Chapter 172
Chapter 172
kaita zukunniya dakyar tashi dakyar haka abun yake tagama suka fito ta kabbara salla daga zaune tanata nafilfili tana dadewa cikin addua tana fadawa Allah bukatun ta, Ummi tun tana gyangyadi har ta kishingida a gadon bacci ya kwasheta, Fahad yana isa gida ya sheme kan kujera a falo yanata tunani ,yanzu Aisha nacan cikin kabari amma yana mata kyakkyawan zato, Ya dade kwance sannan ya tashi ya shiga bedroom yayi alwala yafara salloli ,can kusan asuba bacci ya dauke shi kunsan shedan ya tsani sallar asuba acikin salloli ita tafiwa mutane wuya dan da lokacin yayi sekaji lokacin kakejin dadin baccin,Allah kakaremu daga sharrin shi, Se can ya farka anata kabbarori alamun antada salla yatashi kanshi na sarawa yashiga toilet yayo alwala yatsaya bakin fridge yasha PCM sannan ya kabbara salla agida bayan asuba ya rama rakaatanil fajr,sannan ya zauna yanata tasbihi, Faseelat ma batasan lokacin da bacci ya dauke ta ba seda Ummi tafarka ta tadata takoma kan bed, Tun 6:30am yafita batare da ko wanka ba yatafi gano jikin mommy, Ya sameta kamar jiya de tana kwance kawai, Ya zauna kasan bed din yasa kai cikin gwiwa yana kuka, Hakanan yakejin be kyautawa mommy ba baze manta gatan da ta mishi ba har goyashi tayi ta fifitashi amma alfarma daya ta meda Aisha dakinta yakasa yi mata, Mommy muryar ta dishe tace"son so kake nima nabi Aishar ?" Ya dago kai dasauri jin furucinta,mommy tace"eh idan har bakaso nabita kadena dagamin hankali dan Allah kana karamin damuwa" Yana hawaye yace"I'm sorry mommy banason wani abu yasame ki" Mommy tace"katashi katafi kafito dawuri kaxauna ka amshi gaisuwar matarka" Ya daga kai ya mike yafita ,she don't know meyasa takejin tausayinshi kadan wani time, Gidan Umma karfe 7 yagama kacamewa da kamshi yaranta da surukanta da jikoki zasu zo anyi deferent abinci akasawa Su faseelat Umman ta shirya tatafi kai musu, Da tambaya tagane dakin tashiga lokacin har faseelat tayi wanka da temakon Ummi tana zaune jingine da bango hannaye duka dafe da gadon, Ummi tai mata barka da zuwa suka gaisa ko zama batai ba ,ta taba wuyan faseelat da cikinta taji duk normal,sannan tace"daughter aita hakuri plsss duka rayuwar yar hakuri ce muma duk zamu mutu kowa da lokacin shi" Faseelat ta girgiza kai,Umma bata zauna ba tace"to zantafi saboda yau kannenta zasu zo " Ummi tace"to Allah yakawosu lpy" Umma ta kalli faseelat da hankalinta nacan tunani ta fita, Tana fita suka hadu da fahad ta tsaidashi ya gaisheta ta amsa cikiciki tana kallon idonshi tace"dan Allah son kar ka shiga da damuwa haka awurinta seka kara mata ciwo,me ciki dama yaaka kare bare ita me hudu kuma da hawan jini kadaure karage damuwar kafin kaisa" Ya daga kai tace"yau yanuwanka nanan zuwa suduka zasuyi maka gaisuwa idan kasamu time kashigo kugaisa" Yace"to nagode"Ummi tatafi shikuma ya shiga dakin ,dukda yadan seseta kanshi amma ina faseelat tariga tagama sanin abunta, Ya duka ya gaida Ummi ta amsa takara masa gaisuwa ta fita, Ya koma kan gadon faseelat ,ya kalleta yace"ya jikin ?ya cikin sunfara moving like before?" Ta kuramai ido takasa bashi amsa, ya kanga kai jikin cikin yaji sunata wasoso sannan yadanji sanyi ya kalleta yace"kinci abinci ?" Tace"I must saboda su " Yace"thanks ,zantafi zandawo anjima" Tace "bakai bacci ba jiya na rokeka badanniba karika bacci rashin bacci ciwo yake zama ga rashin cin abinci kuma haka kakeso ni narika natsuwa " Yace"I'm sorry "yaja kofa ya fita ,tabi bayanshi da kallo,Tana hawaye anya rayuwarsu zata dawo kamar baya ?farin cikin baya ze dawo kuwa?sune tambayoyin datake wa kanta, Fahad