Chapter 117
Chapter 117
rayuwa ba, na baka gata, na baka suna na, na baka duk abunda kake bukata don ka zama good example gurin mutane na kasa da kai,聽 ban raineka ba, ban baka duk abubuwan nan ba don ka zama Jahili ba, ban bar maka tarin dukiyata ba don kayi amfani dashi wurin hanyar banza ba, nuna karfi da isa a kan na k'asa da kai ba, kana amfani da dukiyar dana bar maka ta hanyar banza, Zaid i'm so disappointed in you" Kuka Zaid keyi kamar ranshi zai fita, "Babana, ka min afuwa, ka yafe min, na tuba wallahi" Kuka sosai Zaid keyi, daga bisani yace "zan yafe ma da sharadi daya" da sauri Zaid yace "ko ma menene zanyi wallahi" Baba yace "ka chanza halinka for good, ka rungumi kaddararka, ka nemo yafiyan wanda ka sa6ama wa, matarka, she's innocent" kafin yace wani abu bat Baba ya 6ace mai*. Daidai nan Zaid ya farka daga baccin da yakeyi, duk da AC da ya karade dakin Zaid be fasa zufa ba, zufa yakeyi sosai, kunna hasken wayanshi yayi ya duba lokaci, Yasan Mafarki ba gaskia bane, amma meyasa zaiyi mafarki da Baba? Hankalinshi ya tashi, da ya tuna yanda sukayi da Baba, a hankali ya sauko daga kan Gado ya zura takalmanshi ya fita daga dakin, dakin Ziyada ya nufa, yaci saa a bude yake, ya kunna hasken dakin ya karade ko ina, chan karshen gado ya ga ta rakube tana bacci, jefi jefi tana sauke ajiyar zuciya me nauyi, wani abu da be san meye ba ya dirsa a Zuciyarshi, a hankali ya hau kan Gadon ya yaye bargon da ke rufe a jikinta, ya kai dubanshi kan kafarta, nan yaga kafar ta fara jan ruwa, da sauri ya sauka ya je dakinshi ya bude firstaid box ya dauko wani ointment, ya dawo da dan sauri ya hau kan gadon, k'afarta ya daura kan cinyarshi ya shiga shafa mata Man a kafa, ya dau lokaci yana yin haka, kafin wani abu ya cizgeshi yayi saurin jayen kafan ya aje kan gado, ya gyara mata kwanciya ya rufeya da bargo ya kashe wuta ya fita. 聽 聽 Kafin safe kafar Ziyada ya ja ruwa ya tashi, ita kadai ta ja kafarta toilet don hawayen sin dauke, tayi alwalar asuba, a zaune tayi sallah saboda sujada, da kyar ta kasa komawa tayi bacci saboda kafanta na zugi, har wurin karfe 10, ganin yunwa zai mata lahani ya sa ta fitowa tana jan kafa, daidai nan Zaid ya fito da jakka me kama da School bag, idonshi kan k'afarta, tana ganinshi ta kara saurin tafiyarta tana cije baki ta shige kitchen, tsayawa yayi na kusan minti 2, kafin yayi tsaki ya wuce ya shiga Motarshi inda Driver ke jiranshi, zai tafi Airport inda jirginsu zai tashi karfe 11 zuwa bauchi. B A U C H I 6PM Duk wasu reports din da ake karanto mai hankalinshi be gun, burinshi ya ganta, be san halin da take ciki ba, be san ya k'afarta yake ba, mikewa yayi kamar an tsunguleshi, zumbur yayi hanyar fita daga conference room din, da sauri Manager ya bishi, yace "Sir, you cant leave now, we are in the middle of a meeting(ba zaka iya fita ba, muna tsakiyan meeting)" Zaid cike da damuwa yace "sorry, i cant do this, i've got to go(yi hakuri ba zan iya ba, tafiya zanyi)" Manager yace "Turawan nan are already here, be kamata ace an tara su ba kuma a ki gabatar da taron, babanka ya so kwangilar nan, sai yanzu ta samu, da ya na nan, bana tunanin akwai wani uzurin da zai hanashi aiwatar da taron" Zaid ya kalleshi, haka