Chapter 31
Chapter 31
kara samun wasu zakugansu a next page* *bismillahirrahmanirrahim* *(so whosoever does a good equal to the weight of an atom shall see it, and whosoever does evil equal to the weight of an atom shall see it)* Ta daga kai tana matso hawaye nan da nan ya rikice ya jawota jikinshi yana mata sannu tana yarfa hannu take daga mishi kai, bawan Allah se yamutsa fuska yake donji yake kamar shi ke ciwon, yace "faseelat bakiji tun yaushe nake cewa muje asibity kin ki " Tai shiru ya janyeta ya tashi dasauri ya fita, faseelat tace "Allah yasa ba ruwan miyon zaaimin ba abani nasha don dole na, tofi da ko sau daya akayi aciki yayi amma kaita jibga miyau ciki, kai Allah ya gyaramin kai khalil" Tana rufe baki ya shigo yana sauri da cup a hannu tofinnan de zaayi, ta cigaba da yarfa hannu tana matse ciki ya zauna ya tofa mata adduoi ya bata ta rumtse ido ta shanye yace "sannu "yana jawota jikinshi ya daga rigar baccin ya debo sauran ruwan yana shafa mata aciki, yanayi yanabin cinyoyinta da kallo dan doguwar riga ce jikinta, daga shafa magani ya zarce yana shashshafa cinyoyin zuwa cikinta, tana jin haka ta kara damke ciki tace "wayyo Allah na" Yace "sannu Allah ze baki lpya "amma de bedena shashshafatan ba yanayi yana mika, faseelat taja tsoki a ranta yo miye amfanin karyar ciwon da take? Ta yunkura ta tashi zaune tana yamutsa fuska tace "ya dena ciwon ma " Yayi doguwar mika yace "to alhamdullillah mu kwanta to " Ta matsa can nesa ta kwanta yayi dariya wato gudunshi take? ya kara matsawa kusa daita ya dora mata hannu tai shiru tana kallon sarautar Allah, kamar baze lagude tan ba har tafara bacci taji yanayin abinda ya saba, dole ta Hakura yayita bidirinshi, tunda safe ta aika aka siyo mata lemon makwabta taita sha don a wahale ta kwana. Haka suka cigaba da zaman faseelat tanajin matukar kunya ta tunkari khalil da maganar bata gamsuwa dashi, duk randa yayi abinshi ita kuma tunda safe zata fara shan lemu, wani lokaci cikin daren ma, Tuni tabawa ishak tsohuwar wayarta ta cigaba da amfani da iPhone 7 dinta bata da aiki se taci gayu taita daukar pic, Kwanakin baya maman amira takawo mata ziyara, tai kusan awa 5 gidan faseelat suka sha labarinsu ana raha don sunkara muguwar shakuwa, amira kan cewa tai abarta wurin faseelat dakyar suka tafi . Yau faseelat tunda safe takejin jikinta ba dadi, tanajin kan ta very week sannan cikin ta kamar ana hura mata wuta aciki, ga kasusuwanta jitake kamar ana daddatsasu da karfin hali irin nata ta fara hadawa khalil abincin rana, ta samu ta dafa mishi shinkafa da wake da kyar tagama ta koma daki tashige cikin blanket baa jimaba jikinta ya dau zafi sosai tana ta makyarkyata, Karfe 3saura khalil ya dawo daga shago Don cin abinci, Ya shiga yayi sallama bega faseelat falo ba ga kulolin abinci nan ajere, se yayi tunanin ko tana bacci ya zauna ya jawo plate yacika cikinshi yayi hamdala sannan ya tashi don komawa shago, har ya tafi ya juyo, ya Shiga bedroom dinsu, can ya hango faseelat dukunkune tana nishi a hankali, dasauri ya isa bakin gadon ya dago kanta ya janye blanket din yaji jikinta rau , cikin tashin hankali yace "innalillahi wainna ilaihi rajiun faseelat me ya sameki "yayi maganar da karfi, faseelat ko magana bata iyayi harta lebonta rawa suke , Nantake jikinshi yafara rawa saboda tsoro kamar ze kuka yace "zaki iya tafiya kuwa mutafi asibity?" Ta daga kai tana kara