Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 94

Chapter 94

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,172 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tana kallonshi cikin kwantar da murya tace "it's ur fate, ko dayaushe musulmi yakamata ya rika daukar kaddara me kyau da Marar kyau kayi hakuri haka Allah ya kaddara ze faru " "yanzu kayafema ta?" Yayi shiru yana kallonta tace "idan ka yafemata ba karamar lada zaka samu ba, nima kuma na hakura duk da wannan likimon da kamin "ta Kalli jikinta Fahad ya yamutsa fuska seda ya hadiye miyau yace "na yafemata amma saboda ke " Faseelat tai murmushi ta rungumeshi tace "Nagode hero can I ask a favor? Again " ya daga mata ido tace "please karika sauraranta in ta kira ka, koda na minty biyu ne hakan zemin dadi " Ya cusa fuska cikin gashinta yace "I didn't promise you about that " Ya fara mata kisses, Aisha na bakin kofa labe tanajin su ,jikinta na rawa da tsananin kishi ta shiga dakinta tai dialing number mommy, Mommy ta dauka tace "lpy kira goman dare? " Aisha tace "ba lpya ba mommy wai yarinyar can daga zuwanta shekaran jiyar nan har tafara communicating da umman yaya, yanzunnan naji tana rokon ya yafe ma ummar abinda ta mishi " Cikin jin haushi mommy tace "to yayafematan ne? " Aisha tace "yace ya yafematan har ma rokonshi tayi wai ya rika daukar wayarta inta kirashi yace beyi alkawari ba" Mommy tai dariya tace"ko ya yafemata rukayya bazata fini ba agunshi saboda hannuna ya taso reno nane, don haka ki zuba musu ido kawai, ya gidan naku yake dazun ya shigo gaisheni a harmutse" Aisha tace "hmmmm anty salma ce tazo daga fitar ta naje na amshi amira tarike ta wai itama diyarta ce muka fara cacar baki wlh mommy sede naji mari a fuska ta, ashe yana kallo aikuwa yazo ya dauketa da mari yace tabani hakuri taki shine ya jibgeta ya fita " Mommy tace "good yayi dede amma Aisha kidena yarda ko cacar baki tana hada ku saboda raina ki zatayi kibar shiga harkarta kuma kinsan inde ta salma zakibi kema jibgar zakitasha kinsanta batada tunani da hakuri ko kadan ki kama kanki kar in kara jin hakan tafaru" Aisha tace "naji mommy " Mommy tace "to seda safe ki kula da kanki "ta kashe kiran, Aisha tai zaune tana tunanin baya, waifa faseelat ce yarinyar da take mata biyayya itace ta mareta, ta dafe kunci tana kara jin zafin marin, Faseelat ta rike fuskar fahad tace "hero yau ba dare na bane ur heartbeat is there waiting for you, katashi ka tafi tunda dama a kagauce kake " Yayi murmushi yana tuno dazun dan taji kishi kawai yayi haka don ya rama abinda tayi jiya, besan yadda ze kwatanta mata ba cewar besan tana waya da maza ba kosu dangintan, Yaja hancin ta yace "korata ma kike ko? " Ta girgiza kai tace "baniso anty taji badadi yadda kadade nan gwara katafi nasan tana can tana jiranka " Yace "OK amma plsss kidena biyewa Aisha ki daure kirika bata girmanta ki mata biyayya kuma kiyi hakuri daita , banson tashin hankali a rayuwata " Faseelat tace "insha Allah hakan baze kara faruwa ba, gobe zanma bata hakuri, a kullum bazan manta alherin da anty tamin ba yau ma bacin raine ya rufemin ido, itada yayarta suncimin mutunci bayannan anty tazo zata amshi amira awurina wai kada nabata mata tarbiyyar diya ni me bin maza da aure na, nafada mata kuskurene hakan da nayi amma me yahada haka da amira se cewa tai wai kila awurin ta gida na koya, naji zafi sosai da takirani mebin maza kuma tahada da mahaifiyata, wlh hero bantaba ko yin