Chapter 19
Chapter 19
neman Zaid, har police stations sunje sun bada report anma shiru. ** A hankali ya bude idonshi ya sauke su a kan Agogon da ke mak'ale a bangon dakin Asibitin k'arfe 6:45am, tab wani irin bacci yayi haka? Ina ne nan? Daga hannu yayi yaji alamun drip, da sauri ya kalli hannun ya ga cannula, sai ya sa Kuka, Zaid ya ga tashin hankali, yayi kuka har ya gaji, sai wurin 7:50am nurse ta shigo, da Murmushi a fuskarta, tace "Good Morning" kai ya rausayar zuwa wani gefe, don kanshi na matuk'ar ciwo, nurse ta kara cewa "ya jikin naka? What do you want?" Zaid yace "I want my Mummy" nurse ta murmusa tace "kar ka damu zasu zo yanzu kaji?" Kuka Zaid ya fashe dashi, irin kuka mai hade da ihu, da sauri nurse ta fita ta kira Alhaji a waya, dama jiya da daddare ya bata mobile dinshi. * Bayan zuwan Mutumin ya zauna gaban Gadon yana mai kallon Zaid cike da shauk'i, ya gyara a Zaid zama yaci Abinci, sai bayan da ya gama cin Abinci suke kallon Junansu. Mutumin yayi murmushi yace "Ya Sunanka?" sai da ya maimata so biyu kafin Zaid yace "Zaid Sada Abu" da mamaki Mutumin ya kalleshi, yace "Sada Abu?" Zaid ya gyada kai, Mutumin ya tausaya ma Zaid, don ya san Labarin Sada Abu da Matarshi sun mutu a hatsarin Mota watanni biyu da suka wuce, irin be sanshi ba personally, amma Sada Abu mutum ne mai jamaa in kai baka sanshi ba, wani wanda ka sani ya sanshi, kuma dai labaran mutuwansu da ya dinga zaga k'afafan yada labarai, kama daga Jaridu, Mujallu d.s. Mutumin yace "Sorry, Allah ya ji k'ansu" da sauri Zaid yace "Kasan Baba na?" Mutumin ya gyada kai yace "Mutumin kirki ne, mai kamala, Allah yayi har ya mutu bamu hadu ba". Zaid ya fara hawaye, Mutumin yace "kayi hakuri kaji? Kowa zai mutu" chan ya nisa yace "Ni zan koma Kaduna yanzu, zan bar note idan an sallameka a kai ka gun danginka" da sauri Zaid yace "Aa, ni ba zan koma gurinsu ba" da mamaki Mutumin yace "don me?" yace "Saboda su suka kashe min Baba da Maama, nima sunce zasu kasheni" Mutumin yace "Aa Zaidu, Babanka Accident sukayi, suka k'one suka mutu, ba wanda ya kashe su" ido tsaye yace "Wallahi maman majeed ce, ai ta gaya min, kuma ta gaya ma k'awarta zata kasheni" nan Zaid ya kwashe komai ya gaya ma Mutumin iya abunda ya sani, da Mamaki ya ke kallon Zaid yana raratabo zance, ya gasgata maganar shi, yayi amanna yaro kamar Zaid ba zai iya k'irk'iro zancen nan ba, Mutumin ya hadiye miyau yae "how old aee you?" Zaid yace "Eleven" "to Mallam Zaid ya zanyi da kai?" "ka tafi dani donAllah, zan bika" da mamaki Mutumin ya ke kallon Zaid, chan yace "No, you can come with me, ba zan iya tafiya dakai haka ba ba tare da sanin kowa ba, zai yi kama da na sace ka, hakuri zakayi ka koma Gida" ido k'ek'esha yace "Ba zan koma gidan ba, in tafiya zakayi ka tafi barni, nima inyi tafiyata" chan kuma ya fashe da kuka yace "ka taimaka min Baba, ni yaro ne" a hankali Mutumin nan ya fara hawaye, 'Baba' Zaid ke ce mai, abunda yafi mai dadi, anya zuwan Zaid gareshi ba dalili? Tabbas akwai dalili, kallo daya da ya ma Zaid yaron ya shiga ranshi, maybe Zaid was sent to him to be the son he never had, amma kar Selfish intrest dinshi ya sa shi cikin matsala, hakan zai yi affecting reputation da status dinshi, baya