Chapter 180
Chapter 180
ya wurgar going to sket ya cire shi and the pant sannan ya dawo sama wurin happinesses of his life her breast ya cire bra din sun kara cika sosai fin baya , A rude yafara murzarsu yana kai mata kisss ta koina , ta rikice tana meda mishi martani ya sungumeta yameda kan bed suka cigaba da rikita juna, Ya kwantar daita yafara sucking dinta abunka game shayarwa sega ruwa suna fitowa a duka 2 breast din ta danne kan daya da hannu shiko yarike gudan yanata zuka , Jin abun ba na tsayawa bane tace"kai!!!! hero zaka shanye masu abincifa " Tafara janye kanshi ya dan ciro yace "plsss let me akwai dadi sosai" Tana dariya tace "to su suci me kai kuwa ga abinci can najiranka" Yace"I don't want the food kibarni da wannan suma zasu samu" Faseelat tana dariya tace "zaka sa nadena cire brezia ko zamuyi sex" Yayi dariya yace "noo nabari bari naje nasha na can tunda shi is mine only" Ya koma under yacigaba da sucking HQ nata, Sun rikita juna sunyi kukan dadi sunyi na farin ciki suka shiga toilet sukayi wanka sannan suka fito ita ta sauya masa kaya tasaka yar gownt suka fito dining , Har tafara bashi abinci yatuna da babies ummansu duk tasa ya manta yace "ummuna kinga kin rikita ni har na manta da babies dina " Tai dariya tace"yanzu kagama cin abinci sannan kagansu suna wurin nanny" Yace "bahaka naso ba " Ya cigaba da cin abincinsa seda yayi natt sannan sukaje dakinsu nanny tafito tabasu wuri ya rika daukarsu one by one yana masu kissss ,faseelat nata murmushi tanata kallonshi ya dago kai yace mata "ummuna kiniya haihuwa kiniya reno dubarsu tubarkalla sunata girma suna kara kyau" Tai murmushi kawai tanata kallonshi da burgewa, Ya kalli agogo ya ajiye Abdul ya tashi tsaye tace "ina zaka ? Ya kamata ka zauna damu wlh muna kewar ka" Yace "yanzu zan dawo bada jimawa ba zanje naga mommy tana can tanason ganina zanje ganin bro sabeer shima" Faseelat ta kwabe fuska yayi murmushi ya mata Kiss's yace "sena dawo" Ya fita hankalin na wurin mommy, Agidan mommy yaran duk suna school se 4 ko 6 zasu dawo, Tana kwance ta tuna da akwatin kudin da ko kallonshi batayi duk kwanakin nan , Ta tashi ta daukoshi ta bude tafara kidaya bandir din domin tasan yawansu ta kuma boyesu sosai don dawowar fahad, Tana cikin kilgawa Allah ya koro tutu cikin cikinta ,ta tashi ta wuce toilet, Fahad yana shigowa falon wayam yanata murna yana kwalawa mommy kira ya haye step yana kiranta, Tana toilet taji yana hawowa ko tsarki bata tsaya yi ba ta tashi ta fito dasauri, Sede is too late don har ya shigo da mommy bakinshi fuskarshi dauke da faraa ganin jikkar gabanshi yasa fuskar takoma ja faraar ta gushe,yanata kallon jikkar da kudin da ke waje da ciki, Mommy ma abinda take kallo kenan tana hawaye tai sauri takoma toilet tana kukan nadama, Fahad kam be yarda ba yakarasa wurin akwatin ya dauki one bundle ya jujjuya idonshi jawur jikinshi na rawa, Tabbas kudinne to ina mommy ta samu? se yafara tuna ranar yana gidan aka kirashi akamai maganar kudin this means mommy ta turamai arm robbers' Ya juya ya kalli toilet din yana juyo kukan mommy dake ciki, Kafafunshi na rawa yaje bakin toilet din yana bugawa da karfi yana cewa "open the door plsss, mommy come out kice u r not the one plsss come and say I'm dreaming" Mommy na ciki tana ta kuka zuciyarta na