Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wadanda Allah subhanahu wataala yace a bayyanawa ado ba, cewarshi a alkurani me tsarki *=bismillahirrahmanirrahim,wa kul lil muuminati yagdudna min absarihinna wa yahfazna furujahunna wala yubdiyna zinatahunna illa ma Zahara minha wal yadribna bi kumrihinna ala juyubihinna wala yubdina ziynatahunna illa li buulatihinna au abnaihinna au abai buulatihinna au abnaihinna au abnai buulatihinna au ikwanihinna au bani ikwani hinna au bani akwatihinna au nisaihinna ,auma malakat aymanuhunna awittabiina gairi ulul irbati minal rijali awiddiflil lazina lam yazharu ala auratun nisai, wala yadribna bi arjulihinna li yuulama ma yukfina min zinatihinna wa tubu ilallahi Jamie'a ayyuhal muuminuna laallakum tuflihun.* Bayan kwana goma ya matsa shifa he's missing he want to meet her, akai saa ummi zataje Niger zatayi kwana ukku tace mishi yazo geben tareda yi mishi kwatancen gidansu dukansu suna murna sukai sallama, fahad har gani yayi dare ya masa nisa da safe wajen 11 yakirata akan he's on the way, Tana ta doki ta shiga wanka tafito ta tsara kwalliya sarkar zinari da yabata ta dauko tasanya, ta dauko veil dinta guda daya rak da akasamata a lefe ta yafa ta feffesa turare tana jiranshi don tun 9 yangidansu suka fita hidimarsu, 11 :15 yaiso yakirata ta fito tana faraa tana ganin motarshi taje ta bude ta shige, Tana shiga yaja numfashi "hmmmmm "yana lumshe ido, Ta kalleshi tana murmushi tace "barka da zuwa jinin jikina " Yace "yawwa cutie kinga yadda kikayi kyau kuwa?"ya daga kai sama "ya Allah kabarni da cutie dita kamallaka min ita harabada " Faseelat tace "amin "ta shafa tana dariya yana karemata kallo yace "muyi pic mana" Tace "anything for you dear " Ta matsa har suna gogar kafada ya dauke su hoto so biyu, Faseelat ta matsa tana kunkuni wai yafita kyau, yayi dariya yace "inkina wuri ai baa hangoni saboda haskenki " Faseelat tace "hmmm gaskiya nida kai mundace pic dinnan yayi kyau " Yace "Allah? " Yana mata kallon kasakasa tace "eh, meyasa bakazo min da amira ba? " Yace "tabb so kike tafasa kwan ko? " Faseelat tafara dariya, Yanata kallonta with emotion yafara zaulayarta da message na farko data mishi lokacin da ya shareta yace "a good believer always fulfill his promise " Ta fashe da dariya ta dora kanta kan seat ta dora hannu akan bakinta tana cigaba da dariya, Yanayin yadda take dariya nonuwanta rawa kawai suke, Yakure ta daido yanajin kamar ya rungumota gabadaya ta rikitashi he's losing control, Tana ta dariya ba zato taji hannu saman breast dinta, Tsit tai shiru ta dukar dakai tana kallon hannunshi dake kan breast dinta, ta juya ta kalleshi his eyes are closed ya lumshe su kanshi kan seat shima hannunshi nakan breast dinta ne kawai amma daga ni baya cikin duniyar, Rai bace ta bude murfin motar tafita da gudu tana kuka tai gida, Karar bude kofar ya dawo dashi tunaninshi ya bude yafita shima yana kwala mata kira harta shige gida, ya dafe kai ya rike kugu yace "oh my God what's wrong with me? Yanzu seta canza min manufa, bayan duk ita tai cause din hakan ta kwaso gayu with everything open " Yaja tsoki ya shiga mota yabar unguwar. Comments, comments Team faseelat on topπŸ’‹ [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4⃣3⃣ *Dedicated to husnah ta riri yar fullo,inasonki sister kamar yadda kike sona Allah yakara mana son juna yabarmu tare har karshen numfashi luv u dear, ga good addua ta agareki , Allah ya kara maki dadin.....