Chapter 74
Chapter 74
Ido, Keke Napep ya tsaida yayi magana, ya ciro 1k ya bada akan idonta, ya dawo wurin Motar ya bude mata ta fito, jiki ba kwari, ya rakata har gaban Mai Napep yace "Ka tuk'ata a hankali, kar ka dauki kowa" Mai Keke Napep yace "Angama Oga" ya juya gareta, ya sakar mata murmushin da ya san yana tasiri a Zuciyar 'yanmata yace "Stay Safe My Forever, sai na kiraki, I love you so much". Tunani dubu dari a Zuciyar Ziyada ta rasa tunanin me zatayi, ita dai kawai ta san tana son ZSA, haka har suka iso har kofan Gida, tayi mamakin yanda mai Napep din ya kawota har Gida, sai kuma batayi mamaki ba, don Zaid din ya mai bayani, shi da ya bar PH yazo dominta, dadi kamar ya kasheta, ta shiga gida baki kamar gonan Auduga. Da daddare ya kirata, chan daki ta kulle Kanta, suka sha Soyayya, tana mamakin kanta, tana da wuyan sabo, bata san mutane, amma itace nan ta zage take waya da wani wai Saurayi, ashe haka abun yake? Cikin Wayan Awa Biyun da sukayi, Ziyada taji a ranta cewa bata da Miji sai Zaid, tana jin shi cikin Jinin Jikinta, cikin Bargo da duk wani tsoka na jikinta. Washegari da Majeed ya sauketa a School, har ya juya zai tafi ta tsaidashi, tace mishi " YaMaji, kar ka damu, yau ma zan hau Keke Napep, i know you are committed, tend to other things" Majeed ya dan nazareta, ya lura tun jiya take ta walwala, yace "Zuzu, is there anything you are not telling me?" da sauri tace "No, ofcourse not YaMaji" yanda tayi magana ya san cewa k'arya take mai, ya gyara zama jikin Mota yace "tun yaushe kika fara min k'arya? Zuzu are you inlove?" Fuskarta ta bashi amsa, saboda nan da nan yayi ja, da sauri tace "Bye YaMaji, kar nayi lattin lectures" ta juya ya dakatar da ita ta hanyar cewa "Zuzu" ta juyo yace "I'd like to see him" kasa boye murmushinta tayi, tace "Bye Ya Maji" da sauri ta wuce yayi Murmushi yace "Yara Sun Girma". K O T U A tunaninta k'aramin case ne tunda sunada all evidences, za kawai a ba Nakowa Rashin gaskia, a hukuntasu, Nana ta mayar musu da Credentials din Majeed a wuce wurin, shiyasa taga gwara taje tayi representing Family dinta, taje Kotun ba tare da ta sanar da kowa ba a gida. Kotu ta cika Mak'il, Nakowa da Iyalanshi sun hallarta, a ka karanto Sunan Shari'ar, Alk'ali ya buk'aci da a kira Mijin Nana ya fito gaban Kotu, Lawyern Mummy ya sanar dashi cewa Hajiya Mairo kadai ta Hallara a Kotun, Alk'ali ya tambayi ina Mijin Nanan? Mairo tayi karya tace baya k'asar, nan da nan Alk'ali yayi watsi da lamarin yace, an daga Sauraron Kotun har sai Mijin Nana ya dawo, tace Sati me zuwa zai dawo, Kotu ta daga Sauraron case din sai bayan Sati Biyu, aka Sallamesu, Hajiya Mairo ta gama wurgansu Hajia Sayluba da Nana da bak'aken maganganu kan Nana, wai Karuwar Babanta, ta ja Motarta ta wuce, Alhaji Nakowa ya Murmusa yace " kina da sauran baki har na sati biyu, Bayan Sati Biyu bakinki zai mutu Murus". * * * * Yau Laraba yayi dropping Ziyada a Makaranta, ya bi ta Rijiyar Zaki gun Mallam Sanda, Mallam Sanda ya nuna mai ba wata Matsala, ana ta Addua da saukar Kurani, InshaAllah akwai Nasara, Iyayen zasu dawo Hayyacinsu, Yayan kuma zai bayyana gaban k'anwarshi in dai yana da rai, Godia Sosai Majeed ya sakeyi, ya ja Motarshi ya tafi, be san ya akayi ba be ankara ba sai gani yayi