Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 74

Chapter 74

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,173 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yanmatannan inba guda ba ba abinda sukeyi, Suna shiga main falo na gidan suka kara muryoyinsu, su anty kulsum na zaune se wani kallon banza suke masu har aka shiga ciki, Aisha tunda taji kugin motoci ta tashi ta shige toilet ta rage idonta ta fito ta haye gado tana jin mugun bakin ciki, Faseelat na zaune kan bed so daya ta daga kai takalli room din takoma cikin mayafi, Ba a tarbi yan kai amarya da komi ba dukda de daga hotel akai musu order abinci amma anty kulsum tace bazasu ci shiba, Bayan anyi Maghreb akasake wa amarya kwalliya ta zuwa dinner, kwalliyar da tafi duk gayun da tai haduwa ,ta saka white gownt dinta da black head se net shima white wanda ta rufe kai dashi, Sunata daukarta pics karfe 7:15 akazo daukarsu friends nata suka fito daita akasata a motor da fahad ango ke ciki , Saura suka shishshiga suka nufi City Hall, Tunda ta shiga fahad ya rasa natsuwarshi kamshin turarenta ba normal kamshi bane ,ya matsa ya yaye net din fuskarta ta kalleshi ta sakar mai lovely look, Kusan rudewa yayi ganin yadda takoma, yana ta kallonta yace "u look gorgeously cutie" Batace komi ba ya jawota jikinshi asking her "kinci abinci kuwa? " Ta girgiza kai ya harareta yace "why? " Tai masa rada saying "my stomach is full of happiness " Yayi dariya "really? " Tai nodding kai ya dauko holandia, kamar yasani be sha ba, Yana kallonta yace "oya open your mouth and drink some of it " Ta girgiza kai tace "nakoshi fa plss kabarni " Yace "noo I Insist kisha koda kadan ne" Ya bude murfin ya dora mata a baki ta dansha kadan yace "ko kefa " Sabeer dake driving yana kallonsu ta cikin glass yace "da akwai mutum fa karkumanta " Da faseelat da fahad sukai dariya, suna makale har aka isa hannunsu sarke da na juna suka shiga hall din ana ta masu tafi , Suka hau high table shi kuma yana sanye da yadi black anmasa kwalliyar golden, hular shi ma black and golden color, Suna zama akafara daukarsu pics, batare da wani bata lokaci ba MC yafara gabatar da abinda yakawo su, Kowa na zaune akan seat dinshi maaikata birjik sunata serving nasu, abun burgewar ga fararen fata nan cikin coat dinsu sunyi attending event din, Acan gida anty kulsum ta matsawa Aisha akan tazo su tafi dinner din taki cikin jin haushi tacewa sauran "kutashi mutafi tunda haryanzu bata waye ba aikije ki nunawa duniya kina murna " Suka tafi cikin motar anty kulsum din, sadiya dabata jeba dukda de batada wani shekaru tace "anty gwara da bakije ba ai kazantar da baka ganiba tsafta ce " Lokacin da suka isa su fahad na yanka cake, ya dauko cake din yana binta da mayen kallo yasakamata abaki, Ta dan gutsuri kadan ta debo ta mika mashi abaki ya bude ya amshe yasa hannu daya ya rike hannun nata yana lashewa yana kallon idonta, Cikin burgewa da smiling a faces din mutane suke masu tafi, Anty kulsum ta kumsa ta juya ta kalli nadiya tace "kina ganin abun haushin da nike gani? " Nadiya taja tsoki tace "ina gani mana anty " Kulsum tace "ji nake kamar in matso shegiya inta jibga " Nadia tana dariya tace "temakamana anty kar yaya ya maki rashin M " Suka samu seat suka zauna suna kara baza ido suna lura da abinda ke faruwa a cikin Hall din, Bayan wani lokaci aka kira Amarya da ango kan stage don su cashe su nuna farin cikinsu, Wata love tone aka sa masu