Chapter 51
Chapter 51
gamo, fira tayi dadi aka sako mulki, suna fira ne dan Hajiyar ya shigo, zaiyi tsaran Majeed, amma tafiya yake kamar dan shekara 15, Abun mamaki yaron nan be zame ko ina ba sai kan cinyan Mamarshi, ya daura kanshi a kan cinyarta ya fara zuba shagwaba. Wow Mairo ta shagala da kallonsu, duniya bata ga abun da ya burgeta ba kamar Hajia da danta, shagwaba yake ta zuba mata dai biye mishi take tayi, tace "Amjad ga wasu Mummies dinka nan, ka gaida su" sai a lokacin ya kallesu, da murmushi lan fuskarshi yace "My Mummies, ina Kwananku" Mairo baki har kunne ta amsa. Hajiya Balaraba tace "kun ganshi nan, shekararsa 29, amma ko budurwa be da ita" ya wani buga kafa kamar dan yaye yace "Mom nace miki ba zan yi aure ba, bana so inyi nesa dake, so na hakura da Auren" Hajia Balaraba tayi daria sosai, tace "kunji ko? Maganar kenan, bayan na gaya mishi in yayi aure a nan zai zauna yanda zau dinga ganinja kullum" ya wani mak'e kafada wai "uhm uhm". Haushi ya cika Hajiya Aliya, irin ya ma zaayi k'aton Gardi kamar wannan yayi ta sakata gaban su haka kamar me shan Nono, ita ko Mommy Mairo burgeta sukayi, ina ma Majeed zai dinga mata haka?. "Amjad" Mairo ta cire baki ta kirashi, ya kalleta, ta danyi jim kafin tace "ba zaka zauna haka ba aure ba, shekara 29 fa? Yaro na he's 28 amma har yayi aure, meyasa ba zakayi auren ba a kawo matar nan? Yanda ga Mom dinka ga Wife dinka? Uhm?" shiru yayi kafin yace "to, Mummy ki zaba min matar da kike so ta zama daughter inlaw dinki" Hajia Balaraba tace "really? Kai amma naji dadi, Hajia Mairo nagode da kika sa hankali a kanshi" . Mairo tace "haba Hajiya Balaraba, ai duk yi wa kaine, in ba damuwa ai ga 'yar wajena nan, Ziyada, na san zai sota" Mairo ta lalubo wayarta cikin jakka ta nemo hoton Ziyada ta mika ma Her Excellency" "MashaAllah, Amjad ka gani?" ta mika mai "Woww, ta yi Mom, ina so Wallahi" Hajia Mairo da takama tace "ai na san zata maka, saboda ta hadun ne" sukayi daria, yace "Mother Inlaw ina Matata? " dadi kamar ya shide Mairo tace "kar ka damu, Yayanta yaje daukota a Baze University, har nan zan kawo maka ita" Amjad ya girgixa kai yace "like every other princess, the prince go to her, itama ni zan zo gunta" . ya mike yace zamuyi magana da Mom, ku gaida gida, ya duka yayi pecking Mom dinshi ya fita daga dakin Mairo taji dadi har ranta. Hassadar Hajiya Aliya ya ki boyuwa a fuskarta, tafi shiri fa da Hajia Balaraba, amma Hajiya Mairo ta mata shigoshigo ba zurfi yanzu ya zatayi da diyarta da ta mata alkawarin auren Amjad? Mtsw, cewa tayi "Mairo tashi mu tafi Gida, lokacin dawowan yara yayi" Mairo tace "hakane, nasan su Zinatu ana hanya" Hajia Balaraba ta mike a dauko rafar dubu daya guda biyar ta basu, Mairo irin abunnan wai ki bari, ba zamu karban nan ba, tace donAllah ku karba, Mairo tace "Allah ya sauwake" ba tun yau ba Hajia Balaraba ta san Mairo da girman kan tsiya, Murmushi kawai tayi taba Hajia Aliya, Hajiya Aliya ta amsa tayi Godia, Hajia Balaraba tace "toh Hajia Mairo, sai munyi waya, Amjad zaizo" Mairo tayi Godia suka tafi. * Sai da Hajiya Aliya ta kawo Hajia Mairo har Gida, Hajia Mairo tana ta jiran Hajiya Aliya ta fiddo kasonta ta bata amma shiru, Mairo tace a ranta *kina