Chapter 119
Chapter 119
hada ruwan zafi tayi Tea. Buruntu ya sashi fitowa ds sauri yayi Kitchen, tsaye ya ganta tana hada breakfast dinta kan tray, wani Murmushin da be san daga ina ba ya subuce mai, kallonshi tayi so daya ta kawar da kai, ta gabanshi ta raba ta wuce fuskarta ba wata Annuri, Tofa! Bayan ta ya bi, ko har yanzu bata jin dadi ne? Amma she looks perfectly Ok, ta warke da bata zo Kitchen ba, da sauri ya bita daki, tana zaune Kan Gado tana cin Dankalinta da Kwai cikin kwanciyar hankali, daga nesa ya hango dankalin nan, don kwadayi na kwadayi, a halin yanzu be taba gannin abunda yake son ci ba kamar abunda Zuzu keci, a hankali ya karaso gunta, a hankali yace "Ziya, Ya jikin? Ina fatan kin samu sauki?" banza ta ba ajiyarshi ta cigaba da cin dankalinta kamar ba ayi wani halitta a gun ba, be hakura ba ya sake cewa "Ina fatan ba abunda ke miki ciwo?". Ya dan murmusa a ranshi yace "tana fushi ne, haha tana so na, zan ga inda fushin zai karashe" cikin kashe murya, da ya san zai narkar mata da zuciya yace "Haba My Forever, dont you want to talk to your Forever?" tsaki ta buga sosai da sai da yaji tsakin a tsakiyar kanshi, shi ake ma Tsaki yau? Banda ita, wa ya isa ya mai tsaki ya barshi, lallai Ziyada ta ciri tuta, tsugunna yayi gabanta, ya dauki fork din da ta aje ta dauki cup din shayinta har ya sa fork din ya dangwalo dankali da shi ya ga tayi saurin ajiye cup din shayin ta yi saurin kwacewa daga hannunshi, har ta dan bashi tsoro yanda ya ga ta zabura, shima da sauri ya mike yace "Yadai?" Kamar jira take tace "Poison, ko Asiri kana so ka mutu da wuri ne? Ko kana so na mallakeka ne? Da hankalinka zakaci abincin da akayi Asiri don mallakeka? Haba mana, kar ka zama wani mara wayau mana". Sosai da mamaki yake kallonta, duk ta chanza, ta rikide ta koma wata da be sani ba, ya san cewa tabbas magana ta gaya mai, yanda kasan Me Ciki haka yake jin kanshi, so yake yaci dankalinta, wani abu ke ingiza shi, dan kawar da kai yayi, besan meyasa yake jin shi wani dolodolo gabanta ba, share maganar da tayi yayi yace "Ziya, bani inci please, nima Yunwa nakeji, kuma shine zaki dafa ke kadai, kuma kinsan cewa ba ke kadai ke cikin gidan nan ba?" ya karashe cikin karyar da murya, da karfi tace "Heheh, Ni in dafa ma Abinci? You are sick in the head, lokacin dana so kaci abinci na ya wuce, ni banson Almubuzaranci, amma da na baka abinci na, gwara na zubdashi a kasa na taka". Ranshi ya fara baci yace "Ki bani ko ranki ya baci, this is my House" ta danyi guntun dariya tace "bacin rai? Na nawa kuma sai dai kar a kuma, and this is your House but this is my room, baka isa ka sani abun da ban yi niyya ba, banda lokacinka, a lokacin da ka barar min da ruwan zafi a kafa, a lokacin duk wani k'ima, mutunci, daraja da wata So ya bare tare da ruwan zafin and Abu na karshe, ina so ka sani raina ya gama baci ta kanka" ranshi bace da mamakinta be so ya yarda da abunda tace, be so ya sake jin wani abu daga bakinta, don me zatace tabar son shi? Ya zaayi ta bar sonshi? The whole Him, for God sake he's Zaid Freaking Sadam Audu, ba ta san yanda