ciwo,she feel dama ace ta mutu before wannan rana, Ya zame kasa ya hade kai da gwiwa yana kuka me cin rai yace"why you did this to me mommy? if u want the money why u don't ask me wlh zaniya baki duka abinda na mallaka but u choose to send gang to my house what of sun ketawa matata haddi sun kashe megadi sun kashe polices duk saboda dalilinki da yanzu na rasa kafa saboda ke mommy me namiki?what I did to you that I deserve all this from u?" Mommy tana ta kuka ya tashi yana kuka yafita gidan zuciyarshi nata ciwo , Tun a mota yafara aman jini be damuba ya nufi gida , Ya fito dakyar dafe da zuciyarshi ya shiga ciki yana layi , Faseelat na bedroom tana sauya bedsheet yashigo yafada kan bed din yana tari, Faseelat tayi kanshi tana "innalillahi wainna ilaihi rajiun !!!!!hero meya sameka meya faru ?wayyo Allah na" Yana ta tari jini na fitowa a baki da hanci hannunshi dafe da heart dinshi,numfashin shi yafara barin jikinshi, ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 9⃣4⃣ *Allah (S.A)yace :- wal asr,innal insana lafi kusr ,illallazina amanu wa amilussalihati wa tawasau bil hakki wa tawa sau bissabr* *Manzon Allah (S.A.W)yace kaji tsoron Allah a duk inda kake kuma kabiyar da kyakkyawan aiki akan mummuna don ya shafeshi,kuma ka muamalanci mutane da kyakkyawar dabi'a* Jijjigashi take tana kuka shi kuma yadade da dena numfashi tana ta kuka tana tari ta dauko wayarshi tana kuka tace doctor yazo ba jimawa ya kamo hanya, Ta koma kan fahad tana ta kuka tana cikin tarin ta kako jini tasa hannu ta duba still de jini ne zuciyarta na ciwo amma ta mijinta take, Sabeer jin shiru fahad be zoba ya nufi gidanshi atare suka isa da doctor shide yaga likitan ya shiga gidan dasauri, Yanata mamaki yafito yabi bayanshi, Doctor na zuwa faseelat tatashi tana kuka tana cewa "Dan Allah katemakamin baya numfashi baya motsi" Doctor yafara bakin kokarinsa wurin ceto rayuwar fahad, Sabeer na shigowa cikin gidan ya samu yara nata kuka dan faseelat ta aiki ladidi gidan Umma gefe guda ga kukan ita faseelat din, Dakin yaran ya nufa ya dauko biyu masu kukan ya sabasu akafada zuciyarshi na bugawa ya nufi bedroom dinsu, Yana shiga fahad na farkowa ya farko da tarin jini nakara fitowa ,sabeer ya rikice jikinshi yafara rawa, Ga itama faseelat gefe tana ta tari hannunta akan zuciyarta, Yakarasa cikin dakin dasauri yaisa wurin faseelat dake gefen bed yace"me ke faruwa ? Me ya sameshi?" Tana kuka tace "I don't know Dan Allah sabeer ku temakamin plsss" Ya mika mata yaran ta amshesu hannunta nata rawa ta rasa me zatai musu, Shi kuma yaje wurin doctor dake kara duba chest dinshi ya dora kan fahad jikinshi yanata hawaye, Doctor yakara dubashi ya mishi duk abinda yakamata hakan yasa tarin yatsaya jinin ma amma zuciyarshi bata bar zafin ba tade rage ,hada alluran bacci akamasa amma besamu baccin ba sede idonshi daya lumshe jikinshi kuma ya saki, Sabeer ya kalli doctor yace"meke damunsa haka ?" Doctor yace"heart attack ,zuciyarshi tadena functioning yadda yakamata as a result of stress,ku kula da abinda bayaso da Wanda yakeso adena fadamishi mummunan labari but for now he's safe akiyaye gaba" Faseelat tana hawaye tace "he just leave here some minutes back segashi yadawo haka I don't know meyafaru da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183