Chapter 109
Chapter 109
ta tallabo Aisha suka shiga mota suka nufi hospital, acikin mota tace "bazan kira shegiyar faith dinnan ba ta kwashe komi tafadawa fahad gwara na kaiki different wuri" Abakin wata private hospital suka tsaya suka shiga bayn Sun samu ganin likita sukamai bayani ya aunata bp dinta ya hau sosai ga ciwon zuciyarta da take bugawa da karfi ya rubuta musu drugs ya zauna yanabawa mommy advice akan adena bata mata rai akiyaye duk abinda ze bata mata rai sannan ta kula da drugs dinta kuma she's normal kodawane lokaci tana iya daukar ciki, sannan suka fita bayan aishar tasha wasu drugs din, Daga asibitin gidan anty salma suka wuce suka shiga me aikin salma tahau bene tafada mata ta sauko tana faraa tace "I'm very surprise yaushe rabonki da nan anty" Ganin fuskokinsu duk a dakune yasa tabata fuska itama taje takamo hannun Aisha dake kwance ta jinjina ta Kalli mommy tace "anty mi kefaruwa haka? " Mommy taja tsoki ta kwashe komi tafada mata a karshe tace "kawota nai kibata shawara tunda ni batajin tawa ta watsar da wata soyayya da kishin banza ta zauna lpy, tade riga taiwa kanta tsiya seta jira ganin ikon Allah " Anty salma tace "yo anty haka zaku zuba ido tazo tafara haihuwa agidan ai dole a dauki mataki wurin boka kawai zamu a zubar da cikin araba su " mommy tace "a, a salma ni ban taba zuwa wurin boka ba bakuma zanfara ba ban kuma yadda taje ba kide bata shawara kawai " salma tace "toni iyakar shawarar da zanbada kenan daganan kuma sede nabata hakuri kawai " Mommy tace "Allah yasa taji tashi mutafi ai duk ke kikaja" Salma tayo masu rakiya suka tafi takoma tana fada "wai anty bazataje wurin boka ba tasan kishiyar tata ko dacan ta dogara saboda abun yayi yawa ai munanan de watarana kundawo hanya " Su mommy gida suka wuce tanata rarrashin Aisha abinci ma abaki tabata tana ta kwantar mata da hankali, Se 1 dawani abu faseelat taji sauki sukayo wanka suka fito tana kokarin shiga kitchen ya hanata yayi waya aka kawomasu abinci daga motel suka zauna sukai feeding juna tana gama cin abincin tasaka cingum baki, Daga masallaci ya wuce gidan umma yayi saa har daddynsu nanan bayan sun gaisa umma ta tambayeshi jikin faseelat yafada mata dasauki kanshi kasa yace "daddy dama akwai wata magana da nakeso muyi " Daddy Yace "go ahead," Fahad yace "akan Mansura da safiyya ne, dan Allah daddy ayi hakuri da school dinsu amusu aure Sun ida karatun agidan aurensu," Daddy yace "lpy kake maganar aure kosu suka fada ne naga de yaranan ko fira basayi" Yace "daddy Mansura aure takeso kuma wani friend dina ya nunamin yanasonta kuma I know him sosai idan Sun dedeta se akara bincike akai " Umma tace "wlh batun yanzu na fahimci tanason aure ba nadeyi shiru ne Allah yasa bawani abu tayi ba? " Fahad yace "batai komi ba umma " Daddy yace "dukda a tsarina ba wacce zanwa aure seta gama school amma saboda kayi magana zan amince da auren sede duk wadanda zasu aura se Sun amince zasu barsu su wuce school " Fahad yace "nagode daddy insha Allah ba matsala " Sannan ya masu sallama ya fita yana niyyar fita Lady ta shigo ta dukar dakai ganin yanata mata banzan kallo, Ya dauke ido yace "kowane lokaci zakiga kira da bakuwar number bata kasar nan ba ki mutunta shi ki soshi he's my friend" Mansura ta daga kai tawuce dasauri fahad yaja tsoki yace "nonsense" Akan hanya ya kira Hussein