Chapter 25
Chapter 25
zai taba Manta fuskar su ba, musamman fuskar Matar da ya tsana fiye da fir'auna, Hoton dauke yake da fuskokin Baba Abba da Mairo suna daria, basu da wata damuwa basu da matsalar komai, sun salwantar da rayuwanshi amma sun cigaba da tasu rayuwan ba tare da damuwa ko wani abu ba, a Baiyane Zaid yace "Baba Abba, dan Zaki ya girma, you and your family will pay for what you did to me and My Family. Enjoy the little time you have, farincikin ku ba me dorewa bane, zan tarwatsa ku duka, zan tarwatsa farincikinku, ku yi amfani da damar nan kuji dadin rayuwanku na tsawon Shekarun da zan tashi tsaye kanku, nan ba da jimawa ba, i'm coming for you all, i'll come for you time din ba zato ba tsammani, da ranku amma zaku so mutuwarku, ba zan daga muku ba, ba zan rage muku ba, Ramuwar gayya tafi ta gayya zafi, ni Zaid Sadam Audu, nayi Alkawarin rusa Farincikinku gabaki daya". * 聽 聽 聽聽 聽 聽聽 I N D I A 锟� Najwa Sada Abu ta taso cikin So da k'aunar Mahaifanta biyu,yarinya ce me shiga rai, kawarta daya tun tasowarta, Kaveri,makarantar su daya, ta samu komai na rayuwa, Najwa ta tashi tana jin Yare uku zuwa hudu a duniya, Hausa a bakinta don Mahaifanta Hausa suke mata duk da Hausanta sirkakke, Turanci kuwa a Makaranta sukeyi, tun tana yar kankanuwa in tana Turanci sai ka rantse baturiya ce,ga kuma Yaren Hindi, Haba yarinyar da aka haifa a k'asar India ai dole take iya yarensu,gashi ko don Vijhay bhaiya da ta dauke shi kamar聽 na jini, har yau ya kasa iya Hausa balle Turanci. Duk sadda Najwa ta rikide tafara Hausa ko Turanci ko Indiyanci, to sai ka bude baki kana kallonta, don duk yaren da tayi sai kace bata iya ko wanne yare ba sai shi. 锟� Alhaji Sada Abu da Hajia Yesmin sun zama yan India, don kadan ne babu su cika shekaru 10 a India, suna zaune da mutanen India Lafiya,suna kuma aikinsu suna samunsu, basu da damuwan komai, in kagansu cikin Damuwa to Zaid ne ya fado musu rai, a iya shekarun nan, so da yawa zasuyi shirin tafiya Nigeria don dauko Zaid sai su kasa, Sada kanji Kamar ana rotsa mai kai da Adda a duk lokacin da yayi tunanim Nigeri ko zuwa, Yesmin ko ji takeyi kamar ana yankar naman jikinta, akwai sadda suka ci Alwashin tafia ko ta halin k'ak'a sai sunje, ta Dubai suka bi, suna jin ance zaa maidasu Jirgin da zai kaisu Nigeria Yesmin ta fadi ta zube k'asa sumammiya, abunda yake daure musu kai kenan, duk sanda sukayi tunanin zuwa Nigeria, sai wani abu ya faru sai su kasa zuwa Nigerian. Hoton Zaid da ke garesu suka kai akayi enlarging, ta hada mai daki irin na maza ta kafa hoton nan ciki a ranta tasa zai dawo gareta wata rana, haka zata tasa Hoton Gaba tayi ta kuka. Tun tasowar Najwa ta san matsayin wanda ke cikin Hoton, tasan Yayanta, amma kullum in ta tambayesu yana ina? Sai suce "he's far far away" ba dai sa fahimtar me suke nufi. 