πŸ˜‚πŸ€­ kita zama tauraruwa awurin oga* *FANS I'm sorry wani dan bayani da nayi abaya cewar faseelat tana da gadon khalil I'm sorry namanta romance ba sex bane πŸ˜‚ tunda be taba kusantar ta ba ko idda ma batada ita, inafatan kungane, sannan masu cewa haramunne fahad ya aureta to gaskiya ba haramun bane Sabida shi besan tana da aure ba kuma Allah baya kama bawa da lefin da besaniba kuma koda yasani aure be haramta tsakaninsu ba, sannan akwai masu cewa halak ne namiji yakarewa macen da yakeso kallo eh hakane amma seta suturce jikinta, mazhabobi da dama sunyi magana akan haka wasu suna ganin zata iya bayyana ado gareshi toni gaskiya nafi ganewa wadanda sukace bazata bayyana ado gareshi ba, sena fuska da tafukan hannaye da kafa,, kuma yawancin malamai suntafi akan haka, ga misali namiji yazo yana sonki se yazam yasan komi na jikinki to in yazo yafasa fa? Shikenan ya kalli banza? πŸ˜‚ kuma hakan mabudin aikata zina ne, to nide shawara ta yanmata ko gobe ne aurenki da namiji ki kame kamkam ta hanyar zumbula katuwar hijabinki komi kenan in an daura yagani, amma ki tabbatar bawani aibu kike boyewa ba wannan kam kin yi yaudara da zalunci , kuma inyagani komi na iya faruwa, Allah yasa mudace.* *koda yaushe in anga kuskure amin magana plsss zan kasance me daukar gyara, haka ma kuna iya bani shawara, Nagode da irin kaunar da kukewa buk dinnan.* Yana tuki yanajan tsoki, yarasa ina hankalinsa ya tafi harya kai hannu jikinta, ta madubi ya kalli siyayyar da yamata da suke aje a back seat yakara jan tsoki, ya fiddo waya yayi dialing number dinta tana ta ringing bata dauka ba cikin takaici yace "pick my call mana I want to apologize for my mistake"yakara dialing number din, Faseelat nashiga gida ta fada kan bed tana kuka,cikin kuka take cewa "ya daukeni yariska ne kome? Daze tabani kamar wata matarshi, saboda inasonshi doesn't mean zan bari ya rika tabamin jikina " Tana kukan tace "duk laifina ne da nake sonka sosai tunda kasan haka ai zakamin komi kaga dama don kasan bazan iya rabuwa da kai ba " Tanaji wayarta na ringing bata dauka ba se kuka kawai take aganinta bama sonta yakeba jikinta kawai yakeso, Ganin ya mata 3 missed calls bata dauka ba yasa ya aje wayar, direct kofar gidan sabeer yawuce ya mishi waya ya fito, Yana shiga motar fahad ya dago da kanshi daga jikin sitiyarin motar yana kallon sabeer, sabeer yace "mutumina lpya de? " Fahad yaja tsoki mtswwww yana shafar sumanshi da hannu daya yace "ansamu matsala wlh" sabeer yace "wace kalar matsala kuma?" Fahad yace "daga gun faseelat nake, cikin kuskure muna fira na taba breast dinta, shine fa tai fushi tafita tana kuka nakirata fiye da 2 taki dagawa " Sabeer ya fashe da dariya yace "kai meyasa kai haka ko Kasa aisha ce? " Fahad ya daga mai hannu yace "please stop joking take it seriously " Sabeer yace "gaskiya u have made a very big mistake, kaga yanzu setayi tunanin ko ba aurenta kakeson yi ba, wai kana aikinmi ma kayi haka? " Ya hura iskar baki yace "bana cikin hayyaci na ne, ni tunda na shaki kamshin perfume dinta ma naji ni somehow gashi taci gayu, Allah nema ya takaita don jinayi kamar nai hugging dinta " Sabeer ya fashe da dariya yace "plsss katafi dani wataran nima in shako irin perfume dinnan inji me kaji

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});