dukunkunewa jikinshi yace "kiyi hakuri faseelat zakisamu lpy bari na dauko maki hijab mutafi hospital " Cikin tausayi ya ajiye kanta ya dauko mata hijab ya tada ta zaune yasaka mata ya tallabo ta ta mike tsaye kanta kan kafadarshi jikinta jingine da nashi suka fita waje, tasamu dakyar d temakonshi ta hau mashin suka tafi wata prvt hospital me suna annur, da yake prvt ce ba layi suna siyan kati suka Shiga wurin likita, likitan ya mata tambayoyi akai mata tests, suka fita jiran results bayan 30mnt likita ya kira su yana kallon khalil yace "ta kamu da typhoid, da malaria, yanzu zan rubuta muku drugs kuje kusiya, Allah ya bata lpy " Khalil yace "amin "itakam lumshe ido kawai take don itakadai tasan yadda takeji, doc ya Rubuta masu maganin suka fita, khalil rike daita, Acikin asibitin suka siyi drugs sannan suka tafi suna isa gida ta leme kan center carpet yaje ya dauko pure water yazo ya balli drugs din yace "faseelat tashi kisha maganin " tai shiru ya sa hannu ya dagota ta bude baki ya zuba maganin ya dora mata ruwa tana gama sha ta fara sheka mishi amai ajiki, idanunshi cike da hawaye ya ke mata sannu tana gama aman takoma ta kwanta tana meda numfashi, khalil ya tashi ya canzo kayan jikinshi yazo ya gyara wurin itama ya canza mata kayan jikinta ya tallabeta zuwa kan gado ta kwanta ya mata lullubi ya fita yakwashi kayan ya wanke su tasss ya shanya, ya dawo ya zauna kusa daita ya buga tagumi, Tana kwancen bacci ya dauketa ,shi ko bebar wurinba seda akai kiran Maghreb ya tafi masallaci. Har wansafe tana kwance taki cin komi se ruwa kawai takesha data sha ta amayar, karfe 9 yafita daga gidan yaje makaranta ya dauki excuse dan kula daita, daga nan yawuce gidan hjya, Bayan Sun gaisa tace "yau ba school dinne naganka yanzu? " Yace "akwai faseelat ce bata lpya shiyasa banje ba " Tace "miyasameta ne? Kuma saboda bata lpya seka ki zuwa aiki? " Ya marairaice fuska "hjya wlh jikin yayi tsanani jiya seda mukaje asibity likita yace typhoid da malaria ne " Hjya ta tabe baki tace "Allah yabata lpya " yace "amin akwai abinci ne? Dama so nake ince zan rika zuwa ina amsar abinci " Tace "to yayi ga abinci can kaje ka dauka " Ya tashi ya fita, koda yakaima faseelat abincinma bata ci ba se yoghout da ya siya mata kan hanya tasha, Bayan 2 days faseelat tai wata muguwar rama tai fesss harwani yellow tayi, saboda masassara tasha mata jini sosai, Khalil ya dan fita ya anso masu abinci don tunda tafara rashin lpyar shike jinyarta ya mata wanki dama can yana mata wani lokaci, ya kaita toilet ta dan watsa ruwa, kwatsam sega ishak yazo gidan yazo ya sameta sheme tsakar gida kan katifa, hankalinshi ya tashi yaje kusa daita yana tambayarta "yaya bakida lpy me yasameki? " Dago ido kawai tayi ta kalleshi batace komi ba sosai takejin jiki, Hankali tashe ya ciro wayarshi ya kira ummi ringing biyu ummi ta daga tace "yaakayi ne ko faseelat din batanan? a tsorace yace "ummi Yaya bata lpya sosai bakiga duk yadda ta rame ba, ummi inajin ma batada jini don bakiga yadda jikinta da idanunta yadda sukai yellow ba," Ummi tace "subhanallahi bata wayar " yace "ummi bata magana " Tace "kace ciwon yayi tsanani kenan to kajirani gani nan zuwa yanzu "kokadan ummi batada hakuri game da rashin lpyar diyanta dandanan take rudewa, tana ajiye wayar tace "itakuma faseelat nata cikin me laulayi ne kenan ai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183