son abun yayi kama da ya ya sato Yaro, amma ya zaiyi da yaron nan? In ya barshi be son hannun wa zai fada ba, ya dade ya na tunani chan yace; "Zaid, yanzu sauri nakeyi gobe Monday, ina da report din da zanyi a Abuja, a yau nake son zuwa Kaduna har in wuce Abuja, banda time a Kano, yanzu zan tafi da kai Kaduna, Bayan na gama aiki, Zuwa Friday zan dawo Kano, zanyi Bincike na, idan naga abun da ka fadamin k'arya ne, in ka sake ka yarda na kama da k'arya zaka ga abunda da zan maka, da kaina zan kaika gun Mairon ta kasheka, Ido tsaye Zaid yace "na yarda" Mutumin yace "shikenan, barin je in karbo takardan Sallama". Bayan Likita ya rubuta ma Zaid Magunguna, aka sallamesu, suka kamo hanyar Kaduna. Duk a tsorace Alhajin yake. * Bacewar Zaid ya zaga ko ina a cikin unguwarsu, ba ma kowa ya sanshi, ba inda ba a je nemanshi ba, AbdulMajid yayi kuka kamar ranshi zai fita, Daren Jiya sam Hajjo da Abba ba su runtsa ba, Mairo ko da yamma ta faki idanuwa ta fita gun Mallam danliti na Marmara don ya mata aiki, "kar Zaid ya sake dawowa,ko a batar dashi, kai ya ma tura Aljannu su kashe shi,don in ya dawo akwai Matsala" Mallam dan liti yayi daria yace "kar ki damu, gwara a kashe shi a huta, zama ki fi kwanciyar hankali" nan take ta amince, haka ta cika dhi da kudi ta koma Gida, harda ita aka bazama neman Zaid. Ikon Allah ya hana Mallam dan liti ganin komai game da Zaid,ko menene ke hanashi ganin Zaid ba karamin garkuwa bane, to yanzu in yace da Mairo akwai matsala, zata ga gazawarshi, shi ko be so ya samu matsala da aikinshi, abun Mamaki wai Mallam da Addua Allah kar ya sa a ga Zaid, ko an ganshi to sai dai gawanshi. Hmm Muje dai zuwa... 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽 聽聽 KADUNA 聽 聽 Gida ne Unguwa guda a Mando Kaduna hanyar Airport, da wuya kaga Wakeken Gida mai Girman Gidan, Zaid be tashi cikin talauci ba, amma bai taba ganin Babban Gida kamar wannan ba, gabanshi ya fadi, ya fara nadamar biyo mutumin, kar dai ace dan yankar kai ne, Mutumin ya lura dashi, murmushi yayi yace "Gida na ne, kuma nikadai ke zaune a ciki sai masu aikina" Zaid dai kasa magana yayi. Horn yayi da gudu maigadi yazo ya bude gate "Sannu da zuwa Oga" cewar Maigadi, Mutumin ya daga hannu Sama ya murmusa yace "Thank you Samuel". Ya kalli Zaid da yake a tsorace yace " Mu shiga ciki ko?" Zaid ya bi bayanshi, sai da suka yi dan tafiya kafin suka shigo main gidan, sannu da zuwa ake ta shigowa ana mishi,duk uniform ke sanye jikinsu, kuma abun mamaki duk Maza ne. Mutumin yace "Zaid, muje in nuna maka dakinka" ba tare da yace komai ba ya bi bayanshi, hawa sama sukayi kafin suka zo gaban wani daki,Alhajin ya sa hannu ya bude dakin, bakin Zaid ya fadi k'asa, ido kuri ya ke kallon dakin da akace nashi ne,ko Girman dakin zai kai girman dakin Mamanshi a kano, dakine wanda akayi adon kwalliyan da blue color a hankali ya shiga yana bin dakin da kallo. Muryan Alhajin yaji inda yake cewa "make yourself at home,Zaid,ga TV game, ga TV, idan kana buk'atar wani abu,dakina na gefen dakinka, kazo ka sanar dani, in kanajin yunwa ka kira landline din chan, number 1 shine kitchen, sai ka fada abunda kake so zasu dafa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169