Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 110

Chapter 110

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

se 11ko 11 saura jamila har hakurinta ya kare tayi mai magana so baadadi sede yabata hakuri kawai yace watarana se labari, Yau har 11:15 tsit ba khalil ba alamunshi ta fito tsakar gida tanata sintiri, Tana ta surutu kunsan masu tsohon ciki dasaurin hawa dama, takasa hakuri bako tsoro ta fito daga gidan ko tsayawa kullewa batai ba tai hanyar titi, tana cikin tafiya tasamu mashin tahaye tafada mai unguwar, Khalil da hjya yau fira tayi dadi dukda de rabin hankinshi nagun jamila, matsakaicin bowl ne a saman shi yana cin dambun kaza sunata labari da angama wannan se ajawo wannan, Kamar daga sama sede suka ga jamila cikin dakin fuskar nan ta kumbura tai jawur saboda bacin rai hannunta kan kugu, Khalil yafara slowing da cin naman yakura mata ido hjy ma kallon ikon Allah take duk sunkasa magana, Rai bace jamila tace "hjya yau shine na karshe da zaki rikemin miji har wannan lokacin, haba kamar baki da imani kinsan inada tsohon ciki ki rikeshi har tsakar dare, koke kika haifeshi ainima inada hakki akanshi " hjy is very shocked abunda bata tabajin ko labari ba shine yake faruwa kanta ni kaina nakasa gane wane yanayi take ciki, khalil ko kallon jamila kawai yake yadena taunar naman, ya dade yana tunanin kamar jamila kanta da motsi se yau ya tabbatar, Jamila tana jijjige jijjige tacigaba da cewa "wlh in kika kara gigin rikemin miji se ranki yayi mummunan baci zan baki mamaki dan zan..... " Khalil ya furzar da naman bakinshi yana zare mata ido ya kaseta da tsawa" ke!!! bamusan hauka anan " Jamila tadan tsorata tai shiru yace "bacewa mutane dagani mahaukaciya " Tafashe da kuka ta juya tafita tana kukan, khalil ya dafe goshi Tsittttt dakin yayi har lokacin kofa kawai hjya ke kallo bazaka gane ya take cikiba, Khalil ya saci kallonta yayi shiru zuciyarshi na zafi he know her bazata bar abunnan haka ba, Kusan minti biyar sannan murya asanyaye batare da yakalli hjya ba yace "hjya kiyi hakuri dan Allah tanada iskokai I'm sure ba ita bace ba" Hjya takasa ko motsi, se lokacin ya duba wayarshi 12:00am shaf besan lokaci yaja haka ba , Tunawa yayi da jamila kar haukannata ya tillata wani wuri ya ajiye bowl din hannunshi yace wa hjya "seda safe "ya juya yafita dasauri, Hjya de na zaune kamar gunki , shi ko da yafita ba jamila ba labarinta hankali tashe ya tada mashin yakama hanyar gida. [8/9, 9:12 PM] SHALELE: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 * We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 *Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 6⃣8⃣ *bestowed this page to anty hauwa lawal me sunan baba thanks for the love and alheri inata godiya Allah yabar soyayya* Sedata dau lokaci zaune tanata sake sake zuciyar ta na zafi batasan lokacin da hawaye suka silalo akan kumcinta ba tasa habar zanenta ta share tana ayyana abubuwa da dama aranta ta tashi ta kimtsa ta kwanta sede bacci kasa ko sama ba bushi har kagara tayi gari ya waye, Titin fessss yake se mashina daidaiku dake kaikai kawo amma ba wata alamar jamila, da high speed ya isa gida beko shigar da mashin dinshi ba ya shiga gidan, tun azaure yaji kuka da ihun jamila, yaja tsoki dan haka yakoma ya shigo da mashin dinshi ciki, ya samu jamila tsakar gida a rashe tana ta kuka, Ya daka mata tsawa "keeee !!!! Kukan ubanmi kike? " Jamila