Chapter 90
Chapter 90
abunda ke tafe dashi,聽 Majeed ya ji dadi,聽 saboda yayi bincike kan Zaid,聽 yaji abubean Khair game dashi,聽 ya amsa mai da cewa "Zan tuntubi Zuzu,聽 in ta kara tabbatar min da kai take so,聽 kana iya turo Magabatan naka ran Jumaa" Murmushin yake Zaid yayi,聽 sukayi Sallama.聽 Zaid ya kalli Ziyada yace "Zuzu" ta dago a kunyace tace "fa YaMaji kadai ke ce min haka" ya sake sakar mata fake murmushin shi yace "gaskia ne,聽 nima ai ina da sunan da nikadai ke ce miki haka, "my happiness myforever" ta sa hannunta biyu ta rufe tana daria,聽 kaunarshi na fuzgarta,聽 Salon Soyayyarshi na burgeta,聽 nan suka聽 shiga musayarkalaman soyayya wanda Armstrong聽 ke karanto ma Zaid ta bluetooth din kunnenshi. Har wurin 9 suna tare,聽 da zai tafi ta kirasu Aunty聽 don聽 su mai Sallama, ya ciro rafar dubu daya ya ba su Zinatu su siya Chocolates,聽 dadi da murna suna tsalle suna cewa "thank you Uncle Zee". Washegari, Alhaji Labaran da wasu mutane biyu suka zo mansion din,聽 Majeed da Alhaji Abba suka tarbe su hannu bibbiyu,聽 suka shiga nuna musu kai聽 ina na Gidan, Hajia Mairo kamar ta fashe don takaici,聽 sai huci take kamar zakanya,聽 Alh Labaran yace "Ahh gida yayi kyau sosai,聽 nawa aka ma gida kudi?" Alhaji Abba yace "Miliyan arbain" Alhaji聽 labaran yace "in baka talatin mana" Alhaji Abba yace "ka dai bada arbain din" haka sukayi ta ciniki har suka Amince a milliyan talatin da biyar" nan take Alhaji Labaran ya basu kudinsu cif ta hanyar cheque, aka bashi Takardun gida duk sukayi signing gaban shaidu,聽 ya kuma basu sati daya su kimtsa don zai tare聽 da Iyalanshi shima,聽 Alhaji Abba yayi godia聽 suka rabu cikin mutunta juna.聽 Daddy ya mik'a ma Abdulmajeed Cheque din yace suje suyi cashing a bank,聽 hajia Mairo ta fashe da kuka duk suka juyo suka kalleta,聽 Daddy聽 yace "yadai Maryam?" cikin kuka tace "yanzu shikenan聽 kun sayar da gidan nan? Yanzu shikenan聽 mun rasa gidan nan?聽 Yanzu shikenan?" Daddy yace "Maryam,聽 kin fiye rigima,聽 yanzu in ba a sayar da Gidan nan ba,聽 ta ya kike so a biya Alhaji Nakowa hakkinshi?聽 Wannan ruwa fa ke kika ballo mana shi, kuma da kike tada hankalinki,聽 ai muna da rufin asiri,聽 Allah ya sa muna聽 da gidan Mama, ba abunda gidan yayi,聽 Abdulmajeed ya tabbatar da hakan,聽 shara kadai Gidan ke bukata, barin gidan nam ba karshen rayuwarmu bane, da sauran kudin miliyan biyar sai mu fara bussiness duka,聽 mu rufa ma kanmu asiri ba sai munyi karya ba,聽 so banga abun tada hankali ba" sukayi gaba ita kuma ta dinga cizgar kuka. Suna isa Bank suka bada cheque bayan verification da komai aka musu cashing kudadensu, a cikin largest sized Ghana Mustgo guda uku, da taimako jamian banki suka fito聽 suka sa a booth, suka juyo,聽 a cikin Mota Majeed ke cema Alhaji Abba "Daddy,聽 ina ga a kira Alhaji Nakowa yazo a je Kotun,聽 barin kudin a hannu hadari ne" Daddy yace "haka ne, bari in kirashi" Majeed ya cigaba da tukinshi, yana sauraron Daddy na waya da Alhaji聽 Nakowa; "Eh聽 Alhaji,聽 ga kudin nan a shirye,聽 sai ka shirya kazo kano a je kotu mu biyaka a gaban shari'ah" Alhaji Nakowa be kai ga bashi amsa ba,聽 Majeed yaci wani wawan birki k'iiii, "inallilahi wa ina ilaihir rajiun"cewar Daddy聽 ganin wasu garada majiya karfi sun fito daga wata mota fuskarsu rife da mask,聽 hanyensu rik'e da Bindigogi, Majeed be ankare da me ke faruwa ba sai da ya ji bindiga kan kwakwalwar kanshi,聽 cikinshi ya bada k'ululu,聽 da kaukausar murya yaji ance "ku fito" da karfin hali