Chapter 113
Chapter 113
fiddo waya ya dannawa omer kira, Omer da yagama waya kenan da fadilarshi kiran abokinnasa bello ya shigo wayar, ya dauka da murmushi kan fuskarshi yace "likita manyan gari yau antuno dani kenan" Doctor bello da becika hayaniya ba kamar de omer sede har ma yafi omer shiru shiru, muryarshi very cool yace "hold on, yanzunnan naga ankawo wata patient me kama da sisternka tana ta bleeding I don't know ko idona ne se naga kamar ita " omer dake kwance ya tashi zaune kanshi na sarawa gabanshi na faduwa yace wa bello "waya kawota mace ko namiji? " Bello yace "namiji wani dogo fari kyakkyawa yana da saje, shima de hankalinshi a tashe dan se kuka yake" omer ya bata fuska kamar ze kuka zuciyar shi a cunkushe yace "itace wlh dan Allah kadubamun room da zaakai ta gani nan zuwa yanzunnan" difff yakashe kiran ya dafe kai yanajin kamar yayi kuka kamar an tsikareshi ya tashi yayi dakin ummi dasauri da key dinshi a hannu , ummi na zaune da baki dake zuwa mata murna ya shigo dakin kallo daya ta mishi tagane ba lpy ba, muryarshi na rawa yace "ummi faseelat bata lpy yanzu haka suna asibity " Ummi tace "subhanallahi miiyasameta ne? " Idanunshi jawur yace "inaga tayi miscarriage ne " matan dake dakin suka taya ummi sallallami ummi ta mike jikinta har rawa yake ta dauko hijab tace "mutafi asibitin naganta " omer ya fita ummi na bayanshi Suka shiga mota suka kama hanyar hospital din, acikin emergency room anyiwa faseelat allurar tsayarda jini jinin ya tsaya akamata allurar bacci akasa mata ledar jini don sunada jini a blood bank, sannan aka fito daita, Fahad na durkushe yaci kuka har yagaji aka fito da faseelat ya tashi jikinshi na bari ya bi bayansu aka shigarda ita awani daki suka kwantar daita yayi tsaye yanata kallon fuskarta da ta kumbura gashi har yanzu bata dawo hayyacin ta ba , nurses nagama shiryata suka juya suka fita adakin fahad yakarasa bakin gadon yayi kneeling ya dora kai jikin gadon yana zubar da hawaye yana sambatu "nacuceki faseelat na rabaki da farin cikinki nayi sanadiyyar zubewar gudan jini na ihate myself kiyafemin plssss..." Dukda saurin da omer keyi ummi gani takeyi kamar baa tafiya dandanan ta tambaya baaisa asibitin ba? Har suka isa sunata sauri su dukan burinsu suga halin da take ciki, omer yakira bello yazo ya samesu suka tafi ya nuna musu dakin yana jimami, be iya shiga dakin ba ya juya, su ummi suka tura dakin suka shiga, fahad na durkeshe suka shigo ya dago face duk hawaye ya kallesu seda gabanshi yafadi ganin su awurin adede wannan lokacin, Dasauri ummi takarasa kan bed din ta zauna gefe fahad ya matsa yabata wuri kanshi kasa, ganin halinda faseelat ke ciki ta fara salati jikinta nata rawa fuskar faseelat kamar ba tata ba ga jinin da yake jikin zanenta daba a sauya ba, ummi ta juyo ta kalli fahad tace "wai miyasameta ne accident tayi komi? " Fahad yayi shiru kanshi kasa, ummi tace "I'm asking u meyafaru? " Fahad yace "accident ne"Muryarshi a sarke ummi hannunta na rawa ta kaishi bisa kan faseelat ta shafoshi hawaye suka gangaro mata, omer tunda ya shigo yaga halin da take ciki ya rungume hannayenshi zuciyarshi awuya se cije lips yake dan ya riga yagama observing abinda yafaru, Suna haka for some minutes har lokacin fahad na zukunne se amira tafado mai arai yadda Aisha tafita daita batako numfashi ya dago kai dasauri, ya yunkura