karyan tsiya ne" hannu ta sa ta dauko Jakkar Hajia Aliya ta bude jakkarar, Hajia Aliya tayi saurin riko Jakkar tace "Yadai Hajia Mairo?" tace "kaso ma zan dauka" hajia Aliya da mamaki tace "kasonki kuma? Ba bakya bukata ba, ta baki kin ki karba" Hajia Mairo tayi tsaki tace "zancen kike so" ta dauka rafa uku, na ukun ta irga dubu hamsi ta hade da sauran ta maida mata sauran, ta rufe ta ajiye, ta kalli kawarta tace "kawas, mu yini lafiya ta bude murfin motar ta fita, hajia Aliya tace " Mairos, ba girman ki bane ba fa, kin fi karfin dubu dari biyu da hamsin" Mairo ba ta waigo ba balle ta amsata a ranta tace "ko dubu 10 aka bani yanzu hannu zan sa in karba". * Cikinta yayi kuka a karo na ba adadi, rabonta da abinci tun shekaran jiya da daddare, ruwa ma sai na toilet take sha, da ta fita sun dinga kyararta suna tsangwamanta, har rankwashinta Mummy tayi Jiya. Tana cikin yanayin nan sai ji tayi an banko k'ofar dakin da k'arfi, sosai ta firgita. Mummy ce da Nana ne shigowa sukayi, Mummy tace " Danubanki in ba dakin Uwarki bane fita, yau me daki zata dawo, ba zan yarda ku kwana runfa daya ba, bansan mugun abun da zaki mata ba" Najwa ta dago idanuwanta da suka soye saboda kuka tace "kiyi hakuri, ku bari Abdulmajeed ya dawo" Nana ta galla mata mari tana huci tace "Abdulmajeed din tsaranki ne da ubanki? Uban me kika ma Mijina da yake kwakwarki? Anki a barki din" Mummy tace ai darajarshi taci shiyasa ta kwana har 8 a gidan nan, kuma dai don kar in fuskanci fushinshi wallahi da na koreki daga gidan nan, amma dole ki koma boysquaters, shima yazo ayita ta k'are". "Zaki tashi ko ba zaki tashi ba?" shiru ta musu Ta riga ta galabaita, ta mika wuya suyi yanda zasuyi da ita, da sun san yanayin da take ciki da ko magana ba su sata ba, bata ankara ba sai ji tayi Mairo ta ja ta a kasa kamar wasu kayan wanki suka fita, ba ta bar janta ba, Azaba ma ya hanata kuka, sai dai ta lumshe idanuwanta. A ranta take cewa "Allah gani gareka, kila ma mutuwa zanyi, Allah ka sa Maama da Paapa su yafeni". Cikin hargowa taji ance "Mummy---" duk suka kalli Kofa, Majeed ne da Ziyada ne tsaye, da sauri Mummy ta saketa, Nana ta fara sosa k'eya, ba su taba zatan zasu iso da wuri haka ba, Majeed ya tako wurinsu yace "Mummy amanar da kika daukar mun kenan? Mummy ji yanda kike janta kamar wani abun da baaso? Haba Mummy, ina zaki kaita?" Mummy ko a jikinta tace "BQ zan kaita, Majeed saboda kai na barta ta yi tsawon kwanakin nan a gidan nan despite the fact that i dont like her, but na hakura saboda farincikinka, dont use your happiness to take me for granted, i wont take it anymore, Ziyada ta dawo dole ta bar mata dakinta". Daddy ya shigo gidan yace " Yadai meke faruwa? Ziyada sannunku da zuwa" Mummy tayi karaf tace "wanchan bakuwar nakeso ta koma BQ tunda yaro ya nace sai ta cigaba da zama a Gidan nan, ina laifi tunda nace ta koma BQ?" Daddy ya danyi Jim yace "Maryam Hakuri zakiyi, ba yanda zaayi ta koma chan ita kadai, mace ce fa? Yanzu zaki iya barin Ziyada ta koma BQ? Iyi Maryam?" Mairo bata amsa shi ba, ya cigaba da cewa "Kuma na tabbatar Ziyada bazata damu sharing daki da Bakuwa ba do you Mind Ziyada?" Girgiza kai tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169