Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,170 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

missing dinta sosai " Faseelat ta bata fuska tareda cewa "ayya banji dadi ba gaskiya naso yau taga antin ta itama kullum sede muyi waya, gaskiya banji dadi ba "acikin ranta harda rashin jindadin ganin fahad , Maman amira tace "I'm sorry, ko da bakizo ba nidakaina zan kai miki ita watarana har gida " Faseelat tace "hmmm " Maman amira tai dariya "take it serious, dagaske nake " Faseelat tace "Allah yakaimu " Sukai shiru maman amira tayi kokari sosai jan faseelat da wannan doguwar firar duk tanayi ne don faseelat ta sakijiki sosai, don yanzu ma data ganta taji takara son muamala daita ganinta cikin decent dressed kuma looking wisely and educative, Can zuwa maman amira tace "ina charting ananan ana fama ko? " faseelat tai murmushi "anty ai kinfini zama online kusan anytime kina online har mamaki nake " Maman amira tai dariya tace "wani lokaci kina ganina online ne kurum amma bana kai, wani lokaci kuma I'm doing nothing shiyasa nake hawa in samu in rage kewa ,ina wayar ki ne? " Gaban faseelat yabada dummm har seda yan hanjinta suka motsa saboda kaduwa se yanzu take danasanin saka pic din fahad as wallpaper and screen saver, Hannunta na Rawa ta zage zif ta fiddota tace "gatanan" Maman amira ta amsa tana jujjuya ta aganinta faseelat tafi karfin rike wagga wayar infinix hot 6, Itako faseelat cikinta kuka kawai yake dan tasan inde maman amira taga pic din kashinta ya bushe, Maman amira tamika mata wayar batare da ta ko danna taba tana tabe baki don ita ba Mace bace me binciken abin wani ba, faseelat ta amsa tana godiya ga Allah aranta, sede taga maman amira ta tashi ta haye upstairs dasauri, Faseelat ta saki katuwar ajiyar zuciya tana kallon wayar tai sauri ta sakata jaka, aranta tace bari ta tashi ta tafi hakanan, Can bayan kusan 20 mnt maman amira ta sauko daga upstair din tunda ta sauko faseelat ke kallonta gaskiya ba lefi aisha na da kyau itama matsalarta daya de rashin kayan aikin boob da bombom 🤣 rigar jikinta faseelat tabi da kallo green din gownt ce tabi koina na jikinta dayake roba ce, seta tuna fahad fa yana ganin wagga shigar , ranta ya baci ta dauke kai tana jin kishi a ranta, maman amira ta sauko takaraso wurin tana cewa "sorry na barki ke daya " faseelat tace "bakomi anty " Maman amira ta daga wayarta tana latsa, faseelat tabi wayar da kallo dagani tsadadda ce bata saniba ko tama shigo Nigeria oho, Maman amira ta jawo kwalin iPhone 7 da ta ajiye gefenta ta mikawa faseelat tace" ga tsarabarki" Faseelat ta amsa tana murmushi tana dubawa taga kwalin waya ne da sauri ta fiddo ido waje ganin an rubuta iPhone7 ta dago tace "anti wannan ce tsarabata? " Maman amira ta daga mata ido, faseelat takara kallon wayar inbata manta ba dubu 150 kwanaki taji abul na cewa take, Tai shiru ta rasa ma me zata ce, Maman amira tace "karfa ki tunanin nabaki wata kyauta wannan ba komi bane kinfi karfin ta agurina wlh, ki amsa plsss karki medo min in kika ki amsa bazanji dadi ba kuma zanji cewar baki dauki kawancen mu yanda na dauka ba " Faseelat tai murmushi ai dama Batai niyar medawa ba tace "to Nagode anty Allah yasaka da alhairi ya kara budi " maman amira tace "amin ya kuma barni da habibina " Faseelat tai yake tace "amin " Maman amira tai dariya tace "nafison irin wannan adduar fiye da kowace, don inde inatare da dad din amira to nagama samun komi " Faseelat tai yake tace "anty ni zanwuce " Maman amira tace "tunyanzu? To jira na dauko mayafina na kaiki " Faseelat tace "anty dama kinbarshi karki wahalar da kanki zan hau napep " Maman amira tamike tsaye tana Cewa "inani ina barin momyn amira ta hau napep? Allah se na kaiki daganan se naga gidanki kinga innatashi zuwa base kintsaya yimin kwatance ba " bata jira cewar faseelat ba ta haye bene ta dauko key da gyale ta zo ta yafa tace wa faseelat "muje to " Faseelat tai gaba tana mamakin yadda zata fita da wannan rigar dukda de driving zatai amma rigar ta kamata sosai ga gyalen dan tsito, Maman amira tafita taja kofar Tawuce gaba faseelat na binta abaya har bakin mota ta shiga ta bude faseelat ta bude ta shiga, taiwa me gadi horn ya hangame mata gate tafita da motar, Suna hawan titi fahad na isowa bakin gidan ,yabi motar Aisha da kallo yana mamakin ina zata, dama megadi be rufe gate ba ya shigar da motarshi cikin gidan. Su faseelat na tafiya suna fira, alhamdulillah maman amira taji dadin zuwan faseelat dan yanzu jinta take wasai kamar ba abinda ke damunta, Faseelat kau firar kawai ake amma hankalinta na can tana tunanin yau tayi rashin ganin fahad to yaushe zata ganshi ? Tanawa maman amira kwatance har lungun su, ana zuwa kofar gate din gidanta tace atsaya, maman amira ta tsaya ta juya ta kalli gidan tace "nan ne gidanki, insha Allah ki tsammaci zuwanmu nida amira, " Faseelat tace "se kunzo Nagode sosai anty bazan taba mantawa dake ba " maman amira tai murmushi tace "nima haka " faseelat ta bude motar ta fita tana kallon gate din gidanta seta ganshi very small . Maman amira taja motar ta tabar wurin, faseelat tabude kofa tashiga, tana Shiga falo ta zube kan kujera tana lumshe ido a ranta tace" yaushe ne zanaganka inji sautin muryarka? " Se kuma tai shiru afili tace "anty nada kirki sosai i love her kindness and the love that she is showing to me "ta dago kwalin wayarta tai kissing tace "nasamu makamin yaki " Tai dariya, Ta duba wallwatch taga to 6 ta mike tana jan tsaki tace "bari naje naiwa wannan alaramman tuwon da yace kafin yazo yafaramin makyarkyata 🤣 *#team fahadsee💋* *#team fakasee 😍* *duk ana tare,* [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* *PAGE2⃣7⃣* *this page is for sayyada nahaja one love*💓 Cikin hanzari ta shige kitchen tafara hadawa oga khalil tuwon masara miyar kubewa, wlh khalil bagidaje ne na karshe wai bayason tuwon semo wai dandanan yakejin yunwa in yaci shi , cikin sauri take komi ta Gama ta samu ta gyara jikinta dan dukda baa yabawa se tayi abunta tai kwas kafin ya dawo amma ba yabo ba ko dan kiss dinnan, Maman amira nashiga gida tai parking ,tana fitowa taga motar fahad alamun ya dawo kenan ta tsuke fuska ta shiga gidan, Yana zaune kan kujera yana latsa laptop ta shigo ko kallonshi ba tai ba tai hanyar upstair tana zumbure zumbure, ya dago ya kalleta yatashi yabi bayanta, tana shiga bedroom yana shigowa ta daga hannu da niyyar yaye gyalen jikinta taji ya rungumota ta baya tareda sakala hannayenshi ya zagaye ta, ta turo baki tafara janye mashi hannu dan ya saketa,

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});