Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,288 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya zaro wayarshi,聽 "Come get me home Arm?" Ziyada ta yi turus,聽 to ai ba zata bishi ba, murya a disashe tace "MyForever" chak ya tsaya,聽 tace "ina zaka?" be amsata ba yayi gaba abunshi turus ta tsaya "me聽 hakan ke nufi?聽 "Ya gaji ne,聽 kila kanshi ke ciwo" cewar wani sassan zuciyarta,聽 da sauri ta mai uzurin gajia ne,聽 zuciarta na gaya mata Zaid ya chanza,聽 amma bata so ta yarda,聽 tafi so ta mai uzuri,聽 Armstrong聽 yaji tausayinta ya karaso gunta,聽 yace da su Idi ya shiga ya gaya ma Aunty Taatuh Amarya na waje.聽 Hakan ko akayi,聽 Aunty Taatuh najin takaicin聽 yanda Zaid ya bar Amarya Waje,聽 Thank God聽 ma ba wanda ya lura da ita,聽 ta ma Aunty Aynarh Magana kan cewa tazo su maida Amarya Gida.聽 Haka dai aka watse aka bar Dj da yan ZBI members (lols). WasheGari Asabar. Misalin karfe 10 na safe,聽 Aunty Ainarh聽 ta sa Ziyada da Najwa da Zaineema a Mota ta kaisu Gidan聽 Hajjo,聽 gaban Daddynta da Mummynta aka direta don yayi mata fada,聽 karfe 12 Hajia Taatuh zata zo su tafi da Amarya. Zuciyar Daddy na nauyi ya fara magana "Ziyadatu Diyata, Ziyada me kawaici da dauke ido,聽 na san ki da hankali,聽 na san ki da kawar da ido, ina rokon ki da kiyi hakuri a duk halin da zaki tsinci kanki,聽 hakuri shine abu na farko da zan tunasarceki dashi,聽 biyayya kuwa shinr ribar zaman aure,聽 na sanki da biyayya ki bi mijinki sau da k'afa,聽 nan Daddy ya shiga yi ma Ziyada nasiha me ratsa jiki,聽 Daddy na kuka,聽 Mumny na kuka Ziyada nayi, Daddy ya lallashe su ya tashi ya fita,聽 Abdulmajeed聽 ya shigo聽 ya rungumota yana lallashi,聽 kuka take kamar ranta zai fita, nan Hajjo ta dinga mata Nasiha,聽 Aunty Ainarh ta dora mata da nata wanda ta koya mata hanyar tafiyar da miji in yayi fushi,聽 har zuwan Hajia Taatuh da wasu kawayenta,聽 nan Mairo ta sa darun cewa da ita zaa kai Amarya, ana ta bata baki amma ina,聽 Daddy da ya ji kanshi nayin wani juyi yanzu yanzu ya fito rai a bace yace "Haba Maryam,聽 don rashin kawaici ke zaki kai diyarki dakin Miji?聽 Ke ba ki san kawaici ba ai? Duk kokarin da Hajia Aynar keyi ba ki gani ba?聽 To kije din in gani,聽 Mutuniyar Banza mutuniyar hofi,聽 Hajia Aynarh,聽 mun wakilta ki,聽 ki kai Ziyada dakin Mijinta" Kirrrrrrre kan Mummy yayi kara,聽 ina wuk'a ta chaka ma kanta don bakinciki,聽 ba ta da lokacin tunanin wulakancin da Alhaji聽 Abba ya mata a gaban mutane,聽 babban bakincikinta rabuwarta da diyarta,聽 da karfi聽 ta fashe da kuka ta yi daki da gudu ta fada kan Gado,聽 tana ji zata iya rabuwa da duk wani jin dadin rayuwa in har ba zaa rabata da yayanta ba,聽 Hajjon dai ce taje tana lallashinta tana tausasata. Hajia Aynarh聽 ta ja Ziyada zuwa Farar Mota Kirar Benz din da Hajia Taatuh tazo dashi, bayan mota suka shiga Driver ya ja su suka dunguma syka nufa Gidan Amarya,聽 Ziyada kanta a k'asa tana kuka, an dade ana tafiya har sai da suka zo Janbulo聽 Hajia Aynarh聽 ta dinga bin hanyar da ido,聽 a ranta tace "Allah sarki,聽 ashe Anguwar su na da zata zauna" bata gama tunani ba sai da ta ga anyi parking daidai Gidan Alhaji Abba Abu na da,聽 kanta be gama daukan meke faruwa ba taji muryar Hajia Taatuh聽 na cewa "Hajia mun iso,聽 ga Gidan nan" Hajia Aynar ta zaro ido tace "ina?" Hajia Taatuh聽 ta sake gwada Gidan Alhaji Abba Abu,聽 Hajia Aynarh tayi jim,聽 zuciyarta tace "kar kiyi mamaki,聽 kila da ake neman me siya ya siya ba tare da ya san gidan sirrikanshi bane" Zuciyarta tace "kai,聽 ta ya zai siya Gidan Sirrikai ba tare da ya sani ba?