Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 168

Chapter 168

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Aisha seda takoma gun bokannan Ashe son nabiye daita ya kamasu suna zina,salma ni yazanyi ne yanzu? ciki ne da Aisha gashi son ya saketa kuma bana tunanin Aisha zata iya rayuwa babushi bata iya sati batare dashiba bare rabuwa ta dundun" Anty salma tace"yo anty ta inda akahau tanan zaa sauka samun wani bokan zamuyi a mantar dashi abinda yafaru akara masa sonta shida kanshi ze medata " Mommy tasaki baki tana kallonta tace"salma bazan kara ziyartar wurin boka ko Malam ba ,yanzu bayan asara me zuwan yakaramin naje nabada kudina aiki lokaci kadan yatsaya gashi ita Aisha ancita a banza ba biyan bukata ,shawara zakibani wadda zata fishsheni don insamu Aisha ta fiddashi aranta shikuma nasan yadda zanyi dashi" Anty salma tace"to idan tasamu sauki seta koma gidana da zama kinga zata dena ganinshi kuma zanyi bakin kokarina wurin ganin ta mantashi,Allah de yabata lpy" Mommy tace"amin amma Aisha tasaka rayuwarta cikin wani hali batayo hali na ba kwata kwata donni bansamu namijin da nai maso haka ba don baruwana ko auren ko rabuwar" Anty salma tace "yaran yanzu akwaisu da kwallafa soyayya just kiyi mata addua amma inajin tausayinta" Mommy tace "dole ne" Karfe 7 Aisha tatashi tabude ido tarikabin dakin da kallo anty salma,da mommy da Sadiya sukayo kanta, Hawaye na zubar mata zuciyarta na mata zafi tace"ruwa mommy kubani ruwan sanyi zuciyata ciwo sosai" Anty salma ta fiddo ruwa a fridge ta matsa tatada ta tana bata, Ta dansha tabari jin bawani sauki shan ruwan da takeyi, Ta medata ta kwantar daita,mommy tace"sannu Aisha Allah yabaki lpy" Hawaye na zubarwa Aisha tace"mommy yaya ya sakeni ko? Ina yaya dan Allah mommy kubashi hakuri wlh bazan iya rayuwa in babushi ba ,ku kiraminshi dan Allah " Mommy tai tagumi tana kallonta, Anty salma tace "kiyi hakuri Aisha be sake kiba kuma kinsan baze zo dubaki ba yanzu kibari adan kwana biyu ze hakura" Aisha tafashe da kuka tana danasani tace"mommy I cheat myself nacuci kaina da kaina wlh mommy ko yaya yamedani baze soni ba nasan yanzu ba wacce ya tsana sama dani,mutuwa zanyi mommy kutayani addua Allah yagafartamin nasani nan dawani lokaci zani mutu" Kowanensu yanata hawaye Sadiya tace"anty kiyi hakuri zaki cigaba da rayuwa in Allah yaso kicire abun aranki kuma kita istigfariii Allah zeyafe miki" Aisha tajuyar dakai ta cigaba da kukan nadama ,mommy ta zuba tea akatada ta zaa bata ta kauda kai tace"banaci banajin yunwa kubarni dan Allah" Mommy tace"toshi cikin naki bakison yarayu ne?ki daure kici abinci don shima yayi kwari " Hawaye masu zafi suka zubowa Aisha tace"mommy I'm regretting plsss forgive me ban dauki shawaranki ba ,ban tsaya dogon tunani ba nabiyewa shedan yanzu mommy what of in inada cuta wayyo Allah na" Mommy tace "bakida ita bakida wata cuta aysha ki sawa ranki hakuri ko kinsamu lpy ki cigaba da renon cikinki" Dan dole Aisha ta dansha tea din ta dauke kai, Yunwa ce tatada faseelat daga bacci tara saura ta sauka kasa kamar taci babu tabude fridge ta daga robar nutri yoghurt ta banbameta ta shige kitchen dasauri abincin jiya ta dumama a oven ta zauna ta cinyeshi tasss , Sannan tatashi ta soyawa fahad kwai da dan Irish da plantain kadan ta kai kan dining da ruwan tea ta shiga toilet tai wanka tasaka blue duguwar riga me adon baki ajiki dankwalinta baki ,bawani makeup don daka ganta tana cikin tashin hankali, ta sauka tafara goge inda yakamata agyara agidan, dakyar tagama tana zufa sannan ta zauna a palon tanashan iska, Se 10 saura fahad yatashi