聽 聽 聽聽 4 Years Later Zaid an gama zama Cikaken Namiji, ya gama karatun Jami'arshi, ya kammala komai,ya k'ara zama wani baudadden Mutum,baida yarda ko kadan, ba ruwanshi da kowa da komai,ko irin abubuwan social network din Zamanin nan ba yayi, da wuya kaga ya sha giya, duk da yana sha, be dai bari Baba ya gani ko ya gane. Duk yanda Baba yaso ya daura shi kan harkan Ayyukanshi don Girma ya fara kamashi amma Zaid baya concentrating, burinshi daya, tanadinshi daya na yanda zai watsa Familyn Abba Abu, kullum cikin Computer yana Bincike,a cikin shekaru Ukun nan, komai da ke wakana a Gidan Alhaji Abu Zaid ya sani, duk wanda suke mu'amala dasu yana da labarinsu, Informations ta ko ina suke shigo mai, yana da Spy's a garin Kano, Abuja da kuma Kaduna inda Zaineema tayi aure Last Month, ta auri wani dan Minister Dalhatu Bala. Duk wadannan abubuwan da Zaid keyi Baba bai da masaniya. B A K A R聽 R A N A Tun Satin da ya gabata yake dan jin ciwo ciwo cikin k'irjinshi, daurewa yakeyi don jikin tsufa ne,Girma yakeyi, sai ya share, haka ya kamo hanyar PH daga Abuja, haka kurum yaji yana son ganin Zaid, Driver ya sa ya kawoshi PH. * "Alhaji naga ka rame ne ko bakajin dadi ne?"cewar Iya, Baba " yace "Bakomai Iyah,gajiyar Tafiya ne, yanzu ki kawo min farfesun Naman nan". Waya yakeyi da Amrstrong, inda yake bashi feedback kam yarinyar da Zaid yace ya bincika a garin Abuja wato Nana, Armstrong ya shaida mai tun bayan dawowar Majeed daga Masters take bibiyarshi tana sonshi,amma baya kulata, yarinyar bata jin magana, amma Iyayensu na son su hadasu Aure" Zaid yayi tsaki "mtss, ba wannan nake son ji ba, any news about Mairo?" Armstrong yace "Yes,but you have to see for yourself, should i come over?" Zaid ya san Baba be son abokanshi, yana so ya rabu da su, don ya san suke sashi abubuwan banza, da sauri Zaid yace "No,No, Baba just arrived, i'll come over now" jiki na rawa Zaid ya bar dakin, in yaji Information kan Mairo har Kyarma yakeyi don duk wani motsi na ta yake son sani. Kan Dinning ya iske Baba na sha farfesun Nama, da sauri Zaid ya k'arasa ya dauke kwanon fuska daure yace "Iyah waya bashi wannan naman?" Iyah tace "Nice wallahi, kayi hakuri, yace kadan zaici,ni banga amfanin hanashi cin Jan nama ba" Zaid ya sake daure fuska ya kwala ma Ado kira, da sauri Ado ya shigo Parlorn, cike da isa Zaid yace "Ka je kitchen ka cire duk wani Red Meat dake fridge ka rabasu da gidannan, ko zubarwa zakayi oho, banason na sake ganin Jan nama a Gidan nan, kar a k'ara siyo mana Redmeat, this the last time da zanyi warning dinka" jiki na rawa Ado ya wuce ciki don aiwatar da umurnin Oga Zaid. Ganin ran Zaid ya baci ya sa Iyah nok'e kai, sum sum tayi hanyar dakinta, Zaid ya bude baki yace "Iyah, dagaske kar a kara bashi Jan nama" cike da borin kunya Iyah tace "ayi hakuri ba za a k'ara ba" Zaid yace "ki sa a dafa mishi Farfesun Kaza" murya kamar na rada Baba yace "ba zan ci ba,聽 ni wannan nake so" Zaid be kulashi ba yace "Iya, a dafa mai peppersoup din kaza, kar ki sa Maggie" Iya ta asma mai ta shige, Baba yace "DonAllah Zaid ka bani in cinye" Zaid be tanka shi ba ya zauna kusa da Babanshi ya cinye Peppersoup din, Baba ya kai mai dukan wasa a hannu yace "don me zaka cinye min nama, kuma ka sa an fitar da danyen, kuma ka hana dafa jan nama a cikin Gidan, this is cheating Zaid Sadam Audu" Zaid ya murmusa yace "Dagaske Baban Zaid ba zaka sake cin Red meat ba, wai kullum ayita magana daya, ka manta me Dr yace? Daily reminder, kar kaci redmeat, kar kaci Maggi, ka manta?let me remind you You are Hypertensive ga kuma Gout Arthritis, and--" Zaid wai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169