Majeed yace "saboda聽 me?" da hargowa mutumin yace聽 "saboda me? Zaka fito ko sai na tarwatsa maka kai da bullet din cikin bindigata?" zai sake magana Daddy jiki na bari yace "Shiru Majeed,聽 fita" jim Majeed yayi kafin ya fita hannunshi kan bayan kanshi, haka ma Daddy,聽 sauran su ka shiga bincikar Motar,聽 har suka fito da manya manyan jakunkuna Yunkuro Majeed yayi don tsaida su,聽 babban cikin ya harbi k'asa don tabbatar mai da cewa akwai Bullet ba bindigar bogi bace,聽 Daddy yayi saurin聽 kama Majeed,聽 duk jikinsu rawa yake,聽 suna ji suna gani suka shige motarsu da kudaddensu,聽 Majeed ya fashe da wani kuka mai karfi,聽 ya zube a k'asa,聽 Daddy聽 kasa motsi yayi,聽 mutane don rainin wayau sai lokacin sukazo suna lallashinsu,聽 wani yace "saboda聽 ya ga suna da bindiga ne shiyasa beyi yunkurin taimakonsu ba" basu ce musu uffan ba,聽 Daddy ya cicibo Majeed ya tura shi cikin Mota, shima jiki a sake ya shiga driver聽 seat ya ja motar ba me cema kowa komai tsakanin shi da Majeed, nearby Police Station Daddy yayi. Suka fita don zuwa bada report,聽a cikin Police station din ne Daddy ya nemi ganin On duty,聽 duk ciki ba wasu police din kirki, a tsiyace polisawan ke kallon Daddy, Daddy yace "Oga, danAllah ku taimaka mana,聽 yanzu yan fashi suka tare mu suka karbe mana kudadenmu" da rainin聽 wayau suke kallonshi,聽 har wani inspector yace "kuje ku siyo paper da biro wanda zaayi report dashi" Majeed ya dago rinannun idanuwanshi yace "mu siyo paper聽 da聽 biro? Seriously? Wasu irin聽 maakaita ne ku? Kuji tsoron Allah" wani kofur ya daga musu murya ta hanyar聽 cewa "Kai Yaro,聽 ka iya bakinka" ganin zasu bata musu lokaci聽 Majeed ya riko hannun Daddy聽 yace "mu tafi Daddy,聽 wadannan mutanen聽 ba abunda zasu iya mana,聽 ku kuma kuji tsoron Allah" ba su jira komai ba,聽 suka fito jiki a sanyaye,聽 sukayi hanyar Gida. Da kyar suka koma Gida,聽 kafan su na nauyi suka shiga gidan,聽 Mairo na ganinsu gaban ta ya fadi,聽 a jikinta taji wani abu ya faru,聽 da sauri ta karaso gunsu tana tambayar abunda ya faru,聽 cikin sanyin jiki Daddy ya karanto mata abunda ya faru,聽 Ihu ta kwallara da karfi kafin ta zuve k'asa sumammiya,聽 duk suka yo kanta, Najwa da ke daki ta fito a guje, Majeed聽 ya cicibota ya rungume yana hawaye,聽 daddy tsaye yayi kansu,聽 Najwa na ganin聽 haka tayi fridge ta dauko ruwa,聽 ta bude ta fetsa mata,聽 Attishawa Mummy tayi,聽 tana farfadowa ta sake tantsawa ihu,聽 Majeed ya rikota,聽 ya rungumeta yana shafa bayanta har sai da ta natsu,聽 cikin kuka take cewa; "Wallahi karyan Manahuki, karya kake Alhaji Nakowa,聽 nasan aikin ka ne,聽 nasan yin聽 ka ne haka,聽 karya kake ka Aiko聽 a mana fashi,聽 in ba haka ba wa yasan da kudin?" Daddy yace "aa Maryam,聽 banda zargi, na dai kirashi lokacin聽 da muka fito daga聽 bank nace yazo kano aje Kotu,聽 kafin ya ban amsa sukazo,聽 so ban tunanin shine" Mummy tace "kaiya Daddy, baka san waye Alhaji Nakowa ba,聽 ba a shaidarshi,聽 mutumin nan Shaidan ne me suffan mutune,聽 Wallahi聽 Gobe聽 zan ma Abuja dirar Mikiya".聽 Daddy yace "aa Maryam, kar ki zarge shi,聽 ba muda wani hujja,聽 i think zanje chan Police Headquater, muga ko za a dace" Majeed yayi saurin cewa "Ba abunda zasu iya聽 mana Daddy,聽 ai yanzu mu ba kowa bane,聽 bamu da kudi,聽 yanzu ai talaka be da wani k'ima a idon dunia,聽 talaka baida wani gata sai Allah,聽 shikenan mun rasa kudin nan, Daddy kudin nan sun tafi,聽 Allah in wani abu mukayi maka kake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169