taci gaba da kukanta ta tashi ta shige daki, ya bita dasauri ya sameta kwance akan bed tana ta kuka sekace wadda aka daka, Yayi tsaye kanta ranshi bace yace "Ashe baki da hankali kuma bakida tunani ko kadan dan kinada brain din kaji sekije kisamu hjya kimata hauka? Saboda hauka da rashin tarbiyya irinnaki agabanta zakije kina fadamata magana " Tana kuka tace "nagaji nagaji don me zanyi shiru a rika shiga hakkina kullum, tsofai tsofai daita ta rika kishi dani yarinyar cikinta, wlh ko gobe ka kara kaiwa dare sena je namata warning kafin infara shuka rashin mutunci " Idanunshi jawur yake kallonta da mamaki da tarin haushi da takaici cikin fada yace "hjya zakiwa rashin mutunci saboda kina mahaukaciya duk wani rashin mutuncinki hjy ta fiki iyawa dan wlh tsabbbb zata nakada maki duka tasa ni dole na sake ki ki koma can kauyanku jaka kawai , ko yanzu ki fara rokon Allah ta hakura ta barki ahaka sakarai marar hankali inba ma da kina mahaukaciya ba mahaifiyata zaki kalla ki ciwa mutunci agabana dan iskanci" Jamila tace "yo haka surukkan kwarai suke ai ita yakamata ta rika baka shawara ka kula dani amma itace kesaka kana tauyemin hakkina wlh har fin haka zanyi mata" Yaja dogon tsoki da ace yana iya bugun mace da tuni yaci ubanta, yasa hannu ya ciro waya yace "bari na kira mama da baba nafadamasu abinda kikayi kafinma hjy ta dauki mataki, tunda har nima zakirika medawa magana " Ya latso suna ya kara akunne ,jamila ta sa kuka "Dan Allah karka fadamasu kayi hakuri zanje nabawa hjyar hakuri kuma bazan sake ba in sukaji wlh har bugu na baba zeyi" Khalil ya cire wayar daga aljihu yana mata kallon mahaukaciya yace "saboda hauka sekije bata hakuri mtswww mental tokice mata me? " "Nide zanje nabata hakuri wlh in su mama sukaji fushi zasuyi dani " Yakara jan tsoki "wai saboda hauka jamila kije wurin hjya ido da ido kifada mata magana, hmmmm yanzu nariga na mata karya nace iskokai ne dake in ta hakura shikenan inbata hakura ba kau akwai matsala, kuma kisani hjy ita ta haifeni tai duk wata dawainiya ta itace duniya ta itace lahira ta tafi duk matan duniya awurina ita nafi so fiye da komi idan har kinason zama dani dole kiyi hakuri da yadda take in bazaki iyaba sena sawwake miki, kamar yadda kike tsoron fushin iyayenki haka nake tsoron fushinta fin tunaninki ma kuma duk abinda zesa ta farinciki zanyi kokarin yi mata shi,kuma dole kirika girmamata inkinason zaman lpy dani useless girl kawai " jamila ta cigaba da kuka, ya fita yabar mata dakin ya koma dayan dakin ya kwanta, shima yakasa bacci , rabin son da yakewa jamila duk ya tafi se tunanin faseelat da yadawo mashi sabo yadda take kula da mahaifiyarshi kafin taso rabuwa dashi, ya gyara kwanciya ya rungume pillows yana tuna yadda takeyin kasa da fuska saboda kunya da murmushinta idan sukaje gun hjya,sonta se yadawo mashi sabo ya rumtse ido zuciyar shi na zafi yace "hjya duk ke kikajawo hakan ko alhakin faseelat baze barki ba nasan kema dole zakiyi kewarta, I love her so much babu wacce zanso kamarta tana da duk qualities na mace tagari amma saboda son zuciyarki hjya kikai abinda dole ta sauya hali kinja na rabu daita gashi har yau nakasa cire tunanin ta araina nikan tuno duk wani abu me kyau nata cute face, cute body, cute skin,white lulu eyes good structure ,long hair obedient tasty food and drinks shyness more over

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});