saurayi ba ,soyayyarka ce tarufemin ido har na manta auren dake kaina " Fahad ya lumshe ido yanajin ciwon maganar da Aisha ta mata yace "naji kuma zan mata magana amma kiyi kokari kuhada kanku shine farin ciki na kuma kwanciyar hankali na" Faseelat tace "insha Allah katashi katafi seda safe ,zanyi kewarka " ya taba wuyanta "har yanzu da zafi jikinki fa " Faseelat tace "ai ni na warke tunda ka yafewa umma, fatana de Allah ya dedeta tsakanin ku " Yace "himmmmm diyar umma kenan " Faseelat tai dariya ya mata good night kiss sannan yafita, Dakinshi ya wucewarshi yana shiga yaga Aisha zaune tayi tagumi, bece mata komi ba ya haye gado ya kwanta , Aisha ta tashi tsaye kanta kasa taje bakin gadon ta zauna murya sanyaye tace "Dan Allah kayi hakuri yaya akan abinda ya faru baze kara faruwa ba " Ya tashi zaune ya kalleta yace "meyasa zaki zageta eyeee, saboda neman fitina? inkin lura faseelat tana sonki son da take miki nema harya shafi diyarki ,laifine dan tana koyawa amira karatu? inda batason ki da bazata jata jiki ba ko da muna tare, kisani raini ne kike jawowa kanki kina zubda wa kanki girma awurinta duk biyayyar da take miki tadena" Cikin ran aisha tace shegiyar fada maka abinda yafaru tai kenan ,ta jinjina tace "kayi hakuri yaya bazan sake ba, kuskure ne nayi " Yana kallonta yace " Allah yasa amma kinbata min rai sosai" Ta matsa ta haye saman cinyarshi tarika shafa sumar kanshi tana kashe ido da gantsaro kirji tace "ayya I'm sorry my sweetheart Allah yahuci zuciyarka" tarika lasar lips, Yaja numfashi saboda yadda joystick dinsa ta motsa ya sa hannu yafara sabule mata riga, yana fita faseelat ta shiga toilet tayo alwalan bacci tazo ta kwanta da temakon maganin datasha bacci ya dauketa, ana kiran farko ta tashi jikinta duk yayi tsami sede fever din ta sauka, tana ya mutsa fuska ta shiga toilet ta gasa jikinta tafito ta balli maganin ta tsiyayi warm water a dispensa ta sha tazo ta kabbara sallar rakaatanil fajr, Shima fahad yanajin kiran sallan ya tashi da yake Sun kwana suna jindadi yasa dole yayi wanka yayi salla ya nufi masjid da counter dinshi a yatsa, faseelat nagama salla ta tafi dakin amira ta tada ta tai salla suka fara karatu, kasancewar Monday ce amira zataje school yasa Aisha bayan tayi salla ta shiga kitchen tafara hada breakfast, Yau dawuri fahad ze fita don basugama tattaunawa da bakinsu ba hakan yasa bayan yadawo masjid ya shiga dakin faseelat ganin suna karatu ya fito, yadanyi aiki a system ya tashi ya shiga wanka, Bayan sungama karatu faseelat ta wa amira wanka tana saka mata kaya tace"me mommy tafi dafa miki kitafi school dashi? " Amira tace "tafi soyamin indomie da kwai , amma ba sosai ba sede natafi da cornflakes golden moon, cupcake,snacks da dudu milk, amma mommy tanayo dambun nama takawomin ina zuwa dashi sosai " Faseelat tai dariya tace "ke mi kikafiso?" Amira tace "inason tuwon shinkafa sosai mommy bata mana tuwo " Faseelat ta zaro ido tana dariya tace "tuwo kuma princess? " amira tace "eh anty friends dina suna zuwa da diffirent food a school,amma ni nafi shaawar tuwon " Faseelat tana gyaramata maballi tace "yau ko zaki ci tuwo " Turo dakin da akayi ne yasa suka kalli kofar Aisha ce tai tsaye tana kallonsu zuwa tai ta shirya amira ta samesu haka , Faseelat ta sadda kai tace "anty ina kwana" Aisha tace "lpya "ta shigo dakin ta shafi kan amira tace "tunda kinshirya muje kiyi break daddy

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});