Chapter 83
Chapter 83
line dinku, so tun muna shaida juna get lost". Ran Mairo ya baci amma ganin fushi ba nata bane yasa ta zube kan guiwowinta biyu, tana rok'on ta da ta bata ko da bashi ne, amma haka Her Excellency ta shafewa idonta toka ta karta mata rashin mutunci karshe tace " ko ta tashi ta fitar mata daga Gida, ko ta sa Security suyi mata wulakanci, su tozarta ta" ganin ba kirki ne dasu ba, kuma in ta tsaya mata rashin mutunci, to abun zai sake kwaye mata, saboda wa ya isa ya ma matar SSG wulakanci? Jakkarta ta fizga da karfi kana ta juyo ta wurga ma Her Excellency kallon zamu sake haduwa, kafin ta fita fuuuuu. Kwantar mai da hankali take tayi tunda ta kirashi a waya, be san meyasa ba, a duk lokacin da yake magana da Hajia Aynarh, yana samun kanshi cikin nishadi, a yanzu da yake cikin tashin hankali, sai ya tsinci kanshi cikin saukin zuciya, yanda take jawo mai hadisan daukan k'addara ya k'ara burgeshi, abunda yafi burgeshi shine, da yaji tace zata taimaka mishi da ko da Miliyan biyu ne, ta burgeshi matuk'a, amma sai yace da ita "Hajia Aynarh, nagode kwarai da irin guddumuwan da kike bani da Iyalina a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, amma gaskia ba zan amince da wannan ba, mungode Allah ya saka da Alheri, Allah ya baki ladan niyya". Shagwabewa tayi kamar tana gabanshi, tace "Haba Alhaji Abba, kar ka min haka, wallahi nayi niyya, nasan ba zan iya biya muku bashin nan ba, amma a dan rage, DonAllah kar ka juya hannun kyauta baya". Murmushi ne ciro yayi yace " dagaske ba zamu amsa ba, mun sa Gidan nan a Kasuwa, za a siyeshi fiye da Miliyan 20, InshaAllah zai kai 30 din, karki damu mungode". Ba yanda batayi ba, amma Fir Alhaji Abba ya k'i, chan tace "to shikenan, zan dai zo in tafi da Muhsin da Zinatu Gidana, sai su cigaba da zuwa Makaranta daga Gidana, don kar tashinku yayi affecting dinsu, ka tuna barinku Abuja, da k'yar aka samu Zinatu ta sake". Alhaji Abba ya jinjina kai yace " to kinga wannan ba zan hana ba, dama basu san da zancen ba, Yaronki kadai ya sani, ya hana a gaya musu" Hajiya Aynarh tace "Allah Sarki AbdulMajeed, sosai yake bani tausayi, Allah ya kara mai hakuri da dangana, InshaAllah zan zo Bayan Laasar na dauke su" haka sukayi Sallama. B e san tsawon lokacin da ya dauka a haka ba, yaci kuka har ya gode ma Allah, rashin aikinyi ya fi daga mai hankali, yanzu in suka bar Gidan nan, ya rayuwansu zai kasance? Abinci zai musu wuya? Ya zaiyi ya kula da Mahaifanshi da k'anen shi? Hannu biyu ya daga sama yana rok'on Allah sauki a lamarinsu, kafin ya tashi ya dauro Alwala don zuwa Sallahr laasar. A gajiye ta shigo Gidan, ranta a bace, kafin ta dawo gida sai da ta biya Gidan Hajiya Aliya kawarta, tarban da ta saba mata ba irin shi tayi mata ba, ta gaya mata yanda sukayi da Matar SSG Hajiya Aliya bata yi mamaki ba, Mairo ta bukaci dubu dari biyar gun Hajia Aliya don ta koma gun Bokansu don ya mata maganin damuwarta duka, Hajia Aliya ta juya mata baya, nan suka hau sama sukayi zage zage tare da tona ma junan su Asiri, karshe dai yaran Hajia Aliya suka ma Hajiya Mairo rashin kunya da wulakanci suka wurgota waje, Daki ta wuce straight tana zuwa ta zube kan Gado, komai ya juye mata, bata da kowa, bata da Mafita, bakin cikinta a saida