Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 39

Chapter 39

Adade Ana Yi Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yace " in har kina son cigaba da zama da Majeed, dole ki bar akuyancin nan, ki tashi ki koma Kano yanzu, and zan dinga kiranki if i need anything concerning the Abba Abu's,you are to keep me posted kan duk abunda ke faruwa a cikin Gidan, and duk me na tambayeki ina son Ansa, ki ka kuskura kika gaya ma wani kuna communicating da some stranger, consider that karshen zamanki da Majeed, don zan tura mai pictures dinki ke da mutanenki, so go home now". "Wait donAllah mesa kake son sanin Details din Gidan Inlaws dina, please dont harm anyone, and please kar ka tona min Asiri, na bari, in kudi kake so zan baka ko nawa kake so, dont just harm My MMajeed" Zaid yayi dariya yace"Nana Nakowa, ina da kudin da zan siya Alhaji Nakowa, da duk abun da ya tara, Money aint my problem,so get your p*nties on, and go home". Dif ya katse wayar. Nana sai zufa, Nimcy da Salim na tambayarta me ya faru tayi shiru ta k'yalesu, da azama ta sa kaya ta gyara jikinta ta ja Akwatin ta ta bar Gidan, kwanan da batayi ba kenan. B A Y A N WASU K W A N A K I I N D I A "Najwa Nigeria k'asa ce mai girma, nasan dai be kai birnin Delhi ba, amma akwai Dumbin mutane, kar ki sake ki yarda da kowa, people there are manipulative, zaki gansu kamar na gari, Wallahi kar ki yarda dasu, kar ki sake ki gaya ma kowa sirrinki, kar ki sake kice ke bak'uwa ce kinzo neman Yayanki wani na iya cewa ya sanshi ki bishi ya tafi dake ya sayar dake a banza, I repeat dont trust anyone with your secrets, idan kun isa Lagos, ki siya Ticket din Kano, Kano tadabo, anan zaki fara binciken ki, komai zaizo da sauk'i InshaAllah, yauwa ki siya Simcard, ki saka a waya sai ki kirani, zan gaya miki what to do next". Najwa ta gyada kai alamun ta fahimci komai. Sosai ta mata Godia, don ta taimaka mata Sosai, ta san abubuwa da dama game da Nigeria sanadiyar Aisha. Gobe tafian Najwa, jirginta zai tashi k'arfe Shidda na Asuban Yau, Tsoro ya dira Zuciyan Najwa, ta rasa sukuni, tun ana Gobe tafian, ba zama, tayi nan tayi nan, ta hahhada Akwatin ta da School bag wanda cikin Laptop dinta ne, ta faki idon Maama ta Kai Shagon Vijhay Bhaiya, har bayan Maghrib tana gidansu Kaveri, Sun yi kuka sosai don zasu missing suna, Najwa ta shaida ma Kaveri kar ta damu, zasu dinga waya kullum. Haka suka rabu. 11pm Tana jin shigowar Maama da Paapa dakinta, daidai kunnenta suka tofa mata adduar kariya, suka manna mata kiss a kumatu kafin suka gyara mata bargon da ta duk'unk'une dashi, suka fita. Hawaye ya sauko ma Najwa, tausayin kanta, da na Mahaifanta suka diran mata, ina ma ta fasa tafiyar, ina ma ta kasance da Mahaifanta daga gobe har abada? bata da mafita dole taje Nigeria, balle aski ya zo gaban goshi, daren yau ne tafian, duk yanda ta so tayi bacci kafin Alarm dinta ya tasheta k'arfe 4 ta kasa, haka tayi ta juyejuye tana kuka, da ta ga hakan ba zai amfaneta ba sai ta tashi ta dauro Alwala tazo tana nafiloli. Kirrrr Alarm dinta ya k'ila, ta kashe tare da mik'ewa ta yana gyalenta akai, Wani kwarin guiwa takeji Yanzu, wayar ta ciro ta kira Numbern Vijhay, tace ""kya aap so rahe hain(bacci kakeyi?)" yace "Nahi (Aa)" tace "kaar taiyaar ho jao,main ab baahar aa raha hoon (ka shirya Motan, gani