yanata ya mutsa fuska kanshi na mugun ciwo ya shiga toilet yayi abinda zeyi yafito yasaka kaya ya fito daga dakin ,ba inda idanshi yafara sauka se dakin Aisha ,idanunshi sukai jawur yawuce ya sauka kasa jiki mace, Faseelat na ganin yafito ta tashi tsaye tana mai kallon tausayi , Yazo ya zauna kan kujera ya rumtse ido , Faseelat taje gefenshi ta zauna tace"kayi hakuri hero kazama me daukar kaddara me kyau ko akasinta,ka daure kaji mijina ,banason wani Abu yasameka " Ya daga kai kurum tace"muje nabaka abinci sekasha magani ka kara hutawa " Ya lumshe ido yace"banason ci kibarni plsss" Tace "tom nima nakoshi kowa ya hakura da abincin" Ya riko hannunta yace "hey kefa kinsan problem naki karki wahalarmin da babies dina plsss eat ur food" Tace"tonaji kaima sekaci tukun kadaure " Ya daga kai ,ya tashi yana rike da hannunta suka tafi dining, tunda ya tunkari wurin yake kallon seat na Aisha dana amira , Yaja seat ya zauna yakurawa seat din Aisha ido ,faseelat tafara zubamai tana hadiye hawayen idonta don itama abinda yake fado mata kenan, Yana tuna lokacin da suke cin abinci awurin suna feeding juna time amira na da rai da time dabasu haifi ko amira ba yaduke jikin table yana kuka zuciyarshi na zafi , Faseelat ta ajiye zuba abincin ta duke itama tana kukan tanata kuka take cewa" meyasa nashigo rayuwarku meyasa nakamu da sonka? ina dorawa kaina alhakin komi saboda ni anty tai haka,dama bansan anty ba dama kome yadawo baya"tana kuka mecin rai, Fahad ya dago da hawaye kan fuskarshi yana kallonta yace"kidena cewa haka u r my wife shiyasa hakan tafaru idan da batasanki ba maybe ba yadda zaai muhadu" Ta dago tana kuka tace"look at the house bakowa saini yazanyi in manta baya yazan in manta rayuwarmu dasu anty "har numfashinta na daukewa , Fahad ya goge hawayenshi ya matsa gunta yafara gogemata hawayen yace" kidena kuka ,haka Allah ya kaddara ze faru ,barin gidan zamuyi donmu manta rayuwar da mukayi dasu kiyi hakuri kinji "ya cigaba da share mata hawaye, Tai shiru tana kallonshi sotake tace mai yayi hakuri Su zauna don atunaninta ze sauko watarana amma abinda take gani yasa takara ganewa baze hakura yamedo Aisha ba, Ya debo abincin ya kai fork bakinta ta kauce ta ansa tarika bashi yanacin abincin kamar madaciya, Beci sosai ba ya dauke kai tacigaba daci tana ajiyar zuciya, Fahad ya fiddo waya yakira sabeer yanason yabashi sako to office don se bayan week ze koma aiki, Suna zaune a falo TV kashe sunyi zugum kowa yana tunani ,sabeer yayi knocking ta tashi tarufe kai taje tabude , Sabeer yashigo da faraa yace" amarya bakya laifi " Tai yake, tace"ina kwana" Yace"lpy lau "yana kallonta Tajuya ciki sannan yashigo shide he love faseelat shaawarta ma ce yasa ya auro fatouma dan Suna kama amma they're different fatouma zuciya tana iya sati tana fushi in ta gadama ,shiyasa yafison radiyarshi itakuma Jan class amma bata saurin hawa , Daace lpyar fahad lau dabaa bunda ze hana ya zage sabeer tasss saboda kallonda yake mata, Ta zauna gefen fahad shiko yazauna kujerar dake facing nasu fuskokinsu duk ba annuri sema jawur dasukayi, Yana raba ido yace" lpy kuke ko?meyafaru?" Fahad yace"lpy lau" ya mikamai wata small laptop yace "kabawa manager banjin dadi senan da week zancigaba da aiki" Sabeer ya zaro ido yace"amma kasan hakan naiya jawo maka problem kuma wane irin ciwo ne wannan?" Fahad yace"kayi yadda nace kabashi kuma ciwon zuciyane da bp shikenan" Sabeer be yadda ba ya kalli faseelat yace"faseelat mike faruwa ?naga kamar anyi mutuwa nasan ba ciwo ne problem dinba" Tai shiru

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});