiga sedata tattaro duk sauran kuzarinta da faraa sannan tai sallama ummi tafito tana amsa sallamar, tai tsaye baki hangame tana kallon muguwar ramar da tayi, faseelat nata murmushi taje ta rungumeta ,tana cewa "I miss you so much ummi " Ummi ta cirota daga jikinta tace "faseelat duk laulayin cikin ne haka? kinbi kin kanjame kin fada dubi skin dinki yadda duk ta yamutse kode baki lpy ne? " faseelat tai murmushi tace "ummi se ahankali wlh banijin dadi sosai laulayi nake ba kadan ba ina wahala sosai bana bacci sosai bana iya cin abinci sosai sometimes ma tea kadai nakesha ga amai, kimin addua ummi Allah yaragemin wahalar nan " ummi tace "amin to amma kin canza kinga idanunki kuwa? " faseelat ta shafo su tace"me sukayi ummi? "domin ko madubi bata cika dubawa ba, Ummi tace "sun karayin luhu luhu fuskarki kuma tai firit " faseelat tai yake tace "ummi lubiya nakeso kimin yau inanan har dare yanzu kimin lubiya da dare kimin tuwon dawa miyar kuka plsss " Ummi tace "seme kuma Kikeso? kinsan ke shalele ce komi kikeso zakisamu " faseelat tace "su kenan ni ai banso kina wahala" ummi tai murmushi tace"kishiga ki kwanta ki huta yanzu zan shiga namiki " faseelat tace"nagode ummi " ta nufi daki ummi tabi bayanta da kallo duk yan kugun sun zube tace "to Allah ya kawo sauki"ta shiga kitchen , faseelat nashiga dakin tai kwance akan 3seater sede ba bacci ne idonta ba, ta kulle idonta gammm tana tunanin different moments da takeganin fahad yana wa Aisha abubuwa romantically, tunaninta yatsaya akan tafiyar su, yanzu Hero zeyi tafiya baze fadamata ba? saboda dan karamin laifi yanata gana mata azaba dama duk kalaman da yake fadamata karyane kenan, da yanzu ze tafi yabarta cikin ciwo da damuwa shiko ko ajikinshi, wai ko hero naso yagama da duniya lpy? Idan na mutu fa Kafin su dawo?baze yiwuba nasan dole ze sauko hero bazeiya wata ukku yana fushi dani ba " Tanata tunani abinka dame ciki se bacci, seda ummi tagama tazo ta tadata taje tayo brush tazo cin lubiyar, sede me? takasa cin ta kirki tanajin dadinta amma damuwa bata barinta cin abinci ta dauka tameda kitchen, tadawo ummi tace "tunda bakiiya ci me zaki ci? " tace "bakomi nakoshi dayake bama wani cin kirki nake yanzu ba " ummi tace "Allah yaraba lpy, ai inajin yanzu yakai 2month nanda 2month zaki ragejin laulayin daya fara girma " faseelat tai murmushi tace "ummi gidan yaya zanje nagano anty fadila " Ummi tace "keda baki lpy? kibari harki samu sauki mana shi haryanzu be barinta fita daganan se gidan alhaji babba yace setayi 3month wai, " Faseelat tace "ummi gwara naje tun biki fa bari natashi na shirya" ummi tace "tow kibi sannu Allah ya kiyaye" Tace "amin"tatashi ta wanke jikinta tasa hijab tafita, ummi tai shiru tana ta nazari gaskiya tana wahala mutum yayi fesss ga kasusuwa, Faseelat tashiga mota ta tafi gidan ya omer, Tana shiga gidan tafara knocking a bakin kofa, omer yazo ya bude, Waze gani his sister acikin mummunan yanayi, gabanshi nafaduwa yace "sister meke damunki amma baki lpy ko? " faseelat tai murmushi tace "yaya ciwo ne kawai mushiga daga ciki " yabata hanya tawuce ciki yabi bayanta da kallo,dama laulayi haka yake ma wasu? faseelat tashiga ciki tai zaune kan kujera tana meda numfashi take kiran" anty !anty!! Fito fito yau manyan baki gareku agidan"itako fadeela tana toilet wanka jikin omer mace yazo ya zauna kujerar dake facing tata,yana kallonta yace "sister kode akwai abinda ke damunki ne? bayan laulayi " faseelat tasaki murmushi tace "Dan Allah yaya karka damu kanka wlh ba abunda ke damuna, cikin ne kawai kuma lokaci ne nanda wasu watanni kome zezama labari " yayi shiru yanata kallonta but he smell something fishy, Fadeela tafito tanata faraa tace"sannu da zuwa anty maraba " faseelat tabita da kallo har ta zauna tayi fesss Abunta tayi mulmul cikin kankanin lokaci, Faseelat tace "yawwa anty, ya gida ya kuke? " fadeela tace "lpy lau ya jiki jiki? Allah yaraba lpy" faseelat tace "amin" tana harararta tace"anty kema fa akwai Alamar tambaya kode yaya yagama cika aiki? " fadeela ta dukar da fuska tana dariya, faseelat tajuya wurin omer taga yanata murmushi yana wa fadeela kallon kasa kasa, tai murmushi tace "hakane ko yaya? Munkusa samun baby" yace "ihhm amma not very soon" faseelat tace "I'm happy sis akula da mu sosai" Fadeela ta bugar da maganar ta hanyar cewa "me zaa kawomiki akwai white vegetable rice da stew akwai sakwara, sobo zakisha ko kunun aya ko mango juice? " faseelat ta zaro ido tace "anty kuna shagali walla wannan jerin abincin fa shiyasa duk kukayi kiba" omer da fadeela sukai dariya ta cigaba da cewa "toshi ke tayaki ko? " fadeela tace "anty duk shi ya girka tayashi kawai nake baya bari na yin kome " faseelat tai murmushi tace "yar gata, to yanzu ni a koshe nake sede duk inda naga kunun aya bana bari akawomun nasha nasa albarka" fadeela tai dariya ta Tashi, Faseelat tai shiru se tunanin soyayyarsu da fahad ya fadomata yadda yake tayata abubuwa kullum yana fadin banso kina wahala, Omer yaga ta tafi tunani yace "hmmm I knew it theres something behind it"acikin ranshi, ya tashi ya haye sama yanajin haushi yasanta komun nacinshi bazata fada ba tunda tasan baya yin mijinta, tunda Allah yadora mata wahala base tai tayi ba, Fadeela ta dawo ta ajiye plate da cups asama da robunan Faro biyu cikeda kunun ayar, itako tanata tunani,

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});