tangamemen Gidan nan, anya ba zata kira Alhaji Nakowa ta nemi sauki gunsa ba? Kar dai ya ga gajiyawarta ya rainata, Tsaki tayi ta fada toilet da tunani dubu dari da chasa'in a kwanyar kanta. Na'eelah ta zagaya baya don kiran Zaid a waya, tun jiya ba su hadu ba, Ringing daya ya dauka, a lokacin ya koma makeup wurin Rita Phillips, kamar bazai dauka ba yayi excusing kanshi ya dauka, cikin yanayinshi yace "Eelah" tace "akwai Matsala, Dad dina ya gano ina Kano, ranshi ya baci, yace in dawo Gida, kar ma in sake inje PH, already ya min Booking ticket,yana expecting dina a Abuja by 8, i'm scared, he sound soo serious, kana ina Z?" cikin rashin damuwa yace "then ki koma, just write them a note, tell them zaki je Kauye dubo Danginki, in kin ganesu, zaki dawo ki tafi da Nura, su taimaka su kular miki dashi kafin lokacin dawowarki" tace "nagane, so yanzu yaushe zaka dawo Gidan, ina ganin Sun rasa case dinsu na Court, Majeed ya dawo hankali a tashe, yanzu ma Mom din ta dawo, daga gani Plans dinka are in place, I want to see you kafin na tafi please" ya danyi guntun tsaki, yace "makeup ake min, kinsan ana daukan atleast 5hours anayi, i'll come see you a Abuja As soon as Possible" cike da kwantar da murya tace "Please, let me see you before i go" dan shiru yayi, ya ga ta taimaka mishi sosai, kuma tana sonshi, bawai don tausayinta ba, sai don ya rama mata halacin da ta mai, don shi beson zama indebted to others, yafi so in ka mishi abi ya rama maka, yace "Ki rubuta wasikar, ki aje inda zasu gani, i will send Arm to pick you up" be jira cewarta ba ya kashe waya. Wayar ta bi da ido, tana ba kanta tausayi, a fili tace "Ina sonka Z, sonla ya makantar dani, ina abubuwa marasa kyau don kai, har cutar da bayin Allahn nan mukayi wanda zuciyoyinsu ba komai sai tausayi, Allah ka yaye min son Z, Allah ka yafe min, da sauri ta chusa wayar tsakanin ta, ta waiga baya taga ba kowa ta wuce ciki don rubuta wasikar. Najwa ta fito daga maboyanta, tunda taga Naeela ta zo baya ta biyota, zarginta ya tabbata gaskia, Naeela da Nura ba abunda sukace sune ba, Iphone 6 ke hannun Naeela, aiko ba karamar mutum bace, kalamanta na waya tayi amanna da Nura take, saboda tayi amanna be gidan, kuma ta dan fahimci wani abu, Nura shine ke son wani abu da Familyn su Majeed, ita Naeelah kawai tana taimaka mai ne saboda tana sonshi, ta jinjina kai, InshaAllah ba zasu ci nasara kan Majeed dinta ba, zatayi protecting dinsu InshaAllah, da taimakon Allah zatayi exposing Nura Kirikiri, a fili tace "Allah ka taimakeni". I N D I A Tunda ya dawo aiki, kanshi ke sarawa, zama yayi kan sofa ya dafe kanshi da duka hanayenshi, yana so tunano wani abu,tunanika kala kala suka shiga dawo mai a hankali, amma ba zaice ga abu daya k'wak'wara ba, ya dan gano wani abu, shi dai ya san yana da Danuwa daya da kuma Mahaifiya amma sam kamaninsu sun bace mai, haka kurum yaji yana son zuwa Nigeria gun Matarshi da Yayanshi, bayan nan ba zai iya baiyana me yake ji ba, haka Maama ta iske shi, itama duk wani sukuku take, "Sannu da Zuwa Papi" cikin yanayi yace "Yesmeenah, ina so naje Nigeria" ta numfasa tace "wallahi ,tun da na tashi nake jina wani iri, sai tunanin Gida nake, Ko Umma na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169