yafada mashi yayi ta murna yana fadin "alhamdulillah" fahad ya tura mishi number lady, gidan mommy ya wuce da tsarabarta dana sisters yana shiga yasamesu zaune a kasan carpet kan Aisha kan kafafun mommy sisters nashi zaune akujeru sadiya na shan yoghurt while ramlat na chart ga drugs nan gefen mommy, Jikinshi sanyaye yaje ya zauna ganin banzan kallon da mommy ke masa da be saba gani ba Yace "Mommy ina wuni " Mommy tadaga mai hannu tace "karka wani gaidani marar mutunci ,saboda kayi aure shikenan seka nemi kashemin diya a da tarin kayan takaicinka, ka dauketa kuntafi uwa duniya amma seda ciwon zuciya da hawan jini zata dawo? To kayi dede ka rubuta mata takardarta ka saketa ta huta " Fahad ya zaro ido ya shido kasa, Aisha tai wuff zata tashi jin mommy tace Saki mommy ta danne ta, tai shiru zuciyarta takara gudu, Fahad ya sadda kai ya rasa me zece mommy takalli ramlat tace "ke tashi kije ki daukomin tests da akamata suna jakana " Ramlat ta dauko ta dawo tabawa mommy, mommy tawtsa su jikinshi tace "read them kakuma saketa ai inason diyata bawai banasonta bane na dauka nabata a tunanina kowani kaga zesata awani hali bazaka bari ba se gashi kaine ka jefata ciki " Fahad ya dauki papers din ya karanta ya kalli aisha ya lumshe ido yabude, shide ganin kokarin kanshi yake he's trying his best, Da ladabi yace "mommy Dan Allah kiyi hakuri wlh ina kaucewa bacin ran Aisha saboda inasonta sosai kishi ne ke damunta bansan bata lpy ba dani ne zan kula daita " Mommy tace "ba abinda na tambayeka kenan ba ban bukatar bada hakurin ka just divorced her " Fahad ya dafe goshi zuciyar shi na zafi yace "mommy Dan Allah kimin hakuri zan gyara zankara bata kulawa fiyeda da wlh bazan iya rabuwa daita ba inasonta sosai kuma itama tana sona " Su ramlat se tunzurar baki sukeyi sunajin takaicn shi ze halaka masu yaruwa, Mommy tace "ko kanason ta seka saketa ita kuma ta mutu da sonka dan kagane tana sonka shiyasa kake kuntata mata " Yace "wlh aa mommy kiyi hakuri plsss " Taja tsoki" ka saketa yanzunnan nace " Ya dago kai arazane idanunshi Sun cika da hawaye yace "I can't bazan iya ba wlh I love my wife " Ya matsa kusa daita yana hawaye " dan Allah mommy kibarmu tare we love each other bazan kara sakaci ba " Cikin zuciyar mommy tace yayi dede , ta kalleshi tace "this is the last time da zanga Aisha awannan halin na barmaka ita, ka kiyaye inason kayata amma kullum ina bayanka yanzu bazan bari bakin ciki ya kashe ta ba kanajina ai" Yadaga kai yace "thank you mommy " Se yanzu Aisha taji dede batasan lokacin da taja doguwar ajiyar zuciya ba, Mommy ta ajiye ta ta tashi ta haye sama yawatsa wa su ramlat harara duk suka mike sukai sama ya meda kan Aisha kanshi duk busassun hawaye a fuskarta ya mata kisss yace "sorry Aisha ki kara hakuri dani I will change kinji? " Ta daga mai kai ta lumshe ido, Ya dade nan sannan ya tafi office, Da dare suna wurin dinner faseelat takasa cin abinci yana dan kaucewa be tabata ba yace mata me takeso tace quaker oats ya tashi yaje ya hadomata ya bata ahannu yakoma ya zauna, har suka gama kasancewar Aisha ce kedashi yaje yawa faseelat seda safe ya fito yanata jin kamar ya kwana acan. Yanzu cikin jamila yakai 7month da weeks cikin yayi narkeke kamar zata haihu yan biyu haryanzu dabiar hajya nanan ta rike khalil
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183