Chapter 144
Chapter 144
yau da makusantan ta " Bayan angama labarai tace "a Nigeria Allah yayiwa amira rasuwa a jiyan da daddare ta mutu ne batare da ciwo ba zamu kalli cigaban rahoton jiya da kuma wurin taaziyarta ayau " Aka nuno malaman su na yabonta wurin meda hankali a karatu da kuma kokari sannan aka nuno sabeer da dazun dole yayi magana da suka sameshi wurin gaisuwa, sabeer yace "Allah ya mata rahma iyayenta sunyi rashi amira yarinya ce meshiga rai fatan Allah ya jikanta yaba iyayenta hakurin rashi " se aka nuno anty salma tana ta hawaye tace "ba ciwo bakomi ta rasu munafatan Allah yabasu wadanda suka fita "seaka dauke gun akadan hasko hotunan amira lokacin da take Amsar gift na can baya dana jiya, daga karshe aichatu tace "Allah yajikanta ya mata rahma muna ma iyayenta taaziya, dafatan sauran yara zasuyi koyi daita da haka ni aichatu Ibrahim nakecewa mukwana lpy daganan London "tadan matse lips irin yadda takeyinnan 🤣kafin adauke wurin, Mutane sunata roka mata gafara aka kuma cigaba da yada vedion ta da pics wasu ma seyau suka gani, bayan week jamila tagama wanka tahadu ta tsumu, khalil Allah yakara masa budi ya siye mota da dalleliyar motarshi maroon color yaje dauko jamila,jamila batasan da motar ba yadece zezo su tafi sega mota Taita murna suka kamo hanya suka taho, bakinta yaki rufuwa khalil se satar kallonta yake yana murmushi tana rikeda lil khalil ta kalleshi tace "yaya wannan surprise haka kayi amarya bakafadamin ba wlh nayi murna sosai Allah yakara budi " Yayi dariya yace "da amarya ce aida bakinnan naki seya tabo batsari daga katsina saboda yadda zaarika kara mishi tsawo" Tai dariya tace "yaya kenan kishi fa halass ne yinshi " yace "eh amma bana hauka ba " Tace "wai miye ma na firar ni kadai zan zauna dakai nasan bazaka min kishiya ba ai saboda kana sona sosai " Khalil yace "hakane nadade da afkawa cikin kogin sonki, me kika tanadarmin ne? " Tace "ai yaya baa magana semun hadu kawai "ta rufe fuska tana dariya, yace "Allah? " ta daga kai yace "I'm happy yanzu de zamu biya gidan musa semuwuce gidan hjya dan tayi missing naku daganan semu tafi gida" jamila tace "Tom Allah yakaimu lpy, bayan sun isa gidan musa aka tarbesu hannu biyu ancika musu gaba da kayan sha da fruit sukadan sha sannan musa da khalil suka fita da jamila da matar musa sukadan taba labari sukai exchanging numbers sannan khalil yamata flashing tayomata rakiya suka tafi, suna shiga gidan hjy jamila ta bude baki tana sallama "assalamu alaikum hjy ga mijinki nakawomiki " hjy tafito daga daki tana faraa tace "maraba da ku kunsha hanya sannunku" jamila ta mika mata lil khalil tana dariya tace "hjy inawuni mun sameku lpy?" hjy tace "lpy lau ya mijina sarkin kuka koyadena kukan " Jamila tace "ai yadena hjy " sega khalil yashigo yakara gaida hjy suka shiga ciki, Jamila ba kunya tatashi ta zare hijab ta bude fridge ta dauko ruwa da lemu takawowa khalil ta dauka tasha, hjy na rikeda lil khalil tace"jamila ki dauko muku abinci mana a kitchen " khalil yace"aa barshi hjy akoshe nake wlh " hjy tace "to in ita tana cifa " khalil da ya matsu suwuce gida su hadu chamber yayiwa jamila magana da ido dan yasanta acici tana iya cewa tanaci , jamila tace "a, a nakoshi hjy " sannan sukadanyi fira suka tafi su biyu suka gyara gidansu lil khalil na goye yayi bacci ta kwantar dashi suka shiga wanka ko a toilet sunsha love sannan suka dawo bedroom suka cigaba da faranta ran juna, kunsan in aka