Chapter 89
Chapter 89
tunbur tai tsuwwa tai sauri ta juya baya jikinta na rawa hannunta dafe da kirjinta , Fahad yabi bayanta da kallo , Faseelat ta tuna bayan ma fa akwai abun kallo tai sauri ta juyo ta duka daukar towel dinta, Fahad yana dariyar shakiyanci yataso ya rike hannunta yana kara bin jikinta da kallo yace "haba miye duk na rudewa ni da kayana? kibari nakara nazartarki plsss karfa ki manta naga komi har can ciki na sha to miye na boyo ?" Faseelat jikinta na rawa tace "Dan Allah kabani towel din " Ya dage kafada yana cigaba da binta da mayen kallo, kawai taida shigewa jikinshi ta makalkaleshi, Jin hannunshi tai yana massagin hips dinta harwani girgiza su yake, Ta hadiyi miyau me daci ta rike hannunshi tace "banyi salla ba plss bari nayi kar alwala ta takare" Yace "ai akwai sauran time bari mu gama sekiyi "ya cigaba da abinda yake Faseelat ta yamutse fuska tace "to kashi nakeji wlh " Jin tace kashi ya saketa yana dariya yace "jekiyi ki dawo " Faseelat ta janye towel din ta dora ta koma toilet shiko ya haye bed yana dariya yasan bawani kashin da zatai " can zuwa ta fito ya lumshe ido tazo ta bude wardrobe ta dauko carpet da hijab, da riga da sket na material lace pink color tana sauri ta zura ta kabbara salla , yana ta kallonta har ta sallame ta juyo ta kalleshi bayan ta shafa addua, ya mata murmushi da fuska ya mata alamun tazo, Ta dage kafada ta tashi ta linke kayan sallan ta nufi gun mirror fahad ya kira sunanta "honey! " Ta juyo ya kada kai yace "ba sekin sake kwalliya ba kinyi kyau ahaka, kizo muje muyi lunch " Faseelat ta dawo wurinshi ta mika mai hannu ya tashi ya sargafa mata kafada suka fito, Aisha da amira na falo suma yanzu suka fito dan bacci sukai suma duk Sun sauya kaya, dukkansu sun hadu a dining faseelat tai sarving dinsu, Ta mikawa su Aisha nasu ta zuba nata a plate daya da fahad taja kujera ta matsa gaf dashi ta koma ta zauna yanata kallonta ta debo alkubus a spoon ta kai bakinshi yayi tsaye yana kallonta tace "open your mouth mana ni zanyi feeding dinka da kaina baniso ka wahala "tanayi tana mai kallon jan hankali, Kamar wawa ya bude baki ta zuba mishi tana ta bashi yanata kallonta, Aisha ta cika tai bammm ko abincin takasa ci se aikin kallonsu take, Wasa wasa har alkubus biyu Sun kare, Faseelat ta tashi zata kara zubawa ya riko hannunta ya kalli plate din ya kalli cikinshi yana mamaki yace "wai duk na cinye wannan abincin? Honey kinaso in kara kiba ne? " Faseelat tace "sosai ma, bari nakara maka ai zakayi kyau da kiba " Yace "noo banason nakara weight ze takura ni, bari na zuba nayi feeding dinki da kaina " Faseelat ta koma ta zauna ko da ta daga ido ba Aisha har ta bar wurin, Ya zubo yasa hannu yace "da hannu zan baki fa " Faseelat tace "se yafi dadi ai "takashe mai ido daya, yana bata abaki har ta koshi daga karshe ta rike ya tsunshi ta tandesu tasss, Yace "to muje abiya ni lada " Faseelat ta make kafada ya jata tafara turjewa , Ya tsaya yana dariya yace "Allah zan sungumeki gaban princess "ya kalli amira dake niyyar tashi tabar wurin don takoshi , Tana barin wurin ya sungumi faseelat akafada tafara harba kafafu yace "dande ki rage min karfi ne kuma senayi " Ya dirji abishshi son rai sannan ya tashi yawuce toilet, gaskiya fahad