wurin karbar gaisuwa yakoma anata zuwa yi masa gaisuwa ,duk Wanda yagansa yasan yana cikin halin rashin matarsa, Karfe 11am Su lady suka iso gidan Umma tareda mazajensu , Umma bata gane lady ba ta sauya tazama balaraba sak, Sukayi ta murna suka kai mazajensu masauki suka cikasu da kayan abinci da nasha sannan suka fita , Hussein tunda lady tafita yake kallon kofar anya zeiya tafiya yabarta har 3days shide he love her saboda dalibar faseelat ce ta kware wurin nuna masa soyayya kamar tamedashi ciki shiyasa shima he feel desame, Lady sun baje falo suna cin abinci dukansu da cikunnansu harta auta da Umma ke fadin bata isa aure ba,dukkansu sunyi sharrr daka gansu kasan suna hutawa abunda ya kara kwantarwa da Umma hankali kenan sun shige sunyi tsitt sede ayi waya anata raha , Dukkansu bame problem se khulsim don kishiyarta har gida take zuwa ta nakada mata duka tai tafiyarta so biyu mijinsu na sakin kishiyar shiyasa yanzu tadena zuwa dantasan saura igiya daya , Basu gama cin abinci ba Su anty khadee da zuriarsu suka shigo gidan yakarasa kacamewa , Bayan sunyi wanka sun sauya kaya ,suka tashi tafiya wurin gaisuwa Umma tace "to gaisuwar zaku fara zuwa ko asibity ganin faseelat?" Lady ta dafe kirji tace"Umma meyasameta ?" Umma tace"shock ne amma dasauki de" Lady tace"inaga mufara zuwa asibitin sannan muwuce gaisuwar tunda zamu dan juma a can" Suka fita suka tafi tareda mazansu suma sukayi wa fahad gaisuwa da mommy, Bayan 2days akai sadakar ukku zaman gaisuwa yakare wanshekare su lady suka koma kasarsu, Da marece aka sallami faseelat fahad nafadawa Ummi tace"to zamu tafi daita gida idan ta haihu lpy bayan arbain seta koma" Hankalin fahad yatashi yanajin tausayin kanshi yace"Ummi Dan Allah karku tafi daita abarmin ita zan kula daita sosai plss" Faseelat daita ma abun yabata tsoro tace"Dan Allah Ummi kibarni in haihu a can plsss " Ummi ta kalli katon cikinta tace "to Allah yasa haka shine mafi alheri amma naso mutafi" Sukace "amin" atare suna sakin ajiyar zuciya, bayan sun koma gida dukansu tattalin juna suke kome faseelat batayi har wanka shike mata ,dukansu bawani farin ciki tare dasu , After week sukaje scanning again time din cikinta 8month ,doctor tabashi shawara yadena barin faseelat tana tunani sosai don kuwa abun yafara affecting cikinta dan ta rage nauyi bisa ga wancan month din, Jin abinda doctor tafada yasa ya cire tunanin Aisha da amira aranshi ya dage kula da faseelat yana kokarin dawo da zamansu kamar da, Saboda yadda yake yin abun dariya yana nuna mata he forgot all the past yasa ta fara dawowa dede yakan dauketa suje wurin shakatawa ,park ,restaurant kau kullum suna hanya seta zabi abinda takeso akawo yayi feeding dinta sannan sutafi Dan Sam bata sanwa, Mommy de haryanzu bata dawo dede ba ,fahad wata extra care yake bata arana yakanje dubata so ukku kofin haka ba kamar Umma ba da so daya ne tall arana, Yau da marece sunfito daga restaurant sunata dariya fahad na mata sheri ta cika ci dayawa sunata dariya,sunzo shiga mota anty salma tawuce su abun yabata haushi just 2wks da mutuwar Aisha har sun manta da babinta , Takasa hakurin har ta kai gida ta ciro waya ta kira mommy ,mommy na kwance ta dauka salma tace"anty yanzu naga son dinki da gimbiyarshi sun fito daga restaurant sunata farin ciki rannnan ma naga motarsu bakin park zanje gidan wata kawata" Mommy taja tsoki tace"salma plsss kidena fadamin abinda ze batamin rai Dan Aisha ta mutu se subar rayuwarsu?Dan Allah kidena fadamin komi kibarni insamu in ida samun saukin ciwon jikina" Salma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183