mutanen nan suke, in har suna so yayi wani abu sai su fara sako Babanshi a ciki, yace abunda zanje yi "Baban ne ya sani yi" Manager yace "Me kenan?" Cigaba da tafiya yayi Manager na binshi a baya Zaid yace "ka koma kace musu nace i'm sorry i cant hold the meeting, there's been an emergency, i need to go home to my wife, kasan su turawa yanda suke so da girmama matayensu, i'm sure they'd understand" ya cigaba da waya聽 "Hello Faisal, book me a flight to Kano" Faisal yace"anya akwai jirgin Kano yanzu kuwa?" Zaid ya buga tsaki yace "Never Mind" Faisal yace "Ya zakayi kenan? Sai gobe?" a takaice yace "Nope, zan tuk'a kaina zuwa Kano" Faisal yace "DonAllah aa, dare yayi, ka jira inzo na kaika, kasan Baba be son kana tuk'i in har ba cikin gari bane" Dif Zaid ya kashe wayan yana Mitan "komai Baba Komai Baba Arrgh" daidai nan ya isa gaban entrance din Reception Company, Motoci ne kala 5 a jere suna jiran fitowarshi, Zaid ya nufa inda ya shiga da zaizo ya mika ma Driver hannu Alamun ya bashi Key, zai mai Gardama Zaid ya buga mai Harara, ba Arziki Driver ya ciro Key ya bashi, ya shiga Mota ya kalle su yace kar wanda ya biyoni, ya burka motan ya fita a Sittin. Yanda Hanyar Bauchi zuwa Kano a ke samun gargada, haka Zaid ya dauka hanyar nan bayan ya kashe wayoyinsa don ma su Faisal kar su ishe shi da kira, kwarara gudu kawai yakeyi, ya dade beyi tuki da nisa ba, saboda tsaron lafiyanshi ba a bari yayi tuki da kanshi, iyakanshi cikin Gari, kuma duk fitan da zaiyi da convoy dinshi yakeyi, in ya fita personally to da Armstrong ne ko Idi, saidai in yanaso yayi basaja sai ya basu umurnin kar su biyo shi sai yayi nisan 100km, Zaid beyi Sallah Maghrib da Ishai ba sai da ya iso Ningi, komi beci ba ya sake daukan hanya, Tafiya dai na Allah ne, shi ya kawoshi Lafiya. Sai karfe 11:27pm iso garin Kano. Jami'an tsaro sunyi mamakin ganinshi a wannan lokacin, be iya jira su bude mai Gate ya fita ya shiga Gidan sauri sauri gudu gudu, ya sa mukulli ya bude parlorn ya shiga dakinta a kwance ya ganta tana rawan sanyi duk da bargon da ke jikinta. A baiyane yace"what have i done?" da gudu ya hau kan Gadon,ya yaye bargon, wani irin hucin zafi ya bugeshi, ya sa hannu ya tattarota gabaki daya jikinshi, bata da karfi da kasala, amma cike da karfin Hali take tureshi daga jikinta tana cewa "ka sakeni, kar ka tabani, ka barni in mutu ni" kara rungumota yake sakeyi聽 ita ma bata fasa tureshi ba, cikin wata irin Murya yace "Ziyaaaaaa" .... Late night Post, Sorry, kuyi Blaming NEPA, *Zaid back to his senses?* *Ta ya kuke son Zaid yayi nadama?* *Me zuzu zatayi in ta san cewa shine sanadiyar duk wani hawayen da ita da family dinta suka taba zubarwa?* *Me kuke ganin zaiyi da zata yafe mai da irin cin fuskar da yayi mata da Family dinta?* *Meye zai faru da Zsquare in kwai ya fashe?* *Me zai faru da Mairo in kwai ya fashe?* *Najwa zata amince da Jaan dinta in ta san cewa Mahaifiyarshi ce Ummulabaisin duk wani abunda ya faru da Mahaifanta*? *Duk zaku samu answers dinku in less than 6 pages to come(yesso ADAY is coming to an end)*. You know what to do with the Star down there right? #1love #ADAY #Bibiliciousfreakingfans
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169