abunka yayi yawa 🤣 Faseelat gashinta a baje hannunta dafe da mararta,daga jiya zuwa yau ciwon kugun dole takeyi, ta rumtse ido tana tunani wato shi fahad sex har yafi salla yawa tunda baya gajiya, Ya fito yana tsane jikinshi da karamin tawul, faseelat tabishi da kallo, ya zauna yana drying gashinshi ya kalleta ta mirror yace "sannu my kankana se hakuri mijinki hero ne" faseelat tai dariya ta juyar da kai, Yana gama shiryawa ya wuce masjid don yin asr , faseelat ta yunkura ta tashi dakyar ta shiga toilet ta gasa jikinta tayo wanka, tazo tai salla sannan tafara shirya kanta, tasan halin kayanta yana iya dawowa ya ganta da towel akoma ruwa shiyasa tafara saka single long gown dark green ta zauna gaban mirror, tana zama tafara taje kanta wayar fahad tafara ringing, faseelat ta tsaya da taje kan tatashi tai wurin wayar tana fatan bad woman ce ta kira, saboda tanason sanin wacece me sunan, Aiko itace hannunta har rawa yake saboda sauri ta dauki wayar ta kara akunne, Abinda taji ana fadi yasa hanjin cikinta juyawa, Muryar babbar mace tana cewa "son dan Allah katsaya ka saurareni ko na minti biyu ne, nasan ban kyauta maka ba ban maka adalci ba amma kayafemin badon hali naba wlh nayi.......... *wasu nata complain wai bekamata ace faseelat tafi Aisha komai ba, kunsan Allah ana samun haka a reality kishiyarki tafiki komi, kuma miji yafi sonta se kaga wasu suna kauce hanya saboda kishi da bacewar hankali,Allah yariga ya rubuta ko ku nawane gun mijinku dole se yafi son wata acikinku, yanzu de babban misali manzon Allah S. A. W da aka tambayeshi wa yafiso acikin matanshi cewa yayi Aisha, amma kuma yana son duk matannashi, khadija R. A) ta rasu amma saboda yadda manzon Allah yake sonta da yawan ambaton ta Aisha R. A) tace tafi kishinta a kan sauran matan, manzon Allah (S. A. W) yana girmama khadija yana yawan ambaton ta har ya zam ko bayan mutuwar ta yakan yiwa friends dinta kyauta saboda girmamata, kungani toni inaga wannan ba sabon abu bane miji yafi son wata, kuma dama ai Allah yafada a kurani acikin suratul nisai (walan tastadi'u an taadilu bainan nisai walau harastum ,fala tamilu kullal maili fa tazaruha kal muallakati, wain tuslihu wa tattaku fa innallaha gafuran rahima) to amin hakuri akwai sakon da nakeson isarwa ne akan haka inafatan team Aisha zasumin hakuri, acigaba da danne kishin nan, nima fa uwargida ce 😃bari ma nabaku labari lokacin da fahad ya mari Aisha akan faseelat seda na kewaya toilet 😂🏃🏽♀kude yi hakuri da abunda ke faruwa* [8/5, 6:09 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 6⃣1⃣ Wlh nayi nadamar abunda nai maka kai da mahaifinka, kullum cikin dana sani nake, kayi hakuri plsss kadawo gareni wlh duk cikin diyana nafison ka, bansan yadda zangyara kuskuren da na maka ba,amma ka tausayamin ,na azabtu da rashinka ina bukatar kulawar ka my son.. "ta tsagaita saboda kukan da yazo mata , but she's very surprised yadda ya dauki wayar yatsaya saurare don baya daukar wayarta inma ya dauka da yagane itace yake kashewa duk yayi saving numbers dinta don yarika avoiding kiranta, Jikin faseelat kyarma ya dauka jin abinda umma ke cewa jin sautin kukanta hawaye suka zubomata zuciyarta na bugawa da karfi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183