mata ke mutuwan mai ba? Matan da sun fita da komai, sai yaji kamar ta ci mai fuska, kamar dan shekara 4ya mareshi zai iya daukan rejection dinnan ba. Da karfi yace "Shuttup, kar ki sa na miki abunda ba zakiji dadinshi ba" dariar da ya tsana tayi tace "bana tsoronka, bana shakkanka, thanks to you ni ba mafadaciya bace, ka koya min fada, ni ba mara kunya bace, ka koya min rashin kunya, so mu zuba ni da kai, duk wanda ya gaji yayi sanadiyar dayan, ko gawa ta ko taka, ko ka barmin Gidan, ko ni na bar ma Gidan, don na tsaneka wallahi, i hate you Zaid, nayi nadaman saninka, kaci amanar Soyayya, kaci amanata kuma ban yafe ba" abun mamaki juyawa yayi ya fita daga dakin a guje kamar dan Yaro. A zaton ta wani abu yaje daukowa don ya bugeta, amma taga shiru, haka ta zauna ta cigaba da cin abincinta ta fita ta kai kayan kitchen, zuciyarta bushe, ba a haifi wanda zai wulakanta Family dinta ta raga mishi ba, So kadai zai hanata gurza mai rashin mutunci, amma yanzu ta sa Martaban Family dinta a gaba, ta zabi hakan akan Farincikinta, ba zata sake bari Zaid ya wulakanta ta ba ko Family dinta, ba za ta fita ba ba kuma zaa zo gunta ba ko? Ba wani abu, muje zuwa" har tayi hanyar daki, kuma ta fasa ta koma Parlo ta zauna ta kunna Zeeworld ta hau kallo ba tare da ta damu ba. Bayan Wasu Awannni. Daki ta shiga domin yin Sallahn Azahar, tana cikin yi sai ta ji shigowarshi, sai da ta idar ta dade tana Addua, da ya ga bata da niyyar shafawa sai ya dauko Magungunan jiya ya matso kusa da ita yayi tsugunni a gabanta, ballowa yayi ya kai bakinta, ta kawar da kai, ya sake kai mata, ta sake kawar da kai, ya dai daure yace "kisha magani please" a dan tsiwace tace " ba zan sha ba", ranshi ya baci sosai, Masifa ya fara mata "Ke Mallama, ki kama kanki kinaji ko, kinga ina lallaba ki zaki fara kawo min raini? Toh ki kiyayi kanki, ki cece mu daga bacin rai dukkanmu, ke ke ciwo amma na fiki damuwa, jiya baki san wanda ke kanki ba, an samu kin fara jin sauki kuma zaki fara wani iskancin banza kice ba zaki sha magani ba, har kin isa ki sa na fita k'arfe dayan dare don siyo miki magani kuma ki k'i sha? Wallahi baki isa ba, ki karbi maganin nan ki sha kar na saba miki" jiki na rawa, dama wasa guri gareshi, da sauri ta karba ta sha ta karashe da murguda mai baki, Kyau ya ga ta mai, be san Murmushi yake ba, ita kuma tayi kicinkicin da fuska. K'afarta ya jawo ya sa a jikinshi, tana kallo ya matsa wani mai me kama da vaseline a hannunshi, ya shiga shafa mata sama sama don kunar ya fara bushewa, ya dago kai ya kalleta, yace "Ki daina sawa ina miki Masifa, ki dinga yin abunda nake so kinji" bata ce mai k'ala ba ila kawar da kanta da tayi, be damu ba ya tashi ya fita ba tare da ya damu da shariyar da take mishi ba. Binshi tayi da idanuwa, So take gani a Idonshi, Kula da damuwa take gani a idonshi, na gaske ne? Ko kuma na sa ta fada cikin wani tarkon, tsaki tayi tace "banda lokacin yarda da kai, in ma dagaske kake, in ma karya kake, duk karya na dauke su, kalamanka na yaudara ne" magana takeyi kamar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169