聽 Ta ya hakan zai faru? Something is not right?" ganin tunani ba inda zai kaita tayi shiru, Hajia Aynarh ta radata mata tayi adduar shiga Gida,聽 ba tare da ta dago ba tayi,聽 suka shiga da ita har main palor,聽 Hajia Taatuh ta ja hannun Ziyada har dakin Mairo" Hajia Aynarh sai binta takeyi da ido,聽聽 meke faruwa ne, ta kasa gane komai,聽 da alamu kuma Hajia Taatuh bata san ko meke faruwa ba,聽 koma meye zataji daga bakin Alhaji Abba in ta koma Gida, Hajia Taatuh聽 tace "Hajia Aynar mu zagaa ki ga Gidan Amaryanko?" tace "haba ai naga kamar Maigidan na nan,聽 ma dawo mu ga Gidan Amarya da kyau daga baya" suka murmusa,聽 suka ma Ziyada Sallama suka fita,聽 tana jin fitarsu ta fashe da kuka cikin mayafinta. Sai da taji kanta na neman fashewa ta hakura ta janye mayafinta,聽 gabanta ya fadi da idonta ya sauka kan dakin da take ciki,聽 chanzawar kayan dakin ba zai taba sa ta manta dakin Mahaifiyarta ba,聽 ta聽 waiga taga toilet a inda yake,聽 da sauri ta diro daga kan sabon gadonta tayi hanyar fita,聽 kanta ya kwance da ta tabbata a inda take,聽 a baiyane tace "Gidan mu?" ta dinga bin ko ina da ido,聽 Gidanmu? Gidanmu ne nan,聽 Mijinta ya siya Gidansu? Meke faruwa? Gidan Mahaifanta ne yanzu ya zama Gidan Aurenta?聽聽 Don cin fuska aka kawota dakin Mahaifiyarta聽 a matsayin dakin aurenta? Anya ya san nan gidannsu ne?聽 Ai ba ta taba kawoshi Gidan ba,聽 be taba zuwa gidan ba,聽 amma ya akayi haka?聽 Daman su YaMaji shi suka saida ma Gidan? Meke shirin faruwa ne? Is this聽 a coincidence?聽 Tamabayoyi da yawa a kanta wanda Mijinta kadai ne zai iya bata amsarsu,聽 da karfi tace "ZAID". 鈥⑩€⑩€⑩€⑩€� Ghen!聽 Ghen!! Bibilicious freaking fans meye haka Zaid聽 keyi?聽 Wani irin cin fuska ne wannan? Hmmmm. Drop all your thoughts here Vote and Comment line by line. #1love #ADAY #bibiliciousfreakingfans #anatare #nagode Biebee Isa. 馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱 NA BIEBEE ISA 庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA) Wattpad:@biebeeisa Pg3鈨�2鈨� Hajiya Taatuh na rabuwa da Hajia Aynarh ta kira Alhaji Ado tace mishi "sun kai amarya yanzu za taje Airport ta wuce Abuja, shima ya sanar da ita zai biya Bauchi yau amma InshaAllah gobe zai dawo Abuja suka ma juna fatan Alheri kafin suka katse wayar. Anty Aynarh ta nufa Gidan Alhaji Abba na yanzu don ta sanar dashi an kai Ziyada gidanta, kuma ta dauka motar ta da ta bari a gidan da zasu kai amarya, ko da ta isa bata san hayaniyan Mairo sai ta kirashi a waya tace tana waje, ba a dau lokaci ba sai gashi ya fito da Murmushi, bayan sun gaisa ya tambayeta Ziyada tace "Tana chan lafiya, Gida yayi kyau, kuma abun mamaki Gidan da kuka tashi nan ne gidan" Daddy yayi jim kafin yace "ikon Allah, kila Alhaji Labaran Zaidun ya sayar ma Gidan, don Zaid din be san mu da gidan ba" Anty Aynarh tace "nima dai nayi mamaki" Daddy yace "amma ba wani abu bane, Allah ya basu zaman lafiya duk daya ne, ba zan dai gaya ma wannan mahaukaciyar ba don tana聽 iya zuwa ta rokeshi ya bamu Gidan" Hajia Aynarh tayi daria tace "Lalala, Alhaji Abba ba ruwana wallahi" Daddy ya Murmusa yana jin kansa wasai, tun jiya yake jinshi kamar an zare mai wani haki daga kafa yace "Nagode kwarai Hajia Aynarh, kin tabbata

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});