me sanyaya zuciya , Faseelat tai tsaye taki rawa, fahad ya matsa ya ruko bayanta suna dan jujjuyawa yana ta kallonta, aka dau tafi, se kara matseta yake , kamar ze medata ciki, kunya duk ta dabaibaye faseelat sanin tarin mutanen dake wurin kuma video recording ake, su anty kulsum itada kannenshi kamar suyi hauka , Suka koma suka zauna akafara kiran mutane suna takawa akan stage ko da aka kira su anty kulsum har sunbar wurin haushi be barsu Sun tsaya ba, ganin yadda yaketa nan nan da amaryarshi kamar ze medata ciki, Karfe 10pm aka gama dinner din sunyi kusan more than 3hrs, bayan ansaka faseelat a moto kowa ya shiga tashi suka nufi gidan amarya, Ahankali fahad ya ke yawo da hannunshi saman hannun faseelat yana dan wasa da yan hannunta , Faseelat tai shiru tanajin feeling na taso mata, Asannu ya bude fuskarta ya kai baki kan nata yafara kissing dinta, Faseelat da takejin feeling tuni tafara meda mishi martani abu yayi kamari jin tana medo mishi ya tallabo kanta gabadaya suka cigaba da kissing juna, cikin motar bakajin komi se sautin kisses dinsu, Sabeer dake driving hankalinshi na can yana tunanin fatouma don ta mishi kusan suna yanayi da faseelat sede faseelat tafita diri me kyau batare da yasan abinda ke faruwa ba sede yaji sautin kisses ta madubi ya kallesu ya dafe kai dukda de shi ba irinsu bane seda joystick dinshi ta harba , akagare yake su isa yasamu ya tafi wurin radiyar shi shima, Fahad Sun manta a ina suke har suka zo gidan sabeer yayi parking ya fita daga motar yayi jingina jikin motar, Yanmatan amarya sukayo wurin motar domin shiga da amarya ciki, Sabeer ya tsaida su yace "kujira sugama testing tukunna " Sukai dariya zainab tai knocking motar, nocking dinta ya dawo dasu duniyar mu faseelat ta fara mayafinta tana dedeta kanta, Fahad kau jikin seat yakoma ya jingina yanajin wani iri, Akunya ce faseelat ta bude motar tafita, Friends suka shiga ciki daita, Sabeer ya koma cikin motar yajuya yana kallon fahad da yayi likimo yace "inafatan de bawani abu kasawa yarinyarnan a cikin drinks din dazu ba? " Ganin yadda take bashi cooperation, Cikin sanyin murya yace "angayama ni mugu ne kamar ka bansa mata komi ba amma ka tunamin zansa mata a drink da zan kaimata anjima,saboda I want to enjoy her all the night" Sabeer yayi dariya yace "kar kai haka naga itama a hannu take maybe kasamu irinka " Fahad yace "ka kuma kawo shawara, " Sabeer yace "karka sassauta tunda yar hannu ce,muje na ajiye ka natafi wurin matata ta dumamani" tuno fa she's sauran wani yasa yaja dogon tsaki, Sabeer yace "what? " Fahad yayi banza dashi sabeer yace "fitarmin a mota malam " fahad yayi dariya yace "da Allah yi hakuri niba zanma iya driving ba yanzu, mukoma hotel din akwai bakina da zan sallama gobe zasu bi flight din safe daganan mu wuce na dan siyo musu abun ci kamedoni se kawuce gida " Sabeer yace "Allah kaci saar yau ranar murna ce da ba inda zanje gida zanyi tafiya ta " Fahad yace "sorry please mutafi " Sabeer yaja motar suka tafi, Friends na faseelat suka dan gyaramata dakinta yanata kamshi, suka kara mata nasiha da hakuri da tunatar daita dagewa da yin ibada, addua don samun kwanciyar hankali, Karfe 11saura aka medasu gida bayan Sun mata bankwana, Koda aka medasu gidan su yan balai duk suntafi gida, Aisha kuma tana dakinta, bayan tafiyarsu gidan yayi tsit kamar ba mutane acikinsa, Seda fahad yayi bankwana

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});