ya tashi jikinshi a mace yabar dakin ,ya nufi office din doctor okato, Omer yakara matsawa gaf da gadon ya kurawa fuskar faseelat ido besan lokacin da hawaye suka zubomishi ba, Ummi da take dafe da kanta tana hawaye ta waigo da kanta tace "omer kaina ya kulle wane irin accident ne wannan?jibarta duk yadda takoma lokaci daya kamar ba faseelat dita ba" Omer jijiyoyin kanshi awaje yace "bawani accident ummi duka ne ya meda diyarki haka tun kafin bikinsu yafara marinta amma faseelat sonshi be bari taga laifinshi ba namata magana seta nunamin bazata iya barinshi ba, ki dubata sosai ga wasu tsoffin tabo nan ajikinta wanda nasan ba dasu tayi aure ba "yaida maganar dakyar kamar ze kuka, Ummi tajuya wurin faseelat tafara kallonta daga sama zuwa kasa duk ga sashin belt nan a wuyanta be ida bacewa ba, ga wasu jikin kafafunta, bata damu da omer dake tsayeba ta dage zanen jikin faseelat sama nanma duk sashin belt ne, hawaye suka gangarowa omer, ran ummi bace ta kalli omer tace "zoka zaremata wannan jinin dake shiga jikinta ka dauketa mutafi wani asibitin inason diyata ban bashi ita don yakashemin ita ba " Ta matsa ta bashi wuri omer ya zare jinin ya sargafe shi ya dauki faseelat suka fita daga dakin sunata sauri, sede bello yaga sunfito daita yabisu yana wa omer magana "ina zaku kaita kubarta plsss tana cikin hali " Omer ko jinshi bayayi bello nabiye dasu saboda ganin bello securities basu Hana ba suna zaton an sauya musu asibity ne har bakin mota ummi ta bude mishi yasa faseelat itama tashiga ya kulle kofar, ya juyo wurin bello ya dafa kafadarshi yace "karkadamu zamu kaita better place thanks for your help " ya wuceshi ya shiga motar yajata da gudu suka fita asibityn, bello ya dafe kai yace "what I put my self into?" daga alhayat specialist hospital suka wuce turai yaraduwa daita, anan ma a emergency aka amsheta ba jimawa aka fara dibar jinin omer akasa mata, kuma ana bukatar leda biyu, fahad wurin likita ya shiga doctor yace mishi ya zauna yaki yace yanason sanin dakin da akai admitting amira, doctor ya fadamishi dakin, fahad yafita ya nufi dakin , Yana turawa Aisha da tai tagumi ta dago ta kalleshi shima ya kalleta. Insha Allah angama samun tsaikon posting bazan ko numfasa ba se na kai karshe mahakurci mawadaci ,kungama hakuri insha Allah πmatsala tazama labari. β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7β£1β£ *Dedicated to maman nour, soupnass, ikra rukayyat, maman 4H,hauwa lawal,kucigaba da comments*π Jiki a mace ya shigo dakin tabishi da ido tanata kallonshi mamaki kawai yake bata yasha jibgarta amma bai taba yi mata wannan jina jinan ba, kenan itama watarana yakan iya yi mata haka, Bakin gadon amira yaje yayi tsaye yanata kallon fuskarta da yadda take nishi zuciyarshi takara cunkushewa yanajin tsanar kanshi ,ya dade tsaye yana kallon amira Aisha batace mishi komi ba yajuya yafita daga dakin tabishi da ido, Office din doctor ya shiga yaja kujera ya zauna yana yamutsa fuska yace "me ke damun amira? " Doctor dake duba wani buk ya dago face yace "she's very scared and shocked abun ya girmi brain dinta ,that force her to fainted ,amma she'll be okay, " Fahad yace "what about my wife? " Doctor okato yakara gyara zama yace " sakamakon dukan da akamata sosai tayi miscarriage sannan taji ciwuka sosai tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183