Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 98

Chapter 98

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,296 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yanke ko don gayu ko don gajeratawa, amma hakan baban kuskure ne, to mu dinga kokari muna cikita sunan AbdulMajeed, from now henceforth zamu dinga karasa sunan, in aka ga akasin haka to kuskure ne da kuma sabo, ina fatab zamu gyara Nagode. . Yekpa Anyi aure fa, akwai Walima Party anjima, you are all invited. Akwai gwarama fa, this is the begining of an end, stay tuned, yanda nake kokarin typing haka, kuma dont Forget to Vote and Comment line by line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�0鈨� Ta dago rinannun聽 idanunta ta kalleshi,聽 yace "ba zan karba ba,聽 naki ne,聽 kema kina da bukatansu" tace "na sani,聽 amma a yanzu kunfini bukkatarsu,聽 so kawai ka karba" ta tsareshibda idanunta,聽 bata bashi kofar yi mata gardama ba,聽 ajiyar zuciya ya sauke da karfi,聽 yace "Fine,聽 100 dollar kawai zan amsa,聽 kuma shima da Allah ya hore min zan maido miki da kudinki,聽i wont hear more,聽 otherwise forget it(ba zan ji komai ba,聽 in ba haka ba kuma ki manta da maganan kudin)". 聽 Ba ta ce komai ba ya zari 100 dollars,聽 Daddy yace "Najwa Mungode Allah聽 ya biyaki" Murmushi tayi,聽 hawaye yazo mata tayi daku da sauri, Daddy ya kalli Mummy yace "to kin gani聽 Maryam,聽 kina ta kyarar yarinyar nan,聽 gashi ta taimaka mana" Mummy聽 ta tabe baki tace "tunda tazo Gidan,聽 ta taba biyan kudin abinci ko kudin dakin da take kwana ko kudin聽 wani abu? Ai in akayi calculating daga randa tazo zuwa yau in a hotel take zai fi 35000 din,聽 dama duka dollars din aka karba" duk suka bita da kallon how can someone聽 be like this?聽 Daya bayan daya suke sabewa suna shiga daki聽 Mairo ta bisu da ido ta watsa hannayenta sama tace "to me nace?". Washegari. Abdulmajeed be koma bacci ba bayan Asuba,聽 ya hau firdo tarkacen Hajjo na kitchen,聽 ya share kitchen din tas,聽 ya jawo ruwa a rijiya,聽 duk da gabanshi na faduwa,聽 da fargaba da ya leka zurfin rijiyar,聽 be taba jan ruwa a rijiya ba tun da Mumnynsa ta haifeshi, sai da ya cika drum kafin ya wanke kitchen聽 din tas. Najwa ta fito zata聽 shiga toilet taga Abdulmajeed na ta cin aiki,聽 batace mai komai ba ta shiga toilet ta yi fitsarinta ta fito ta je ta mai tsaye,聽 yaji alamun mutum a tsaye kanshi,聽 ya dago聽 kai be san saada Murmushi聽 ya subuce mai ba,聽 ya ajiye tsintsiyar hannunshi ya mike tsaye yana kallonta,聽 bakinta ta turo ta juya dayan gefen wai ita fushi take dashi,聽 Murmushi聽 yayi sosai,聽 Allah聽 ya san yana son Najwa, har cikin ranshi yake jinta,聽 a hankali ya tako har gabanta,聽 ba tare da yace mata komai ba ya daura hanayenshi biyu kan kunnuwanshi, cikin murya me kama da rada yace mata "i'm sorry pureHearty na,聽 kuma kar kiyi fushi dani" idanuwanta cikin nashi,聽 a ranta tace "how can he be so cute?" a fili kuwa ta k'ara daure fuska tare da juyawa dayan bangaren,聽 be saduda ba ya sake juyowa inda take ya shagwabe fuska kamar dan yaro,聽 sai taga ya mata kama da Muhsin yace "kuma in baki daina fushi dani ba,聽 zanje in hau saman transformer ayi ruwan sama kuma in makale,聽 haka" ya mata alama da hannu,聽 bata san lokacin da ta fashe da dariya ba,聽 shima dariyan yayi yace "there, the smile is all i want purehearty" bata san lokacin聽 da ta sake mai Murmushin da yake matukar so ba,聽 sun dan jima suna exchanging looks,聽 kafin