nan fitowa)" yace "Theekhai(Okay)". Cikin sando ta shiga Dakin da su Maama ke bacci, ta tsura ma Mahaifanta idanu hawaye na bin kuncinta, ta murmusa ta karasa gadon ta zauna gefen Maama, ta lalubo hannunta ta rik'e, cikin hawaye ta fara magana " Maama forgive me! I cant see you in more tears, Zanje Nigeria, i'll look for my Brother, i'll find him and i'll bring him home, I promise". A hankali Maama ta bude idonta, ta kalli Najwa ta murmusa kafin ta maida idanunta ta rufe, Najwa ta durk'usa ta sumbaci Maama a goshi, kafin ta matsa gun Paapa ta mai kiss a goshi tace "ka kula da Maama kafin na dawo kaji? Allah ya hada mu da Alherinsa. Ta ciro farar takkada da tayi rubutu a ciki ta ajiye musu kan bedside drawer. Tayi Bismillahi tawakaltu Alallahi wala haula wala k'uwata ila billah" ta bar Gidan. Ta shiga Motar Vijhay tana kuka, shima idonshi ya kawo hawaye be ce mata komai ba, daidai gidansu Kaveri ta mata text "Byebye meri dosti". Suka kama hanyar Airport. Bayan sun yi boarding da komai, suka rabu da Vijhay bhaiya, bayan sun sha kuka tare, ta shiga Jirgi ta samu wuri ta zauna, bayab clearance Jirginsu ya tashi zuwa k'asar Dubai inda zasuyi transit, su chanza Jirgi kafin Jirginsu ya tashi zuwa Lagos Nigeria. Tunda Najwa ta shiga Jirgin nan har suka isa Dubai Kuka take tayi. D U B A I INTERNATIONAL AIRPORT. Suna transit wurin 8:25am. Ta je wurin da ake buga International calls, sai da ta kira Kaveri, kafi ta kira Aisha, sannan ta Kira Mamma. 10:40 am suka fara Boarding Jirgi, har yanzu kuka takeyi, fuskarta tayi Ja,duk da wayar da tayi da Maama hankalinta ya kwanta, amma tana cike da tsoro, dagasken dai ta bar Gida, Allah ya taimaketa, har ta zauna kan kujerar Jirgi kuka takeyi, da ta tuno wani Abu sai ta fashe da kuka, alamun zama da akayi a gefenta ne ya sa ta share hawayenta, tashi tayi ta mai Alama da zat wuce ya gyara ta wuce toilet ta wanke fuskar ta, ta bi Mutanen da ke zaune a Jirgin Emirates, yawanci bak'ake ne 'yan Nigeria, ko don kasar su a ka nufa? Oho, ta dawo ta zauna. Na kusa da ita ta ji yana waya cikin kwanciyar hankali "Hello, ya Exams? Ayyah Allah ya bada saa, No ta lagos zan sauka, kinsan ba ta Abuja na tashi ba, eh, InshaAllah, ki maida hankali ki gama Jarabawan, Allah bada Saa, Ameen Nagode" ya latse wayar ya sake lalubo wani numbern "Hello, yanzu zamu taho, Ameen ya Allah" yana ta waya har aka bada umurnin kashe Waya Jirgi zai tashi, hankalin Najwa ya sake tashi, ta fashe da wani irin kuka me ban tausayi wanda na zaune da ita sai da yaji karan kukanta, a hankali ya juyo dubanshi gareta, be san meya sata kuka ba, amma bari ya barta. Haka ta cigaba da kuka na tsawon lokaci. Da ya ga bata da niyyan tsayawa sai ya dan tabo hannunta, ta dago tana zubura baki tana goge hawayenta da tafin hannunta, gani daya sai ta mishi kama da kanwarshi idan tana shagwaba, da ta lumshe idonta ta bude sai ya ga ta mai kama da dayar kanwanshi idan an bata mata rai, sai ya murmusa tare da zaro hanky a jikin Aljihunshi yace "Kin dade kina Kuka, kukan ya isa haka, Oya share hawayenki, biggirls dont cry Ok?". ******* Hey Fans, what just happened? I cant believe it, Waye wannan? Kar kuce mun sun hadu, su waye suka hadu yanzu, Guess muga ko

Table of Contents

Chapters

169 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});