wata ta zube a gaban shi, k'ii ya ci burki don kar ya takata, da saurinshi ya fito waje, titin Rijiyar Zakin be da kyau, ya tsugunna gabanta yace "Baiwar Allah? Tashi a hanya? Baki da lafiya ne?" dago Fuskarta tayi, budurwa ce da ba za ta wuce du Ziyada ba, yana hango boyyayen kyaunta da wahalar rayuwa ya boye a fuskarta, kayan jikinta kwandala biyar ba zaka siyesu ba, bakinta ma rawa tace "Kayi wa Darajan Manzon Allah tsira da Amincin Allah ka taimakeni" Majeed Sarkin tausayi ya sa hannu cikin Aljihu, dubun biyun da ya rage mishi ya ciro ya bata" yarinyan tayi murmushi me ciwo tace "ina ma kudi zasu magance min damuwata?" ya tsura mata ido, yana tausayinta har ranshi, yace "taso mu shiga mota" ba gardama ta bi bayanshi suka shiga Mota. "Baiwar Allah Meye damuwanki?" Sunana Na'ila Shehu, ni Marainiya ce, Ina da Yaya daya Nura, Kurma ne, be jin magana be iya maidawa, sai dai ya mayar da nuni da hannu, Rayuwanmu ya chanza tun randa Mahaifanmu suka rasu, Yayana be da wani mamora, gidan da muke haya yau da Asuba aka mana koran karnunka, bamu san inda zamu dosa ba, ka taimakeni, kamar yanda Allah ke taimakonka, ka rufa min Asiri, yanda Allah ke rufa ma Asiri, na san baka sanni ba, ka bami masauki, zan nemi Aikatau, InshaAllah ko zuwa nan da Sati daya zuwa Biyu, zan samu yanda zanyi don Girman Allah". Jikin Majeed ya gama sanyi, shi yasan shima yana da bukatan Taimakon, Babban Gida da Motan da aka ga ya na hawa, ana mishi zaton Shi wani Hamshakin maikudi ne, to hamshakin ne, amma a da ko? Tausayi Na'ila ta bashi, duk da shima yana da bukatan taimakon, zai taimaka mata ita da Yayanta, ko a boysquaters su zauna, kafin su samu yanda zasuyi, Allah ya bashi ladan, ya kalleta da tausayi yace "Ina Yayanki?" M ajina ta ja, tace " yana Ja'en" Majeed yace "ki nuna min hanya" tace "toh". Ya ja Mota, sun danyi tafiya me nisa kafin suka iso Ja'en, da kwatance suka iso wani Unguwa, Unguwan dai sai a hankali, da hannu ta nuna wani wuri tace "ga Yayana chan". Majeed ya kai dubanshi ga inda take nune, wani ya gani a tsugunne, yara sun zagayeshi suna waka, "Kurma ne, Bebe ne, bai da amfani" Na'ela ta fashe da kuka tace "hantarar mu sukeyi kullum, haka muke fama" da sauri Majeed ya fita daga Motan yayi inda yaran suke, takalmanshi ya cire yayi kamar zai buge yaran, da gudu suka ware suna mai gwalo. Majeed ya matsa kusa dashi, ya hade kai da guiwa, Majeed ya sa hannu, bai kyamace shi ba, ya dago shi tsaye, karaf idanuwansu ya gwaraya, sunyi kusan Sakwan Goma suna kallon Juna ido cikin ido, wani kallo ne da ba su san na meye ba, kafin shi Nuran ya juya kallonshi ya koma mai Kallon Rashin sani, Na'ela ta karaso gun, da hannu Nura ya mata alama da waye wannan? Ta mayar mishi da hannu kan ya kwantar da hankalinshi, Majeed yace "kuzo mu tafi Gida". Naeela ta ja hannun Yayanta Nura ta tura shi a bayan Mota, ita kuma ta shiga gaba, Majeed yayi starting Mota yayi Hanyar Gidansu Gabanshi na dukan Ukuuku, be san yanda zasu kwashe da Mummy ba. Yana Mamaki, mutane da yawa in zasuyi abu sai dai su nemi Izinin Mahaifinsu, amma su gidansu ya sha Banbam, Mummy ce ke da gida, harta Daddyn in zaiyi abu, sai ya tambayi Izininta, wannan wani irin rayuwa ne?. Ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169