suka ji muryan Ziyada聽 da Zaineema nacewa "Excuse us" firgigit sukayi suna kallon kofan kitchen din,聽 Ziyada tace "YaMaji are we interrupting something?" Kasa magana sukayi sai blushing da suke, Zaineema聽 tace "Ziyada wai are these two inlove?" Ziyada zatayi聽 magana Abdulmajeed聽 yace "Shuttup Zuzu, ni tsaranku ne? " suka fashe da daria,聽 Najwa ina zata sa kanta don kunya,聽 Zaineema tace "zo nan Najwa" Najwa kanta a k'asa zata聽 karasa gun Zaineema聽 Abdulmajeed聽 ya sha gabanta yace "ba inda zaki PureHeart,聽 ku kuma wallahi聽 zanci聽 mutuncinku" sukayi daria duka,聽 Ziyada tace "wai aiki kakeyi?" yace "No ku koma daki" Zaineema tace "wallahi aiki kakeyi,聽 ya kamata a gyara gidan ma" Abdulmajeed聽 yace "ku wuce daki zan gyara" Ziyada tace "Sam sai dai muyi a tare" da kyar ya yarda ya raba musu aiki. Sanitation sukayi na Gidan gabaki daya duk wasu yana na saman ceiling sai da suka cire, wurin 10 sun聽 gama komai,聽 Zuwa yayi wanka,聽 ya fita yayi changing dollar din,聽 dubu 35,900 ne,聽 ya shiga kasuwa ya musu siyayya,聽 kama da聽 richo,聽 kanazir,聽 kayan shayi, kwalin indomie,聽 bobo da biscuit na yan makaranta,聽 sabulun wanka da na wanki,聽 da dai kayan amfani daidai kudinsu,聽 ya biya ya siyo lantern, ya biya ya bada kudin nepa dubu sha daya,聽 ya siyo bulb na wuta,聽 kudin da ya rage dai dubu bakwai,聽 ya dawo gida a kan adaidaita sahu da kaya nikiniki, kamar wanda ya dawo daga Dubai haka suka tareshi,聽 suka ta yashe baki abun zattausayi,聽 haka suka jera komai inda ya kamata,聽 nan suka ga kyan Gidan,聽 Mumny ta dage ta zira lagwani a jikin risho,聽 aka dura kanazir a risho din,聽 aka daura Abincin Rana. ****聽 聽 Be san meyasa ba ya shiga damuwa,聽 kiran wayarta yayi a karo na kusan ba adadi,聽 wayarta kashe,聽 rabon da yayi waya da ita聽 tun randa tace mishi zasu koma Gidansu, ba wai ya damu bane,聽 yace ma zuciyarshi,聽 kawai ina so in ga ta yanda zan k'untata mata, ban damu da ita ba,聽 ban damu da komanta ba,聽 all i want is revenge, ya buga tsaki,聽 ya dauki keys din motarshi ya fita daga dakin,聽 Guest house din Baba Ado ya nufa, straight ahead Gidan ya shiga, kasancewar an sanshi ba wanda ya tambayeshi ko an san da zuwanshi ,聽 da Sallama ya shiga Parlorn,聽 Baba Ado na zaune kan wat kujera ta alfarma yana karanta wata Jarida,聽 Zaid ya taka cikin takun kasaita har gabanshi ya durkusa ya shafi k'afanshi,聽 shi kuma baba Ado ya dafa kanshi (haka ne gaisuwan yan Mali yake) Jaridar hannunshi ya ajiye,聽 ya mikar da Zaid suna kallon juna,聽 kafin nan ya rungumeshi.聽 Kafin kace komai tuni an cika ma Zaid gaba da kayan motsa baki, sai da ya bata lokaci kafin ya dauka grapes daya ya fara tauna a kasaitance,聽 kasancewar聽 Baba Ado ya san Zaid ciki da bai,聽 ya san halinshi,聽 ya san yanda zai tafiyar dashi, yace mai "Ka sanar dasu zamu zo yau din?" kamar ba zai amsa ba chan yace "Wayarta a kashe yake" Baba Ado ya dago ya kalleshi,聽 yace "kenan basu san zamuzo ba?" dan gajeren tsaki yayi yace "Wayarta kashe yake" Baba Ado yayi jim, kafin yace "to ya zaayi kenan? Na kira abokan babanka biyu sunce mu hadu karfe hudu,聽 Alhaji聽 Hamisu ma musamman ya hau jirgi daga Porthacourt yazo Kano" Zaid yace "Zakuje ai" "ba su san da zuwanmu ba din?" Zaid yace "ai ba wani abu bane,聽 suna Gida" Baba Ado yace聽 "amma dai be kamata聽 ba Zaid" da sauri Zaid yace "Please Baba Ado,聽 banson a samu matsala, banson Auren ya

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});