dade baa haduba kowa dokin kowa yake kusan 1hr sukayi suna romance and sex, daganan suka cigaba da rayuwarsu hankali kwance, khalil yabar ma zuwa shago, jamila kuma duk intaje gidan hjy ita take mata girki da share share dan takara samun nasiha wurin mamanta na ta kara kyautatawa uwar mijinta, hakan yasa khalil yakara sonta fiyeda baya, itama hjy sonta take sosai don tayi hankali yanzu, Saura 2days bikin su lady gyara sukasha ciki da waje, umma me gyara takira ta musamman tana gyaramata yan matanta, faseelat ma tayi iya kokarinta wurin temaka wa lady da kayan matsi itama ladyn tadade da yin wasu da tagani a media sude gidansu faseelat basa wata hidimar biki domin haryanzu basu gama fita daga alhinin rashin amira ba , Dasu akai hidima amma sama sama ran biki akadaura aure Lady da Hussein safiiya da Hassan salma da rayyan, Wurin kai amarya basu faseelat amma faseelat ta musu nasiha sosai ta basu shawara, Yan kai amare suka hau jirgi se Egypt amma su tarba ta musamman da dare sukai dinner wanshekare aka medosu, da dare angwaye duk Sun meda amaren cikakkun mata, lalle Allah yayi gaskiya da yace shi me afuwa ne kuma me rahma da jinkai domin ya ma lady rahmar dukda laifinta na baya ,ta gyara kanta sosai mijinta saurayine kuma Allah yarufa mata asiri don be gane komi ba shi yana kukan dadi ita kuma tana kukan murna domin yadda taji yanata kokarin shigarta se da kyar yashiga ko zafin bata ji dukda akwai, shiko da yagama yayita rarrashinta, Itama safiyya tasha wuya wurin mijinta don begane kofar ba da tsiya yaganota ya afka, Salma ko tagane kurenta tasha kuka sosai don mijinta yanada mata memakon tasamu saukin abun se yazama tafi dukkansu shan wuya domin rudewa yayi ,yayi zaton da waccan yar hannun yakeyi seda taga likita, wanshekare kuma duk suka tafi Las Vegas honey moon, Gidan tsit yake kowace na bangarenta basuko san fitowa waje kayan wasan amira na daga musu hankali domin sukan tuno ta yanzu sati biyu da rasuwarta kuma har yau fahad be kara kusantar matansa ba don shaawar ma bayaji dukkansu rarrashin juna sukeyi, Ba abunda ke hada faseelat da Aisha se a dining su gaisa shikenan, dayake tariga bata sakarmata fuska wannan yasa faseelat bata damuba, da rana ne misalin karfe 2 suna zaune suna lunch Sede duk cokalar abincin suke don zaman dining ma yana kara tuno musu amira, Kowa plate din gabansa kadai yake kallo, Aisha duk tarasa natsuwarta gani takeyi kamar bazata kara haihuwa ba abincin ma bata kwantar da hankali wurin yinshi wani lokaci gishiri yadan hau wani lokaci tayishi ba gishiri ba magi itace tayi girki yau, fahad ma yanzu mugun son yara yake yasan da ba amira kadai bace agidan dabasu damu haka ba, faseelat da so daya tasa abincin bakinta taji zuciyarta na tashi don miyar kifi ce wani irin kanni taji tanayi,ahaka taita cakular abincin amma bata ciba can zuwa taji amai tai sauri ta tashi ta matsar da kujera tana toshe baki duk sukabita da kallo tana isa jikin sink da ke nan dining ta dukar dakai taita sheka amai, fahad hankalinshi ya tashi yayi sauri yaje wurinta yariketa harta gama aman, Aisha nata kallonsu zuciyarta na harbawa, saboda taga kamar ciki ne da faseelat, Yanata mata sannu ya wanke mata baki, duk ta galabaita tana ta nishi ta dafe ciki, ya dauketa yahau sama daita, Aisha tabisu da kallo hawaye suna tarar mata, yana shiga ya kwantar daita yace "sannu honey bari nakira doctor" Tai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183